17

11.3K 413 1
                                    

💗💗💗💗💗
   AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

This pages is for you my special khadeey pinky ina mugun yinka cos ke ta dabance a zuciyar bagudo ,Allah ya bar kaunar dake tsakaninmu muddin rai  you are soooo special to me dear💗💗💗💗💗💗


Page 33-34

Idanunshi ya zuba mata  take kukanta ya tsaya cak ya koma shesheka ...

Wayarsa ce ta dauki  kara ,sauti may dadi ya karade dakin ,ya mika hannushi daya ya dauko wayar   yana dubawa ganin sunan dake yawo kan screen  din wayar  yasashi jan tsaki a fili ya furta dan matsala kawai .

Sake rungumeta  yayi tsam ajikinsa .
" sannan ya dauki wayar ya mannata a kunnenshi tare da yin shr .
,dumin jikinta ke ratsa nashi runtse idanunshi yayi tare sausauta rungumar da yayi mata . bangaren fk kuwa yana jin DEENI ya dauki wayar ya fashe da wata irin  dariya.
,ango  yarinya kasha kamshi irin wannan silent  haka .
"deeni ya furzar da iska tare da  sake jan tsaki sannan Yace  kai fa mugun dan matsala ne wlh .
yanzu meyye damuwarka  dazaka Kira mutun  da sanyi asuba .

,fk Yace lallai kace haka man byn kagama cika baki ,kai bazaka auri yarinya ba ,yanzu km an jika shr.
,kama duba agogo kuwa  dazakace akiraka da sanyi asuba .

Deeni yace yanzu dai mayye dalilin kiran dakayi ?
Nakira ne naji ko  kashiga daga ciki dan da jin muryarka ,nasan kagama may  gabadaya .

deeni ya waske Yace koma may gaba goma nashiga ina ruwanka .

Yace ok hadanni da zeenat din shemah ke  son magana daita .
, deeni  ya dan dubi fuskarta  yace batada lokacin yin waya da kowa.
Fk Yace   , dan Allah kabawa yarinya waya suyi mgn , kasan Allah wlh bazatayi magana da wata shemah ba.
,matar tawa ce wata ,deeni ya daga kafada tamkar fk din na kallonsa  nan day suka shiga yin hira  sama sama .
Km duk lokacin   Zeenat din na lefe ajikinsa. daman km abinda tafi so kennan tajita akan fadadden kirjinsa may cike da yalwar gashi sallama sukayi ,yayainda fk yayi tsokanarsa .da angon yarinya.

Ahankali ya maida idanunshi kanta gabadaya ya jikinta ya sake  rikide ya dauki  wani irin zafi.
" wanda  hatta hucinta zafi yake fitarwa.
suna hada idanu tayi saurin runtse idanunta gam dan tsoron kallon kyawar idanunshi take.

bazato ba tsammani taji ya dauke cak sai cikin bathroom dinsa ahankali  ya direta cikin bathtub .

dan kansa yayi mata wanka tare   nadeta cikin towel dinsa .
  sake daukota yayi ya dawo daita daki .
"    magunguna ya hada mata ta sha sbd yadda jikin nata ya karayin zafi ga rashin isashin baccin da bata samu ba .

Doguwar rigar jallabiyar sa ya zira mata tare da rungume ta yana shafa sumar kanta  ,tana gama shan magani tayi bacci rungume ajikin deeni say  faman yawo yake  da hannunsa a gashinta zuwa bayanta .

Kusan awa 3 ta dauka tana sharar baccin dan  har sanda  Ummi Ta aiko musu da breakfast bacci take  bata tashi ba .

Ummi takira wayar deeni byn ta tmby maryam ya zeenat din take .
tace ita sam  bata ganta ba.
Kira biyu tayi cikin na uku deeni  ya dauka da sallamarsa ,tare gaishe ta fisrt lov antashi lfy tace lfy ya kuka tashi .
Yace lfy lau ina zeenat din take?
dip deeni ya dauke wuta kmr wutar NEPA dan bai zaci zata bmyeshi ita ba . say da ta sake maimaita tmbyrta ,muryasa a sanyaye ,yace lfy lau take first  lov , wani abu ne ?

a zafafe tace bangane lfy  lau take ba , dan Allah ni hadani da yarinyata naji muryarta .
yace bacci take ,wani irin bacci ne har  buy this Tim  take yinsa ,cikin haka Zeenat din  ta farka ta Mike zaune  da sauri ya hawo gadon tare  cewa yauwa gashin nan nan ma  ta tashi .
,ya Mikewa zeenat din waya ,shi km ya zauna kan stood din dakin ya zuba mata rikitattun idanunsa.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now