14

5K 164 0
                                    

DAMA TA*

            *NA*
   
   *Batul.   Adam*

🌈KAINUWA Writers Assciation🤝

*14...*

Hadim ita ma cikin zafin rai tace "yaza kayi wa yar muta ne wrippin  kuma
Kace meyasa na ki ra doc to kana son ta mutu hannun mu ne.
Shima cikin mamaki da bacin rai yace " wripping faki kace
tace "abin da ka ai kata akan yarinyar nan yafi karfin ma  ripping
Yace tom zaki iyayin duk yan da kike so asan da kike so kamar yanda kika saba ban isa hana ki ba amma ki sani baki isa kisa ni nayi karya ba dan ban saba  ba muddin muktar ya buka ci waya yiwa yarinyan nan haka zan ce nine kuma mata ta ce na san halin doc sai kowa yaji ya.

Yana gama fadan haka yayi hanyan
Waje
Hadim tace Nabil a gaba na ni  Hadim kake kiran wata da matar ka  matar ka yajuyo ya kalle ta ya bude kofa yafice
ita ko Hadim tambayan kan ta dinga yi meyake  faruwa ne dani
'tunowa da tayi da yace idan doc yazo gidan nan ya tambaya zai fadi gaskiya tabbas haka ne Nabil baya karya baya gudun gaskya duk dacin  sa
Da sauri tafito tayi han yan man falo na gidan ta can za security nako fan dan  gudun kar doc yajo
Dan Hadim ta tsora ta daka kalaman  Nabil bai ta ba mata mgn me safin  haka ba sun sa ba a kullum shawaran su yana zuwa daya wanda ko da daya daga cikin su mai masa ba suna yin  hakurin dan newa kamar de yanda Nabil ya yar da auren Fandau
Ko mawa tayi daki ta same shi ya na safara  marwa  a dakin hannun sa goye a baya ita ma tsayawa tayi  a gefe ta na karan tan yana yin mijin nata ba ta taba ganin sa haka ba sai taji wani tsoron sa amma ta daure  ta bude bakin ta tace
"my star yanzu yaza muyi da ita?
Afusa ce yaju yo yace
"ni kuma me nawa wan nan tsarin ki ne ke ya shafa ai wan da yaci buzu  shi zai yi  aman  gashi da kin ta ba ne man shawara ta ke ki ka zubar ke za ki kwashe  na rasa kaddaran  da ya jani  zalin tan yariya kara ma kamar wannan kin sani na sa yarinya taguji  iyayen ta kin sa zata kalle ni  amatsayin mayaudarin  wanda yanzu na san suna 2 zan amsa awa jen ta wato mugu  kuma ma karya ce Haba Hadim nayi nadama abin da nayi wa yarinyar nan bana sam mani  ko Karima kanwa ta akayi wa jan ji dadi wllh ba dan bana son yarinyar nan ba dase na enta ta ta........
"dakata Nabil Hadim tayi saurin katse shi ya kake shirin daura lefi akai na ni kadai bayan kafini  lefi harka na cewa ba kaci buzu  ba baza kayin aman   gashi ba  kai ko ai kai ko kai ne babban mai lefin ni nace ka yiwa yar muta ne fata fata haka  lefi na ne da na yar da kai nawa ne ni daya dole kanu na min kure na ta hanyan nuna min halin ku na maza wan da an dade a naga ya min ba na yar da dan na amin ta da nawa ahe ba haka  ba ne Nabil ni zaka tozar  ta sai kuma ta fashen  da wani irin kuka 
Abin ka da zuciyar  masoyi  sai yaji wani tausayin ta ya kama shi a hankali ya ta ka inda take ya jawo ta jikin sa yace "pls mana my one ni nace miki ni ba naki bane ni nakine  har ga ban abadan kuma me ya  kawo na maganan halin maza  anan abin da kike sofa nayi  dan sonki da kwan ciyar hankalin ki  duk da nidin bana so amma da abin ya kwabe  kike kira zan kashe yar mutane na mata f'ede  shine ya bani  haushin  har yanzu Nabil naki ne ina fatan haka ta kasan ce har karshen rayuwar mu my  one kece araina.
