8

4.1K 158 0
                                    

*DAMA TA*

           *NA*
          
       *Batul Adam jattko*
KANUWA  writers
     *8*
"dariya bagana tayi  tace  ai mamaki  daya' zaki bani  naga  kin ja hankalin  shatiman  yafara sokin......

"dakata Fandau katse ta cikin tsawa    kar kika ra yimin maganan  Wannan  shatiman  yau she na fara wasa da ke 
"bagana tace afuwa  yar uwa  na,bari
Dan bagana  tana mugun shayin yayar ta ta duk da ba,wani ratane  tsakanin su ba.

          *waye*
  *nabil shid*
Nabil da'nega
*Alh abukar manga*
  Alh abukar  dan asalin maiduguri  ne  cikeken kanuri 
Su ukku iyayen su su ka  ahaifa  ZAINABU  itace babba  da tazara sosai tsakanin ta da abukar  wanda kafin ahaifi wanda ya biyo ba yan sa ita ZAINABU  har anyi auren ta wanda yabiyo bayan  abukar  shine inusa
Iyayen su sun da de da rasuwa  tunkafin  auren abukar  shiyasa suke daukan ZAINABU  tamkar  itace uwa da uban su  dan itace ko mai nasu,  abukar  yana da matan  aure biyu da yara da dama Maimutatu itace uwar gida suna ki ranta  da  bani  se  ummin  Nabil itace  amarriya
Sunan ta Hajara  duk yaran ita ma ummi suke  kiran ta  Maimutatu  yaran ta  9 amma mata ta fara haifa 6 mata 2 maza matan ta fara haifa
Ita kuma hajara  ummi   yaran ta 5  mata 2 maza  3 nabil shine babba      se kamal  se  Hanif   se Jidda  nabeela 
Akwai hadin kai  da fashin tan juna agidan  yan da   baza ka gane dan, wannan d Wannan  ba ban banci kawai  yaran  ummi  fararene  irin sol din nan tunda,  ita ummi shuwa ce  Maimutatu  kuma kanuri...

Nabil tunyana yaro  yake mutukar  son ball kullum  yana gidan su abokin sa,      bilal  suna kallo  tashan ball  sosai shida bilAL ra, ayin su yazo daya ko da lokacin  sasu  a makaran ta yayi adare aka' sasu 

Kan su baya ja sede afito,  dasu wasa ka,  wai  anan  za agane  su mazane  amma  aciki aji  kamar  sokayi   lokacin  jarrabawa  kusan  susu ke daukan  ajin  malam tunsu na complain har suka gaji wani malamine  yaga,  yanda suka mayar da han kalin su wajen wasan kolon ne  yasa  yace wata  kilah  anan abincin su  yake shene  yadage,  musu  irin idan za ayi gasa  na makaran tu  yake hadawa dasu  duk da basu kai ba amma abin  mamaki  sunfi manya  bada shimma  ba taba .kai su ga'sa  sun ba da kunya ba se de sulashe 

Tun suna primary school  ake fita da su   jahuhi  ga san   bilAL  Nabil  yara  ne da suka sha  hara tun suna yara  karatu ko ba abin da suka sinta har suka gama primary  din su  ganin haka'

Baban bilal alh maina  khange  ya yanke shawarar  fita  da,  bilAL  England    dan sashi  amakaran koyar da ball din  gaba, daya wato  poot ball academy 
Atake yana gaya wa bilal  yace ina shifa  ba inda zai je  inko  ba. Haka  ba se  de  idan  da,  abokin sa,  Nabil  za a fita  ta a kayi akayi  yaki  daga   karshe 

Alh maina  ya nemi shawaran baban  Nabil  alh abukar  yace  shi  bashi  da kudin  da  zai  fida  dashi  waje  dan  yakoyi  wata  ball  acikin  yaran  sa maban da Nabil  ne  kada'i  meyin  private school  duk comvt suke yi shima  ga nin   Nabil  shini  babba  a maza  shiyasa.
'alh maina yayi Murmushin  yace  alh abukar  ni yar dan  ka nake buka' ta  bilal da Nabil  dayane  awaje  na 
Alh abukar  yace 
' yace  aini  idan za ka yanke  hukun ci akan  Nabil  base  kasa  nar dani  ba

Haka aka tarka tasu  aka kai  su  kasan na England 
Aiko  a nan ne  suka san  an  sasu  makaran ta dan ko yaran  turawa  basu girma suke  ahaka suka,  gama
Secondary school  din su  koran  graduation din su
Yan gidan su bilal kam duk ka sukaje 
Shiko Nabil inusa  ne yaje  kanin baban s
Sunsamu karramawa  sosai  sun sha kyututuka  dan gasu sun murje sunyi kyu  dan duk kan su farare ne shikam  Nabil  yasa je da turawan sosai  se kyu ma daya fi dayawa acikin su 
Atake malamn su suka bada shawaran  I'dan suka gama hutun su, suzo su  jona degreen.

