💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗AYSHA A BAGUDO
*Praise be to Allah who spares our lives till this mement*
*Taqabbalallahu minni wa-minku may Allah s.w.a accept this worship from me and you may he forgives our sin may we live to witness more wit health*
*happy eid kabir to all my fans*
Page 81
Tun byn dawowar su Daga airport ,deeni
ya shiga part dinsa bai sake yunkurin fitowa ba ,har zuwa sanda ummi takirasa ta sheida masa sun isa lfy .
yana part dinsa kwance ..Karfe daya daidai na daren ranar .
"deeni zaune a tsakiyar makeken royal bed dinshi.
bbu komai sanye ajikinshi sai boxes iya cinyarsa gashin jikin nan nasa masu matukar kyau da sheki suna nan kwance luf luf dasu abin sha'awar kowace cikakkiyar macce .
, system ne, gabanshi yana aikin sarrafata ,ta hanyar tura sakwanni ta yanar gizo .
, yayinda gefe daya km cup din coffee ne da flasks ajiye akan bed side dinsa , yana aiki yana korawa ahankali .
Sosai ya dukufa akan abinda ke gabansa Kawai yaji yarinyar ta fado masa a rai... take gabansa ya yanke ya fadi rassss. Rassss. zuciyarsa tashiga harbawa da sauri da sauri .
Cak ya dakata da tura sakwanni da yake .
, ya zubawa system din ido kawai yana kallon rubutun dake rubuce ciki .
"zuciyarsa ce tashiga aiyano masa kyawun surar jikin yarinyar da yanayin miskilancinta da rashin tsoron dake tattare daita .
Wannan tunanin daya zo masa ne ya dagula masa lissafi.
" ya tsaida gangar jikinsa da barin aikata abinda yake.
ciki har da aikin dake gabansa .
shidai a iya sanin da yayiwa zuciyarsa yasan ba wai son yarinyar yake ba ....Amman yarasa dalilin da Yasa take yawon fado masa a rai akoda yaushe .
gida da office bashida sakat km bbu abinda yake da bazata zo ta hana zuciyarsa tsukune da natsuwa ba .kwata kwata,
Baya samun kwanciyar hankali da farinciki har sai idan yana tare daita .Shr yayi a gurin yana nazarin kanshi da kanshi kafin Daga baya
wani irin feeling ya soma taso masa from know there ahankali ahankali har ya mamaye duk wata kafa dake da tsiro a tsantsar jikinsa.
ilahirin gashin jikinsa su dinga mikewa daya byn daya .
. gabadaya komai Ya tsaya masa cak ...bbu abinda yake so da bukata ahalin da yake ciki wanda ya wuce kasancewarsa da yarinyar.
'cikin tsanyin jikin nan nasa yasa hannunsa ya ture system din dake gabanshi tare da kwantawa flat akan bed dinshi yana Mika hade da salati.
" yana jin yadda reaction din jikinsa ke sauyawa cikin lokaci kankani
Take joystick dinsa dake Mike.. tasoma harbawa 'cikin shauki da bukatuwa da muradinta .
a tsukwane Yasa hannuwanshi duka ya dafe kan joystick din nasa dake harbawa. yarasa yadda zaiyi da kanshi gashi kwata kwata bai shirya zuwansa gurin yarinyar a wannan lokacin ba..'Cikin wannan halin dayake ciki ne Wani tunani yazo masa take ya Mike zaune da azama ya kunna cemarsa.
yaga ko idanunta biyu .
"zaune ya ganta rungume da hannuwata duka bisa cikinta yayinda idanunta ke runse Alamun may jin bacci.kusan minti biyar tsakani yaga tasoma bude shanyayun idanunta 'sannu ahankali har ta waresu fess a saman celling dakin datake zaune ta zubawa fankar dake juyawa a dakin ido .
Sosai ta tsurawa fan din idanunta kawai tana tunani yadda take jin cikinta na yawon motsa mata , ahankali km take ji wani abu Na jujjuyawa acikinta tamkar yadda fan din dakin ke motsawa ahankali.
muryata can ciki take tmbyr kanta meke shirin faruwa dani , nablah ?
Meyye acikina da yake yawon motsawa lokaci zuwa lokaci ?cike da natsuwa ta Dan gyara zamanta lokaci daya km ta karbi sako amsarta Daga brain Dinta .
akan ta daina damun kanta da tunani "wannan ba wani abu bane , may be yanayin cimar da take ci ne ya canza mata halittar jikinta tare da kara mata girma.
dan ahalin yanzu wani irin girma tayi fiyye da tunanin may karatu .
YOU ARE READING
AUREN SIRRI COMPLETE
Mystery / ThrillerMatar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan