75

13.7K 344 3
                                    

💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

            Dedicated to
     HAUWA A USMAN
            ( JIDDARH)

Page 95

Kanta ta dago ta kalleshi taga duk ya birkice ya fita haiyacinsa ta hadiye  abinda taji ya tasomata ya tsaya mata a kirji. sannan ta sauke naunauyen ajiyar zuciya tace eh gidansu nace direba yakaita taga iyayenta kmr yadda nayi mata alkwarin .Amman
ummi Na dauka sai xuwa wani lokaci zata tafi  yasoma mgn muryasa  cike da zafin zuciya haba  first love yazaki bari yarinya ta tafi  wannan hargitsartsiyar unguwar  tasu  me cike da dowatsu alhalin  kinsa halin datake ciki yakarasa fadar mgr muryarsa kmr zaiyi kuka .
Da kake wani fushin da daukar zabi akan yarinyar mutane .

diyata ce  nablah ko taka?

Yadda kake  tunanin kana son "dan" dazata haifa maka .
itama hk iyayenta suke sonta km suke bukatar ganinta kusa dasu  dan hk kmr yadda nace maka  nasa direba ya ka ita gida .
ahankali jikinsa Yayi mugun  sanyi zuciyarsa tashiga harbawa da sauri da sauri  ya runtse rikitattun idanunshi gam yana jin Babu dadi acikin ranshi ..
tare da kamo lips dinsa na kasa yasoma cizawa da karfi can ya bude idanunshi ya zubawa ummi dake zaune bisa gado tana kallon yaninyasa da nazarinsa .
Muryarsa a sarke yace first love to meyasa kika.
kwaso  kayanta ?

Nakwashe km nayi hakane domin Na tabbatar da abinda nake zarge akanka deeni .

Wai meyasa Ku maza bakwa iya dannar xuciyarku akan abinda kuke so?

deeni tun ranar dana dawo daga india Na dira Daga airport Na tabbatar da ka kamu da matsanancin mugun son yarinyar nan nablah so km  bana wasa ba , sosai ka nitse 'cikin kogin sonta .
" deeni kafi son  yarinyar nan fiyye da zeenat sannan km kana yiwa yarinyar nan wani irin mahaukacin so .

Da wani irin mugun sauri  ya dago  da rikitattun idanunsa ya zubawa ummi sosai  yana  mata wani irin kallo me tsoratarwa sannan  da mamakin mgnrta  saman fuskarshi .

Eh deeni bazakataba Gane hakan ba sai lokacin Yayi .
Amman ka rigada ka fada son yarinyar nan tunda har ka iya marin zeenat agabana akanta  batare ko shakkata ba .
km ka  rungumi matarka agabana deeni  ka kwantar daita akan kirjinka hkn ya tabbatar min da bakaramin so kake yiwa nablah ba.

ni dai koda zamanku zai daure daita  fatana  dan Allah dan annabi kayiwa diyata zeenat  adalci karkaga wannan itace uwar ya'yanka  itace me haihuwa sannan ka wulakanta min  zeenat ko byn raina banason ka wulakanta min ita .
dan hk ka natsu ka kwantar da hankalinka da kyau  akan 'cikin jikin nablah Allah ne yabaka 'cikin jikinta km shine me tsare bayinsa .
" inshallahu da kariyarsa nablah  zata haifamaka  abinda ke 'cikin ta.

A hassale muryarsa Na rawa yace   ni duk ba wannan ba tunda nace kartaje  ba sai a hakura ba idan lokaci hk Yayi da kaina zan kaita uhmmmm sannu ubanta mlm salisu  .......

yau wata nawa rabon yarinyar nan  da iyayenta kada ka mata ita kanta nablah bazataso zama tare da iyayenta ba a  halin datake ciki .
Km ma Muyi daita yau din nan  zata dawo .... zuciyarsa a hassale km muryarsa can kasa kasa yace first love nidai gsky banso tafiyarta ba. sannan km mgnr wai Ina son yarinyar nan  komai komai.... shima ba hk bane first love domin ni nasan zuciyata nasan abinda take so da wanda bata so . banasonta  yarinya idan har. Na afka sonta ta yaya bazan gane ba yakarasa fadar mgnr  tare da juyawa  fuuuuuu  yasoma tafiya ranshi abace ya bar gidan ummi tayi murmushi irin Nasu Na manya deeni kennan ne rikicin gangan Allah Yayi maka albarka tare da sanyaya maka zuciyarka ..

Hayaniyace ta kure 'cikin gidan mlm salisu da murna da kururuwar ganin nablah gabadaya duk wanda ya kalli fuskokin ahalin gidan  murna suke da farincikin ganinta ..

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now