a, nan dan shekara 2 ne bawani dade wa zasuyi ba

Dawowar su gida  yaga  hadim din sa  ta, girma  hadim  ka,  mar yan da nagaya  muku  yar gidan   yayar ummin sace  da  ummi da mama wato  fatime  uwa da uba daya  su 6 amma 2 sun rasu  yan zu saura  fatime   
Da,  ummi da abba  musa  da abba jabir 
  A Wannan zuwan ne   suka nuna  bajin tan su wan da ba cikin maiduguri ka'dai  ba  Nigeria ma tasan  da zaman su wan da  awan lokaci  du du du bazasu  wace  shikara 17  dan  asan da,  sukayi degree din su ma a san  nan suka,  cika  19 yarane  ashe karu amma  bame  kallon su bai  ce mudu cikakkun samari  bane 
Basu wani da de dazuwa ba bilal yayi  aure  amma  Nabil  yace shifa  yayi  yaro dayawa 
Hadim  ba nacin  da batayi ba yace tabari  ta, gama sucondury  tukun
Wasa  wasa wadan  nan  yaran  sun  gan gar kananun  yan ball  na Nigeria  a na haka
Super eagles suka dauke su   mafarin  dau kakan su ken 

Ko daya basu sha wahala ba su ka sha hara duniyan  ta san su  baye Nabil  kafan sa, mey sa dane 
Ahalin yan zu nabin yawuce tunanin me tunani  ganin  yan da kafan sa yake da  sa da ne yasa baya zaman kungiya  daya  in da aka fi siyan sa da  dara, ja
Nan yake zuwa yana da mugun daukaka   yau na
Real Madrid Manchuria  da Munich  arsenal  dade  sauran  su 

Ban ban cin sa, da bilal kenan  dan shi  bilal  kaifi daya ne  idan yamasa  korafin  meso  bazai zauna  waje daya ba  amma  bai yada  super eagles  ba  sabo da,  kishin  akasan sa 
Dariya  yake  'yace  my friend kaifa  bason kudi kake ba  cikin sa kataso  
Sabanin nida  duk  dan ginmu  dani suke ta kama 
Ka ga  dole nayi zafin nema  tun kafin sufa yazo mini 
'Bllal yace  handama de irin naga koyan zu ka'ajiye  aiki  kana  da,  abin da har jiko kin ka baza susan  mey ba, buba  da ko yanzu  kafi  wani  governor  Nigeria  kudi  ga gauka ka
Dariya yakeyi   ya kyale bilal dan  shi yasan irin tarin alheran da,  yake  samu 
Yayi  aure da  hadim   yanzu  shekara  6 kena  Allah  bai  basu  haifuwa ba
Wannan  kena  ta kai cecen tari shin 
Nabil  kena
Fandau  zaune 
Akan gadon ta  Baccci  yaga gari idon ta  yanzu  shike nan  nan da  awane  ka'dan  zata  bar mama ta da bagana  tabi namiji 
Anya batayi gan gan ci ba amma  idan tatuna kala mai da Muhammad  yake fada  akan ta  yana  kara kar fafa mata,  karfin guwwa  na zai 
Ingan  ta mata rayuwa musamman  na cewa  da yayi  zai ne   mawa mama  lfy yan  idon da  take kanin  kamar  shine idan
a ka,  samu su  jin dadi kamar  kowa 
Amma  ya,  mama da  bagana  zasu ji  idan  sun rasa,  ta  juyi  tayi  ta kalle  kowan ne su  tare  da,  goge  guntun  hawayen da yasur  to  mata 
Ahan kali ta sauko  tanufi   inda  take  tajiye  litafin ta 
Taciri fefa  ta, koma   gado.
Ta'fara  rubutu  kamar haka  da  arabbiya  dan   bata iya boko sosai ba ta na  de karanta  hausa  shima  ta koyeshine  agidan  anty mairo  wata  makociyar  sun 
_Asslamu alaikum ya,' uwata_ _nasan  asan, da_ _zaki ci karo da Wanne sa, ko,nawa_ _wanda sai zame muku bakin sa, ko_   _banyi haka'ba  mama_ _sedan  ina son cika wani buri na mama hukun cin da, nayan ke ni kai na_  _ina kuka balle keda,  nasan zan barki cikin gorin kishiyoyi ki_  _mama mama ki  gafurce ni  ki temaki  rayuwa ta_ _karki fadi mummuna kalma akai na asan da zakiga soko na zan yi tafiya amma_ _mama zan zomiki da abin mamaki duk  da nasan yanzu ma_ _naba ki makaki  nayi abin da nada sa tarishi adangi_  _amma mama ina baran addua ki  ke da yar uwar ta  na rayu cikin  rashin yanci mama_ _shi baba zai dauke ni yabawa  wanda zan ka'ra, rayuwa cikin kunci  dan mama shatima bazai taba so, naba_   _musam man da, nagano  yana son yar uwar ta bagana_ _mama kiji  tausayi na ina da, dalilin yin haka_
_amma dalilin mana kunta ta muku bane_
_yar' uwa ta roko, nah gareki  kar kibari mama ta, min baki  ki aure shatima_

*masoya masu bin Wannan lbrn  karku ga, bana sa, soyayya ko*
*ko kalamin soyayya  ina bada laabarin ne yan zun ata kai ce dan*
       Amama duk abinda kuke so akai

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now