50

7.8K 300 20
                                    

DAMA TA*



                 *NA*

*BATUL ADAM JATTKO*

*godiya agareku masoyan wanan labarin da yau nakawo karshe sa nagode da SOYYAYAR ku gareni*
JATTKO GROUP
DAMA TA 1.... 4
KAINUWA FANF
MASOYAN FANDAU  GROUP
HUGUMA GROUP
ZAUREN BENAXIR  TABITAL PULAAKU
AISHA GARKUWA
LADIES VISION
MRS OMAR GROUP WANI SANADI GROUP

*Da sauran group din dama ban fad'a ba ina godiya da SOYYAYAR ku da kuma yabawar ku*

Inakuke UKTEE'S
Ga B JETTKON
ta dawo me kuka tanada min
Kowa yabar gida gida yabar shi
Gimbiya Nana kanan 
Aunty zeenmu
Sameera kawas 👍🏼
Zahra Musa gambo
Mmn Abeeee
Mmn Amata Maryam pharmacy
Yaganan kolomi
Hjja Bintunmu
Aunty Yabah
Mmn Heesham
Yar autan UKTEES
Fatima A JETTKO


  *Nunccy* tawa amana🤝🏻

Godiya ta musamman gareki Aunty sis

Kainuwa writers
Wannan shafin nakune bani da space dinda zan irgoku daya bayan daya muna nare

*50*

Kafin yayi wani yunkuri har taja da sauri murmushi yayi  a fili yace "My one kinkawo shawa had'akun shine yafi sauki dama ban san mezan ceba  musamman Maman Fandau da tafi kowa samin ido sai nace naza daukan tane kawai zata ga Dr shikenan.

Fandau tana zaune abin Duniya ya isheta yawan zuwan Nabil yana damunta  har kunyan Hadim take gashi bai gaya mata dawuri ba da saide ya samu batanan ta kaiwa Bagana ziyara Niger dan duk nacin Shateema sai da sarki ya janyeshi dan yace dole shine maga jinsa

Koda taji ya sauka drive da security sa suna rawan jikin zuwa taran sa bata shirya binsu ba tsawa ma ta dakawa wani drive da yanace da Madam bada ke za ajeba

Da han zarin sa yashigo "mata mata  yana Kwala mata kira turus yayi ganin ta kwance akan kujera da saurin ya karasa inda take ya dagota bude idon tayi tana masa murmushi ba wai dan ta ji dadin zuwan sa bane sanin halin fushisa yasa bata nuna masa bata so zuwan nasa ba

"mata wllh na tsora ta nadauka jikin naki ne"

"a a na warke kona ce dama lafiya kalau abin da yasa shekaran  jiyan nace maka kaina yana ciwo dan ka kashe wayan ne fa waya cikin dare Gaskiya muna shiga hakkin baiwar Allah  shine har zaka iba kazo da made me neman kukane kawai amma ciwon  bai kai azo dubiya har daga k'asan England ba Wllh.

"ikon Allah mata nayi lefi dan nanuna kulawa ta agareki ba wai ina son nuna ban ban a tsakanin ku bane ke da ita duk dayane kamar yanda na saba gaya miki ina yawan zuwa inda kikene dan nasan ke Akullum kina bukatan temako na yanzu fa Emir wanan sa 7 amma gaki da wani cikin shi yasa bawai rashin adalci bane dan idan tan kade za ayi ayi rereya wllh My one tafiki sona yanzu da ita nasowa baza ta min Wannan tarban wulakancin ba.

"wulakanci kuma.

"Eh mana tunda
bakiyi murna da zuwana ba.

"nayi murna mana saide bana son na kasance me son kai ne.

"yanzu kam komai ya kare dan tare zamu tafi anrushe maganan wani a dafi da wata abar wata.

Fad'a masa Fandau tayi tana jin dadi Allah Habibi hakan yafi wllh ina rashin ka sosai nafi san ka kusa dani yanzu yau shene tafiyan.?

