83

15.4K 421 37
                                    

💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗



*AYSHA A BAGUDO*



🌈 Kainuwa writer's association


        Dedicated to
*HAUWA A USMAN*
       *(JIDDARH)*



Page 103



Wani irin sabon bakon alamari ne yabakunci tsokar dake makale da kirjinta.  yayinda kowani part na jikinta ke  sake budewa da karbarsa a cikin zuciyarta, da bashi matsayin wani jigo NE gareta da rayuwarta gabadaya .
wani irin sonshi da feelings dinsa ne ke dawainiyya da ruhinta da gangar jikinta.
wani irin sanyi ta dinga ajikinta ta narke masa ajiki sosai Tana fidda numfashi hade da sauke ajiyar zuciya .
" shi kuwa deeni bawan Allah da kyar yasamu ya dago hannushi daya me ciwo da mara ciwon ya tallabo Kanta tare da fuskarta ya tsura mata rikitattatun idanunshi  yana kallon hawayen dake cigaba da tsiyayowa daga shanyayyun idanunta cike da shaukin kaunarta tattare da soyayyarta me tarin yawa da tsinka zuciyar ma'abocin bege.

ahankali yashiga girgiza mata kanshi ganin tarin hawayen dake kokuwar sake tsiyayowa daga idanunta.
Wani irin kaunarta ke fizgarsa. Wanda yake jin zai iya yin komai akanta ciki kuwa har da mallaka mata rayuwarsa da komanshi.
Kallonta yake me cike da tsantsar kauna da tausayi .
tuni wasu sabbin hawaye suka sake samun nasarar biyo kuncinta jikinsa a matukar sanyaye ya matso da fuskarshi daf datata sosai har suna jin  hucin numafashin junansu da bugun zuciyoyiyinsu tare da daura harshensa kan kuncinta yana lasar hawayen dake tsiyayowa wasu na zubowa rungumota yayi sosai ajikinshi yana shafa bynta muryasa cike da rauni da shaukin kaunarta yace please... Nabeelah ki  daina kuka nan  ki tausayamin ki tausayawa rayuwata da halin dazanshiga.
zuciyata bazata iya jurar ganinki kina zubda hawayenki akaina ba.
ina miki mugun son Da ni kaina bansan adadinsa ba .
km bansan sanda yashigeni ba.
   "fatana yanzu mukasance cikin inuwa daya matsayin miji da mata ta yadda Zamu tallafi rayuwar ya'yanmu..... ........
Dummmm Dummmm gaban nablah ya buga da wani irin  matsanancin karfi gaske...
take jikinta ya dauki rawa.... xuciyarta tashiga yin up and down Tana hautsinewa.
ta dinga bugawa da Sauri da sauri sakamakon tunowa datayi ita din wacece?

Da km nauyi mafi girman dake kanta Wanda shine zai yi sanadiyar rashe komai atsakaninsu damn Yi mata katangar karfe dashi .
Tuno wannan Abu yasa  da sauri ta fixge jikinta daga jikinshi ta Mike tsaye zumburrrr jikinta na wani irin rawa tashiga furta kalmar Inna lillahi WA Inna ilaihi rajiun..... tare da yin saurin share hawayen dake cigaba da tsiyayowa a saman kuncinta .

Wani irin  tsuma  jikinta yasoma yana rawa rawa bakinta yasoma ambaton sunan Allah atsorace deeni daya tsareta da rikitattun idanunshi yana kallon reaction dinta.
ya matso ahankali kusa Daita taja baya da sauri muryarsa na rawa ya sake matsowa kusa daita sosai har suna jin hucin numfashin juna yace lfyrki me km ya faru dake?

me kikatuno hk?

Ajere yayi mata tbyr ta girgiza masa kanta still tana sake ja da baya alamun bbu komai .
shima kanshi Yashiga girgiza Mata yana kallon cikin kwayar idanunta .
please nablah kada ki min hk .
kada ki cutar dani kada ki boye min komai .
ki sanar min idan wani Abu ke damunki Yana kokarin kamo tafin hannuta cikin nashi ta sake ja da baya sosai ta juya da wani irin sauri zata bar gurin ya hanzarta cafko hannuta cikin nashi tare da juyo daita ahankali.... cike da tsanyi jiki idanunsu suka tsarke cikin  juna .
zuciyoyinsu ya buga atare .
Wani irin Abu suka dinga jin yana musu yawo ajikinsu tamkar a jona wutar lantarki kusan minti biyar suka dauka suna kallon juna kafin daga bisani Ahankali jikinta ya dinga sakewa yana macewa  .
zuciyarta tacigaba damn harbawa...  yanzu datake tsaye kan kafafunta zance mahaifinta ke dawo mata daki daki km  sabo FIL.
  bata takan deeni domin ganinsa  da sauraron lafazinsa a halin yanzu yasa Tasoma tunani lallai akwai wani boyayyen Al'amari a game dashi.
" shiyasa take ganin dolenta ko ta halin yaya ta bar gidan. Kodan samawa ruhinta salama.
Ahankali ya furzar da isaka me gyaraye da hucin zafi ta bakinsa sannan ya bude bakinsa da kyar... Yace please nabeelah tell me what 's wrong with you?
Nothing kawai tace masa atakaice.
No no no something is wrong with you beelah you better tell me the truth so that I will know what to do.. yakarasa fadar hk tmkr zai sakar mata kuka xuciyarsa na wani irin tsalle da bugawa alokaci daya domin gabadaya zuwa lokacin baya cikin hankalinsa Sam da Natsuwarsa.
burinsa Kawai bai  wuce komai ya daidaita atsakaninsu ba .
Sannan bai
Kaunar duk wani abinda zai daga masa hankalinta da jefata Cikin  duniyar tunani da tashin hankali.

AUREN SIRRI COMPLETE Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz