48

8.9K 265 4
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO



Page 68

Zaune  yake rigingine  a bayan mota ,direbansa Na tukasa Ahankali.

Yayinda  Kirjinsa ke  cunkushe dayawan  tunan tunane  iri iri. Wanda zuwa yanzu yasoma suspect din wani abu ne ke shirin faruwa da rayuwarsa.  Wanda a hakikanin gsky  bazai iya cewa ga takamaiman  abinda ke son ruguza farincikinsa ba  .

Kallo daya zaka masa a yan   kwanakin nan tabbatar da hakan sannan  ka gane  sansar  damuwa dake   dawainiya da rayuwarsa  .

zuciyarsa ke rawa da raya masa abubuwa dayawa  a game da yarinyar dake zaune agidansa .

a duk sanda zuciyarsa  ta motsa game daita kirjinsa ne ke wani irin bugawa da sauri  .

Yayinda , tunaninsa ke yawan barin gangar jikinsa zuwa  wani bagere  na daban.

, don't believe what's actually  happened to  my hrt  yarinya tamkar wata aljana ko mayya  ta tsarke min kowani shashi Na  zuciya  da gangar jikina ,deeni ya fadi hakan  akasan  zuciyarsa yana may   furzar da wata iska  may Tumi .

Wit that thinking har suka  iso gurin aikinsa zuciyarsa fal... da damuwa .
" sule direbansa ne ya fito da sauri  ya bude masa kofar motar  yana may Sara masa.

, DEENI Baibi takansa ba  yasoma tafiya 'cikin isa da takunsa Na takama...

Duk wani abu dayakamata DEENI yayi ranar  domin   barinsa aiki yakamala da komai .

Sai dai he fell some how akan aikinsa da zai  barin Wanda yataso da tsananin so tun ba ,yau ba .
,amman ba yadda Ya iya da rayuwarsa  dole yabar komai ya,mayye gurbin kujerar dad dinsa a halin yanzu Dan shi  yafi  komai mahimmanci a tare dashi .

Duk  abinda yake zuciyarsa Na makale da tunanin yarinyar  ,Wanda yarasa dalilin jin haka. duk  yadda yaso  ya yakiceta a zuciyarsa hakan yagagara domin tunaninta kokari yake ya mamaye ilahirin santsar jikinsa ,what should I do now  to stop thinking about her ?  Ya tmbye kansa yana mai rantse idanunshi gam.

'Yana Cikin wannan tunanin ne wayar faruk ta riske shi ,tare da katse masa damuwar dake shirin zautar dashi , Ahankali ya sauke  naunauyen ajiyer zuciya tare da bude idanunshi ganin sunan dake yawo kan screen din wayar yasashi hanzarta   daukar wayar  hade dayin  sallama .

Bangaren faruk kuwa byn deeni ya amsa sallamar deeni ,yace aboki kwana biyu shr kayi Sika's ba'a ganinka ,wayarka ma Haka .
  DEENI yace kai dai bari kawai wlh  abubuwa ne suka sani gaba da baya ,a en kwanakin nan amman Na  kamala da komai ,sai fatan alkhari kawai ,fk yace ok kana gida ne ?

Bana nan  Ina gurin aiki amman xuwa anjima kadan  zandawo ,  kazo gobe Ina son ganinka game da aikin da ,zamuyi start .fk yayi murmushi manager da kanshi kennan ..a she zaka saduda 'cikin sauki Haka .

  ,wlh ban dauka zaka iya barin wannan akin naka daka kwallafawa rai ba .

mtssss  DEENI ya ja tsaki  dan takaicin barin aikin nasa sannan yace yanzu  ma kama tayi . Shiyasa da km  mahimmanci dad dina    dan bazai yiwu Ina kallo wahalarsa ta tashi abanza ba ,km ko bbu komai  su ya Mahmood da ya sulaiman suyimin  kokari sosai akan dukiyata .

Suma zuwa yanzu suna bukatar taimako. F k ya numfasa sannan  yace Haka ne ,nan dai suka shiga hirar duniya .deeni yaji dadi hirar data wanzu a tsakaninsa da amininsa Dan kashe dari ta damuwarsa ta ragu.

Ummi  kishingide akan kujera a hadadden  parlour ,gidan  yayinda safeena  ke zaune kusa da ummi tana kallon zeeyword ita kuma Zeenat  tana chatting a phone dinta .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now