Sake makalkale shi  tayi tace "bayan  yan zu a nan kace ba dan baka son ta ba da ka enta ta a ga bana kake kiran enta  wata macce  kenan can gaba zaka iya samun wan da kake so ko?
Dariya yayi yace "kar kisa wannan aran ki....
K'arar  wayan Hadim ne ya katse ta da gawa yi takara a kune daga can ban garen yace "to sara kan rashin yar da nazo amma kuwani canza security sai ku za kubu de min gani nazo 
Hadim tace ayya doc sorry  dama kawai muna son ganin kane yasa nace haka dan nasan za kafi zuwa dawuri sai de sorry fita ya same mu na gaggawa yanzu haka ba ma gidan
amma idan muka dawo zamu  biya  ta washen  ku ka gaida  Habiba d dee 
tsaki  doc muktar yayi yace ya muku kyu shegu biyu wake da shinkafa 
Dariya Hadim tayi  tace "sorry yayana doc kashe wayan yayi 
Hadim tace "tom yanzu  ya zamu yi da wannan  yarinyar ne?
Nisawa yayi yace "ba suma ta yiba  ki zuba mata ruwa acikin kunnen ta kina daddan na kirjin  ta zata far fado.
Tace "tom muje muyi mata
Yace "salllah  sanyi azahar  tayi 
tace "tom idan kuma ba ta far fado bafa
Yace !yasalam dan
Allah jeki  tashi tashi ta na masa dariyan jin dadin rashin nuna kulawan sa ga Fandau 
Shikam tana fita ya zame ya kwanta a hankali yana jin wani bakon al amari  ajikin sa idon sa ya rufe yana murmushin  da bai san dalili ba bai ta bajin gamsuwa  a jikin macce kamar haka ba wanna yarinyar  da ya gama  renawa hankali ce ta bashi wannan faren cikin,
Bude idon sa yayi da sauri tuno wa da yayi da maganan wasu abokan sa ranan da al ameen  yayi ya kawo amarriya sa bayan sati da suka kai masa ziyara a nan london sai da suka fito Nabil ya tabe  baki yace shi kuma
Elman  duk fafan  sa anan yaga ma "kaman yaya? suka ka tambaye shi
Yace "bakuga  matar tasa ma wllh  bata dace  dashi ba  yanzu dama dan wannan mu kaje  har niger yanzu shi ko kunyan kawo ta Englang  bai yiba ai auren irin wadan nan a saran sadaki ne  Amjad yayi murmushi yace  a "wajen ka ba dan ba ka taba harka da bakar bace ba sai farare ai Elman  shege ne ya san kan mata usman "yace wlh kuwa ai Shid  bai san mata ba sai turawa da yasa mu Hadim sai ita ai idan kana son more sadaki ka auri  bakar mace ni ba gashi ina da farar ina da bakar ba amma wllh ko gaba zan kara da baka zan kara dan ni  baka ta min ko mai.
Amjad yace kaskiya kam baka ji kirarin  da ahamed yake yiwa mata ba farar  macce lantarkin gida
bakar macce  aljannan maza,
Usman ya dafa kafadan Nabil yace "yaro yi mata biyu yanda hadim take tas samu baka ka jefa acikin za kasa mu kon ciyar hankali kaga wannan ake kira da matar  dare da kuma matar rana da rana ka kalle fara ka more da daddare  ka sauke  gajiyan  kallon akan baka 
Amjad "yace kai ma kasan  mayen  Hadim ba zai iya ba
Amma kabar 
harka mu sammman ka samu yar hilah
Dan haushi awan nan lokacin ko kallon su bai yiba yashige mota
Sai yanzu magan ganun  su yake masa yawo 
Musamman abin  da ya kasa fassarawa  wato
*Bakar macce aljannan maza farar  macce lantarkin gida*
*dakuma*
*Matar dare da matar rana*
Sake kwanciya  yayi yana rufe idon sa sai suran Fandau yana masa zizau  musamman sayayyun  na shanun  ta wanda kamar zasu tsole  masa ido bawan nan yafi bashi mamaki  ba laushi irin na skin din ta shi a tunanin sa duk bakin mutum gausin fata ne dashi,