"cikin satin nanne dan ba hutu aka ban ba bamu da wasane kawai.

Fandau da taje sallama gida ta cewa Nabil ya tafi ita zata zaga dangi shima yana da zuwa gaisuwa Damasak dan haka yatafi
Fandau tasamu BaAlta tace ta mata iso wajen Baba tana da magana dashi BaAlta awaya ta kira Zannah ta gaya masa da yagama ya shigo ya bada umarni Fandau ta k'araso
Azaune ta sameshi afalo kwarjinin sa da kamalan sa yananan
Zubewa tayi tace Bah ina kwana.? cikin harshin barbarci ya amsa ganin tayi shiru yasan da magana yace "me yake tafe dake.

Tace "Allah ya temaki Bah inason gaya maka wani magana amma kar kamin wani fassaran shine nake tsoron na kawo maka nasan kai ne ka dai maganin abin akan Fujjirat ne yar gidan Aunty Halima ayan da na fuskan ta akwai rauni a tarbiyar yarinyar, gashi ita kuma macce ce rayuwan, ta yana karkashin wani watarana inda namiji ne duk yanda yayi adone.
Shiru tayi  har saida malam yaca "ina jinki rauni wane iri kenan.?

"Bah yarinyar uwar da uban suna mata wani irin so wanda ita kuma tun daga yanzu ta gane anfi sonta tanayin yanda taga dama yar shekara 4 irin tabaran da takeyi abin zai baka mamaki a wancen zaman da nayi da yarinyar dan tayi lefi na dan mareta uban ta a gaban yan aikin gidan ya mareni kuma ya gayawa uwarta sai cewa tayi adawo ta ita asamu malaman ta amusu bayanin karatun wata 6 zatanayi kawai wata 6 zatayi anan Nigeria idan taje can sai tana daurawa dayake yana da kima a idon su haka sukace idan zai dauki nauyin malami da zasuna tafiya tare ayi wata shidan dasu sun yarda haka yadauki dauyin malamai 4 sukazo dasu ake koya mata anan kuma ta zagi wanda taga dama su kansu iyayen bata bariba amma sai susata agama suna lallamin ta kuma makarantan maba wanani na kirki suka sata ba dan duk malaman, yahudawane har wakan coci suke koya musu da nayi magana haka sukace wai idan ta girma tasan addinin zata dena danace susata amakarantan da Ummulkkairi yar gidan Ya Muktar take suka ce a a wai wanda Fuj nake shine makaranta mafi tsada akasan wanda hkairat takeyi har Qur ani suke ware yaran musulmi suke goya musu.

Malam yayi shiru ya tausayawa Fandau wato tana son Yar ta ta samu ingan taccen raruwa duk da ba agunta take ba awannan karan yaka mata ya bata *damar ta* dan haka yace "yanzu ya ki keson ayi Fatima.

"tace awai wani makaranta wanda wani balarabe yabude tun safe yaran suke zuwa amma sai yamma suke tayi tahfiz ne akwai karatu sosai inason ka samu Baban nata ka kaya masa yasatan idan ta tar biyan tu da ilimin addini nasan zata nusu.

" yanzu yaushene tafiyan naku.?
"gobeni idan Bagana ta haifu ta can zan wuce Niger din.
"to zan kirashi na bashi shawaran yanda kikace.
Tace "nagode Bah.
Tameke tafita
Fandau saida ta zaga Gargar sosai tayiwa wanda tasaba yiwa alkairi 
Suna zaune da Mama tace "Mama Abul Kaam yace kin tura masa sunan wanda zasuyi hajji bana amma baifi mutum 7 ba ina cikon na goman.?
Mama tace"toni wazan cene idan gida Niger ne na bincika kowa yaje yanzu gashi anan Nabil ya karasa kai wanda basuyi ba wanda na basa 7 din mafa su YaGajine nace kowace ta kawo mutun 2 akasamu na hada da Nura wanan yaron da yake min hawala.
"shikenan Mama asa da aunty mero da mijn ta sai Dan gwaza driver yajima yana bauta agidan nan.
"yawwa wllh kinyi tunani mekyu Mairo tana da karamci.
"yawwa Mama anan wajen ki zan bar Emir.
Mama ta Kalli Fandau dama taga alamun kamar tana da ciki Allah mai iko har yaushe aka haifi Fandau zatayi haihuwa na 6 yanzu afili kuma tace "kede wllh anyi wata uwa Allah yayiki ba kyason zama da yaro wayan cen ma yar albarka Halima take fama dasu wanndan dinma bazaki rikeba tsakanin ki da d'a sai haifuwa kawai.
Shagobe fuska tayi itafa arayuwan ta reno wahala yake bata har mamakin Hadim take da take wuni tana shidiman yara.

