37

7.7K 301 2
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

Page 57

Karfe tara daidai na daren ranar yana kishingide a parlour  akan kujerar three siter yayinda ummi ke zaune a gefensa byn tasa zeenat Tayi kiran masu aikin da akawo dazu,shigowarsu yayi daidai da runtse idanunshi da yayi .

Baiyi tunani da gaske umminsa zata iya masa irin wannan auren wulakancin ba. ,shi ko a tarihi Bai taba jin inda akayi irin  haka ba , har suka karasa shigowa cikin parlour Bai bude idanunshi ba ballanantana yakarewa yanayinsu kallo ,zeena tasamu guri nan kusa dashi ta zauna  .

Yayinda masu aikin suka sake gaida ummi tare da oga DEENI... wanda shi kwata kwata Bai ma san ta inda zai amsa musu  ba ,dan haka yashare kawai abinsa batare da yace komai ba sai ummi ce ta amsa musu tare da musu nuni dasu tsaya can nisa kadan .  Numfashinsa ne  ya nemi tsayawa sakamakon ji da yayi yanayin sent din  parlour yana neman  canza salo km har lokacin idanunshi a runtse suke gam... bai da alamun budesu   .

'Ahankali ummi takira sunanshi DEENI.......Ya amsa batare daya bude idanunshi ba Na'am first love.
ka bude idanunka man  ka gansu , gasu nan , 'ahankali muryarsa a sanyaye yace gaskiya bazan iya kallonsu ba first love sbd  basuyi ba  ,acanza wasu masu aikin idan akwai  ...iya abinda ya iya cewa kennan ..yayi shr tare da  gyara kwanciyasa ya juya musu baya ,shi kadai yasan yadda ranshi yake a bace  har wani sama sama numfashinsa ke yi .
 
Ummi ta maida idanunta kan Yan mata guda   hudu dake  tsaye a gabanta tana musu kallon tsab , . guda uku daga cikinsu hausa fulani ne.
   " yayainda daya daga cikinsu takasance yare sai dai tana jin hausa sosai kasancewarta Yar asalin  adamawa ce  ,basu da wata makusa ajikinsu  in aka dauke wacce takasance yare" itama rashin addani ne kawai makusanta .

Km daman ita bata sakata cikin wayanda zata hada da tilon danta ba sai ta zauna matsayin may aiki ,'ahankali ummi ta sauke ajiyar zuciya tare da basu umarnin dasu koma dakin da'aka saukesu a ciki kafin zuwa gobe.

Ita dai zeenat Yar kallo ce batada tacewa domin  bbu damar yin magana suna wucewa ya sauke naunauyen ajiye zuciya tare sakin numfashi sannan 'ahankali ya soma bude idanunshi 'ahankali ya sauke su fes akan ummisa" harara ta watsa masa shi km ya kashe mata idonsa  daya  yana may cizan lip's dinshi kmr an sikareshi ya Mike yayi hanyar step .

Washegari ummi ta sallami masu akin sai dai tabar laraba wacce ba Muslim ba domin aikace aikace gidan .

Tun daga lokacin ake kawo masu aiki iri iri gidan  Amman Sam  DEENI yakasa tantance wacce zai dauka matsayin wacce zaiyi AUREN SIRRI daita idan ummi tayi magana sai yace shi   Bai samu wacce Tayi masa  ba.

Km  ,hakan dayake yi  Bai wani damu zeenat din ba kasancewar tasan halinsa da kyankyamin tsiya .

Cikin haka DEENI ya siyawa zeenat form din jamb km a sannu 'ahankali  lokacin rubutawa yayi ,taje ta rubuta bbu laifi tasamu abinda ake  so a course din da za ta yi .

Abu fa kmr wasa duk wacce akawo sai DEENI yace A'a bata mishi ba

cikin haka wani dare DEENI yakasa rike kasan domin sha,awarsa mai shegen  karfi ce tun yana azumi da shan magungunan har magani yazo ya daina aiki ajikinsa .

Dan haka ya yanke shawarar kawai garaje zuwa Ga matarsa ,yana zuwa kuwa yasamu kyakkyawan tarba daga  zeenat din  ,ranar tamkar sallah ce  a gurin zeenat daman itama Tayi mugun kewar mijin nata sambatu bbu irin wanda batayi ba har da kuka ,shi km yana gama savice ya Mike tare da  sake tamke fuska tamau tamkar wani zaki.
Amman kwata kwata hakan Bai dameta ba ballanantana yabata mata rai tunda tasan ta wannan bangaren ba haka halinsa yake ba ita tadagula komai tama gode da  ,yadda yakawo kansa gareta km hakan shi yafi komai yi mata dadi .
, tun daga lokacin abubuwa suka sake yin sauki .
Jifa jifa idan takurewa oga DEENI dole alallaba aje gurin zeenat ita km duk lokacin dayazo ashirye take data bashi hadin kai  duk tana jigatawa a hannushi kasancewarta may saurin yin relex a wajen sex .

AUREN SIRRI COMPLETE Unde poveștirile trăiesc. Descoperă acum