fari yafi laushi kamar yanda  yake gani a ido  haka yadin ga tuno a bubuwan  ta aran sa yana rufe ido ya gan ta murmushi yayi yana mekewa  zauke  yana tuhuman  gangan  jikin sa da yayi sauren  karban  abin da bai dace da shiba  amma me tunowa da yayi ranan da ya fara cin karo da ita da wannan shigan nata na hauka kafan ta duk kaushi  takalmin a tsinke shijb  a yage yaci uban daud'a  rugume da  allon  ta wannan yalon  hakoran nata  me fidda wani irin  hamanin  warin  ya tuno yasa ke tuna yanda ya kasan ce da ita a d'azu  ai bai  san sanda yayi  wani irin yunkurin  amai ba yayi han yan bathroom da sauri
Allah sarki Hadim mota me halin siya da na kirki  duk yanda Nabil ya gwa da mata shi tayi aiko se taga  nufashin  ta ya fara da wowa da gudu tayi hanyan fridge ta dauko ruwa me sanyi sosai  ta kwara mata ai sai gashi nan taja nufashi  da karfin a hanlali  ta fara tude
Idon ta amma dishi  dishi  take gani ta fara wurwur ga ido nan da nan ta tuno da meya faru da ita  wani irin kuka ta saka  ko saura ron Hadim din da take  ta jera mata sannu bata yi ba taci gaba da kuman  ta Hadim tace  ki tashi na kai ki ban dakin kishiga ruwan dimin  zaki ji dadin ta juyo ta kalle Hadim tace  "dan Allah kicewa  mijin ki ya kaini  wajen mama ta na san bazan de na cin karo da a zaban
Duniya ba se  mama ta taya femin    
Hadim se kuma ta jin tana  tausayin  yarinya tace za a kai  ki kuma kin de  na kuka a gidan na dan  bamu kawo ki dan mu din ga saki kuka  ba a zaba na yau  ne  yan idan kin warke shi kenan ko so goma za amiki baza kiji komai ba haka  ko wacce mace take ji a daren da ta kasan ce da namiji za ki ware kinji.
Fandau tace mijin  ki baya sona yace zai temaka min amma wannan shine te mako yanzu meye ma tsayi na a wajen sa mata ko karuwa idan na koma gidan me zan ce ina zance na je tuda ya yaudare ni da idan  mukayi shekara zai kai ni na nemi yafiyar  iyayena  ya kai mama ta kasar waje a bude mata  ido gashi kunce idan na haifa muku yara zan koma  kuji tausa yina ku kai ni idan na koma dakai na bansan yazan yiba zan  fukanci  gori da habaici  a wajen  mutane gidan mu wanda  nasan  yanzu ma na bar mama da Bagana  akai.
Hadim kallon ta tayin  ta fashe  da dariya tace "to ne  mezan ce miki ne  tambayan naki yayi  yawa 
Nafar ko kin ce miji na baya sonki  da me matsayin ki agun sa matsayin ki kin zo yimana aiki ko ba  dazun  nan yace  kar ki kara magana dashi se  da ni idan kina da  matsayin ma se de a wajena amma ba wajen mijina ba ya taba cewa yana  sonki ne ?
Na biyu kince ya yaudare ki ba yauda ra bane kaddara ne  ya haumu  mgnn budewa  maman ki ido kuma 
Koni  nasan  da baran  da zan yi ina  nan dinnan  nasa akai ta wajen a bude  ba ta ido amma na miki alkawarin sai san  da kika samu  ciki wannan  alkawarin  nane  
Maganan  gori kuma su  yan gidan naku basu  san  kaddara ba to kice saceki  a kayi
Kuka Fandau  ta fashe  da she.
Hadim tace " kinga  kuka ba shi zai miki magani ba ki tashi muje  na gasa  miki ciwon  ki  ko ki rube wllh Fandau tayun kura  ta tashin  da kyar  amma tsayu wan ma gagaran  ta yayi
*Ummmm  akai dabi  a page mezuwa*
*08062383027*

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now