"Mama nono fa kawai zai manta ba baki shi duka zasuyi ba nasani yanzu ma idan naje sai anyi rigima da Hajiya Aunty.

Dariya mama tayi" yo karku ban mana inde wadan nan yaran nakune masu takewa mutum sallaya da gado da takalmin nima an bani katuwar Budurwa idan naje zan dauka.
"mama dama da gaske anbaki Lau din ne.
"Eh nina ce abari idan Bagana ta haifu naja sai muzo tare.
Lau yar gidan Barumi ce kanwar shatima.

*London*
Suna sauka su Hadim sunzo taran su FUJJI tana ganin Baban ta da gudu ta jeta ta fad'a masa d'agata yayi yana juyata su Maaf ko ta kansu bai biba har Akkam da yaka ta faman d'aga masa hannu Fuji tace "Abul sai kadin ga tafiya wajen wanan ummul Kaam din kana barin mu meyasa baza ka zauna awajen mum na ba.?
Saida jikin kowa yayi sanyi Fuj zaran zance awajanta ita ko Fandau daukan Akkam tayi tana cewa" a a akai yaron Ummu yazama lukuti ita Hadim dan ta badar da zancen tace "ina  mai Barnon.?
Fandau tace" Emir yana wajen Mama.
Cikin murna Hadim tace "Allah yar uwa to da magana.
Itade Fandau gaba tayi ta shige mota sai.
Hadim tace "shine my star baku gayamin ba nasan zaman da zanyi daku ai ana shide Nabil kama hannun BilAL yayi suka shiga

Fuj bata hakura ba da suka je gida ma sai sake cewa tayi "Abul meyasa kazomin da wannan. ta nuna Fandau
Nabil yace saboda ita ma Momyn kuce.
"no Dad muguwar muce.
Hadim tace" daughter kidena fadan haka itama Momyn kuce.
Cikin tsawa Fuj tace mum Akam boy ne ta buga kafa tayi sama Hadim ta tashi ta bita wanda Fandau tasan ma lallashin taje yi
Nabil ya fara kame kame
"kin gane Mata shiyaro yana da riko amma idan tayi wayo zata dena.
Fandau tace "ayya
Sai dare Nabil ya gayawa  Hadim yanason mayarda Fuj Islamic school
Hadim fada ta fara kamar ta ari baki Nabil yace "My one nayi tunani akai sosai ba sai macce tayi boko take wayewa ba wayewa yanayine kawai yanzu kiduba Ummul Akkam ba ta taba shiga class wai dantayi boko ba amma gashinan kanta awaye yake duk inda me karshe boko zata shiga itaba zata shiga balle FUJJI da zata tayi cikin wayewan me akayiwa bokon ne duniya nefa kuma ayanzu haka Fuj tana da dukiyar da hatta jikokin ta bazasu ga talauci ba rayuwa ga  companyn ta da kullum kara albarka yake dan haka gwara mune ma mata yanda zatayi ta gyara lahiran ta.
My star bazaka gane bane yanzu Duniya ba gaskiya idan Fuj batayi ilmin boko ba yazata kula da dukiyar ta.
"ai shikan sa makarantan na bincika ana bokon amma Arabic yafi yawa sosai dan haka zata samu wanda zata juya dukiyar ta ni Boko nayi nake sarrafa dukiya ta degree dina akan ball nayi mena sani aboko.
Hakade dakya ta yarda shima saida yace umarni Zannah ne tace "shikenan nasan shawaran Bah watarana zai zama me *AMFANI*  agaremu.
Zan iya cewa Alhaji Nabil yasamu kwanciyar hankali cikin iyalin sa kowacce tana kaffa kaffa da yar uwar ta hadin kai ba amagana

