55

13.1K 324 2
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO



*I really appreciate all my fans and all washers that called me when am sick thank God I recoved  God bless all , and  I pray for the people that are sick may Almighty Allah liet there wings up Ameen I so much loved you  fans remain bless  once again i appreciate all ur effort on me*🤝🏻🤝🏻🤝🏻

Page 75


A zafafe  Ya qakaraso har zuwa inda take a durkushe sbd yanayin  takaicin da yake ciki.
  'dan bakaramin  yamutsa masa tunaninsa tayi ba musamman lokacin daya daura idanushi akanta  tsaye  da kB.
ji yayi kansa nayi masa wani irin Sara tamka zai rabe gida biyu .
zuciyarsa kuwa zafi take masa tamkar zata kama da wuta.

   Kuka take  Sosai Na fitar hankali.
may taba zuciyar ma'abocin sauraro kallo daya zakayi mata kaji  tausayinta ya tsargamaka km duk rashin imaninka idan kaga  halin datake ciki wlh  Dole ka tausayawa rayuwarta .
 

A halin da take ciki bata  tunanin duk duniya akwai mutumin data tsana da kin gani ......sama da mutumin dake tsaye a gabanta   ...

Kukanta da halin datake ciki ko ajikinsa "asalima kwata kwata  bai damu ba.
km bai jin ajikinsa  Hakan zai zama damuwarsa sai ma tarin haushinta da takaicinta dake daskare a kasan rashin  .
gyara tsayuwarsa  yayi sosai tare da rungume hannuwanshi duka a saman fadadden kirjinsa ya zuba mata rikitattun idanushi yana kallon yadda take kuka , kusan minti Goma ya dauka tsaye  yana aikin  kallonta batare da yace mata komai ba.

jin kukanta yaki tsayawa ne yasa  zuciyarsa  cunkushewa guri daya  tasoma dugunzuma     tamkar  ana diga masa ruwan dalma .
Kafin ya ankare  yaji
Ta sake kara sound din kukanta  may tsanani cin rai da  tsuma zuciyar ma'aboci sauraro  tare da    dagula   lisafi  .

Shr kawai yayi yana tunanin abinda yakamata Yayi gabadaya ilahirin jikinsa sun gama sagewa duk da sanyin AC dake aiki a parlour hakan Bai hana zufa keto masa ta koina ajikinshi, so yake yayi magana Amman km yakasa dan bazai iya yi ba, dan ko yace zaiyi mgnr muryarsa bazata fito ba dan hk Ya runtse rikitattun Idanunshi gam hade da Dan kamo lip's dinshi Na kasa yayita tsotsa  ahankali yana jinta tana risgar kukanta dayaje jinsa  har 'cikin ranshi  .
baya kaunar ya bude idanunshi ya kalleta cikin yanayin halin datake ciki .
km bai jin zai iya furta mata  daidai da kalma daya ce  a yadda yake jin kansa

Dan hk yabarta tacigaba da kukanta wa tunaninsa idan ta gaji  dan kanta  zatayi shr amman Ina saima ji yayi ta kara sautin kukan sosai .
Ai take  haushinta  may gyaraye da tsansar takaicin abinda tayi masa Ya sake ya harzuka zuciyarsa .
  bazato taji saukar rankwashi a tsakiyar kanta .
Da sauri tasa hannuta ta dafe gurin tare  da sakin wata irin  razananniyar kara Wanda ya farga da ummi dake zaune a part dinta .

idanunta suka sake kawo ruwan hawaye may  dumi .. ya murde mata kunne da karfin gaske ta sake  saki wata  kara... tare da cewa wayyo  Allahna .... Wayyo Allahna ...wlh Allah Ya isa ban yafe mak.....ai kafin takarasa taji Yasa bayan hannushi ya buge mata baki.
da sauri ta sanya hannyenta dukka akan  bakin nata tana may zuba mishi shanyayun idanunta Wanda suke cike taf da ruwan hawaye .

Sannu ahankali  ya bude idanunshi fesss suka sauka akan  Kwakyawar fuskarta may cike da haiba yana mata wani irin kallo may tattare da tsansar tashin hankali . shiiiiiiiiiii kawai ya iya cewa.
  ba shiri ta hadiye sauran  kukanta Dan wani irin tsoronsa ne taji  Ya caki tsakiyar  zuciyarta.

yayinda  gabadaya ta canza  takoma wata kala  daita  abar tausayi  Banda tsine masa da zaginsa bbu abinda take a kasan  zuciyarta ...

daidai wannan lokaci ne
ummi da safeena suke saukowa daga upstairs sakamakon jin tashin sautin kukan yaki karewa   km har zuwa time din DEENI   na nan  tsaye rungume da hannuwanshi .

AUREN SIRRI COMPLETE On viuen les histories. Descobreix ara