*BAYAN SHEKARA 20*

Cikin wanan shekarun  20 din abubuwa da dama sun faru cikin su awai na babban rashi da akayi na Zannah wanda yanzu dan sa Bunu ne akai sai rashin sarkin maine Barumi wanda yanzu Shateema ne akai  haka Hadim tara sa iyayenta uwa da uba  Maman Fandau tananan bawani alamun tsufa atare da ita sai ma najin dadi da yabai yana Shateema yaso tafiya da ita Nabil ya hana dan yanzu Nabil yayi rytare yazo gida
Fandau hafuwa ajere a gere saida tayi guda 10 Allah ya tsayar mata kuma duk ka 8 mazane sai yar auta   Fatima sunan Mamar Hadim ne suna kiranta Ammatee Ammate shekaranta 14 yanzu ita ma tazama budurwa fara ce sosai kamar Hadim sak dan har kajertan na su Ummin Nabil ta dauko gata acike take ta ko ina Maaruf da BilAL su suka gaji Nabil suna England da zama suma kafan su yana da tsada sosai Akkam  shima yana England yana kula da warkokin Nabil

Wani tsadedden mota naga yayi parking aciki haraban gidan a hankali ta saukar da kafanta saida ta bata lokaci kafin ta fito da gangan jikin nata wani burmemen shijab ne ajikin ta har kasa doguwa ce ba fara bace amma kalan ta yafi na fari daukan hankali Ahankali ta zakaya ta bude bayan ta dauki jakan da sauran tar kacen da jakan bai dauka ba cikin nusuwa ta fara takawa masu aiki ne suka fara cewa Yasaiyada barka dazuwa amsa musu take cikin gajiya *FUJJIRAT* kenan gwararriyar lacture a Ramad meduguri a fannin Islamic hayani yanda takeji tunkafin ta shiga gidan shi yanuna mata akwai taron samari na family agidan tunda su BilAL suna kasan gidan baya rabuwa da taron samari dan haka kawai ta janza hanya ta zagaya ta baya ta shiga bedroom dinta ta wuce saida ta wasa ruwa tasa doguwar riga ta dauki shijab dinta iya guiwa tasa dan ita tanada cikan kirji books da Heep's ga gidan su gidan tara samari dan haka kullum tana cikin shijab bame ganin su Maaruf yace kannen FUJJI ne saide ace sunyi kanwa ta 3 da iita gaku suna jida kudi dan haka duk abonkan su ba sa an su bedroom din Hadim ta shiga bata ganta ba ta fito parlour Fuhad kanin ta taga azaune yana danne danne a laptop tasan hayani yane ya koroshi a general parlor cikin murmushi yace .
"auntes dama kina ciki  ai da nasani dana shiga kin dauramin karatu .
"a a Fuhad yanzu na shigo ina mum na.?
"Tana part din ummul kaam  tasan idan tace zata ze part din Fandau dole tabi ta wayen yan hayaniyan dole ta waje ta fita ta zagaya zaune ta same su har Abul dinta
Naga Nabil yazama kato haka Hadim ma Fandau ta murje dayake ba jikin kibane dasu ba amma nayi mamakin ganin su duk kamar basu suka ciwannan shekarin ba musamman Fandau  ko Ammati yar auta baza kace ita ta haife taba  cikin nusuwar ta durkusa ta kaida su  Hadim tace "yawwa gwara da Allah ya kawoki FUJJI ki fitar da kwanin ki acikin su dan kinga su BilAL kannen ki har anyanke rana bana son ace su maza ma sunyi sunbar ki.
Shiru Fuj tayi  to yanzu ita waza ta fitarne duk maneman tafison Shamsudeen dan gidan BilAL maina amma shikuma sai jan aji sai kace ba shiya nace ta yarda dashi ba
Nabil yace "yafi mukude nasan yanzu da zannah yananan baku isa ta kai shekara 26 agida ba  kannen bayan ta suna da yara Tajuddin na miji ma yayi aure harda yara 2. 
Ahankali Fuj tace "Mum shamsudeen din yafi ko tana fadan haka ta tashi da sauri ta shige bedroom din Ammati

Su Fuj tunsuna yara da sukayi wayo Hadim da kanta ta gaya musu dukan tarishin su ko da suka san ba itace uwar su ba ba abinda yaragu ason ta sukeyiwa Hadim saima ganin kimanta da suke dan sunfi son ta ma akan Fandau komai mum dinsu

*ARANAN AUREN*
*BIKI BIKI*
*AMFANI SOYYYYA*
*AURE*
Arannan naga iyaye yan Duniya ga Naira da Naira ya hadu gaba daya patyn bikin bawan da ba ayi da iyayen ba irin ta asan da akayi ba a magana Fandau komawa tayi kamar itace amarriyan su Jidda sai tsokanan ta suke Ummul kaam amma ke za acud'a ko

Hadim da kanta ta kai Fujjirat dakin miji kuka ko ba amagana da kyar aka rabasu
Tazo ko a gida tasa Nabil agaba tana kuka yanzu shikenan bazan ji motsin Fuj ba.
Fandau sai dariya take tace "inban da abinki Aunty yau fa amare 2 kika karba nayaran ki to me dan kinfitar da guda 1
Nabil yace "my one kawai kije ki karbo yarki nifa wanan dare nake jiye mata. Ma ga Shamsudeen jimgege dashi.
Dariya Fandau ta kara yi tace aini dadina da kobe zaurin zuwa ni adaren farko uwan wani har sumarni yayi.
Nabil yace "bakomai lada zata samu amma fa afili azuci ko addua yake Allah yasa yabita asannu.
Hadim ko fiton kujera ta dauka ta dinga jifan Fandau dashi Nabil yana karewa
Hadim tace "wllh mugun bakin ki akanki dake da yarki aike ba akwai aiki agaban ki.
Tana gama fadan haka ta haye sama dama girkin Fandau ne Nabil ya kama ta suma sukayi nasa part din
Wanka Fandau tayi tafito ta sameso yana aiki a laptop ta ja tarufe tace "time dina ya shigo dan kasan bana yarda da sakin wannan *DAMAN TAWA*
"Gaskiya ne yan mata wai ke mesirrin ne kinaga duk kin sake zama wata yarinya wllh da keda yan matan dazu awajen bikin banga wani ban banci ba.

"haba kai kake manin haka amma wace Budurwan za asamu haka.

"Bani ka dai ba har abokaina sun sha gayamin basu yarda ba wai kece ki ka haifi su Maaf ba shiyasa Akullum nake tunawa da ranan haduwar mu dake zanje lawan Bor
Na sinci dami a kale ashe itace farin cikina ina godiya da my one dan ita ce dalilin haduwar mu naso nayi wasa da *DAMA TA* na kin shawaran ta Allah yasoni da rahama
*AMFANI SOYYYYA AURE*
kinbani yara masu albarka gashi yanzu muna shirin taran jikoki ina yarona. yana magana yana kunce igiyar rigan wankanta zatayi magana ya kifa fuskan sa kirjin ta

*Nima yanzu ya kamata nabar su haka gudun kar Gulma yayi yawa shi yasa ma ban leka gidan amarin ba*

Alhamdulilah

Sai kunsake jina jikin
*AMFANIN SOYYYYA*
wanda nasan zai k'ayata ku yabaku taurayi fiye da dama ta

(Subhanallahi wa'bihamdika Astagfirullah wa'atubu Ilaika)


*B JATTKO*

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now