10

4.5K 169 0
                                    

*DAMA TA*

            *NA*
                    
           *Batul Adam jattko*

*10*
🌈Kainuwa writers Association🤝

  Hakikan ku 
"Sani yace  kamar yanda nace gafarta malam  mubaki ne
dan de idan nadawo zan rasa aiki nane wllh da  da kai na zan kaita kamar  yanda na tsara.

Ahaka yayi ta kashe malam da kalamin gamar gaske.
  
Malam ya nisa yace
"badan wannan zamani  da tsarabe tsarabe  yayi,  yawa ba azamanin mu ni kaina hakan  yafaru akai na  auren bari  a meduguri nayi  ina   almajiri  aka bani  auren gaggawa,
Bani da kowa se malamina  kuma aminin babana,
Shiya karma min aure  alokacen ba hanyo yin sadar wa  harse na mata ta ta  haihu san nan muka  .
Zo nan kaduna  da mata ta bintu  da dan ta Muktar  bani nabar zaman meduguri ba har seda.
Mukayi yara 5 natare gida 
yanzu  haka nikai na ina zirartar meduguri  dan kusan nafi wayo acan kusan dukan aminai na suna can musam man  babba  amini na  zanna modu.

Daba daya jijiyo yin jikin Sani  yaji yana harbawa  tunda yaji malam  ya ambaci meduguri  balle  da  yace zanna modu baban Fandau  kena ko da  wani  zanna modu 
Tunanin  sa ya katse sanda  yaji  malam  yace  "to yanzu  aure  yazama na karshen  zamani se anyi wani  
Aune aunen likita
tom kaga duk da kace ita yarinyar  kuna tare kaga 
Amma  tunda bashi,
Namijn   bazai yuwu ba.

Aiko Sani yamek'e  dan dama haka yake son jin tunda  yasan baban fandau 
Yace "malam na gd  har yazuya yaji wani daga cikin su shima babban mutum ne  yace " malam  amma da kaduba Wannan al amarin 
kaji fa yace nan,
Da 3 zata tashi kuma idan ba a,  yi auren  ba  aka turata malam  muma bamu kyu tawa Muslim ce ba sabo da annabin mu yace duk inda macce d namij suka keben ta shedan ne cikon na 3 su  malam  ko yaya ma,
Ka daura auren tunda aikin alkairi ne  muna shedu samu samu lada.
Malam yayi nazari yace "akira  shi
Sani yajuyo  yazo yakoma.
Malam "yace  zauna  Sani  ya zauna  gaban sane yake faduwa.
"Malam yace yasunan ka kace ma?
Sani yace " isa 
Malam yace "isa kace ku mutane  Niger ne kasu wan ci yakawo mahaifinku legos  ko?
Sani yace "eh
To yanzu adan ginku za asamu wan da zaka hada mu ko a wayane dan neman izinen daurawa yarinya aure?
Sani yace "eh
Malam yace"masha Allah.
"       Tom shi  Muhammad dan inane? 
Dam gaban Sani  yasake faduwa  dan baizaci zai tambayi dangin Muhammad ba amma yadaure  yace "dan Lagos  dinne shima iyayen sa suna can.
Malam yace
"Masha Allah kaki ra iyayen sa awaya  sune mawa dan su  auren  ko 
Yasunan  yarinyar?
Sani yace "Fatima 
malam yace
"ayya  kafito da ita  ga yusuf zai shiga da ita ciki  wajen mata kafin adaura ko.
Dakyar Sani yameke  dan farga ba mezai ce idan fandau ta fito suka gane ta  yaza yi.
Yusif yabi ba yansa suka kara sa inda mota take   Sani ne  yabude  kofan ya kama san dan.
Yace "kifoto za araka ki gidan Malam 
Yadan sunkuyo dai dai kunnen ta yanda yusuf bazai jiba yace "idan kina son kada asirin mu yatonu karki kuskura kiyi magana me tsawo  kar kinu na kin kin taba zuwa meduguri  dan yanzu haka matar sa yar can ce  kuma ina sammanin ma yasan baban ki.....
Dasauri fandau ta bude idon ta.
Sani yace  "tun anan zaki tona mana asiri kenan  ta rufe  ta natunanin tabbas baban ta yana da mutane akano
"tace toyan zu yazanyi?
Sani yace  "kokar tawa zakiyi kiyi magana  da hausa san nan ki ja shijab din ki ki rufe rabin fukan ki dan zanen kiya buya.

Tace "tom
Yakama sandan  tafito yame kawa wanda aka kira da yusuf sandan shikuma yaka ma sukayi Wannan  katon gidan.

A falon  mama ya ajiye ta bata nan dan sun fita gaisuwa  wani mutuwa  a dattawa
AISHA yakira kanwan sace "yace ga bakuwar malam  kiba ta ruwa
yafice
Samira tace "sannu da zuwa yasunan ki?
Fandau azuciyar ta tace 'ruwa akace  kibani
Ba gulma ba
Afile kuma tace "Fatima 
Samira da taga ba fuska se ta dauko mata ruwan ta bata. 
Malam ne yashi go harciki yazauna yace "sannu baiwar Allah  Fatima  ta gyada kai yace kin amice kina son Muhammad  da yayan ki yace  in a daura auren ki dashi?
Fandau taja shijab din ta tasa ke rufe fukan ta kamar irin me kunyan nan 
"tasa ke gyada kai  tayi shiru
Malam "
"yace masha Allah  shima Muhammad  din yazu mukayi waya dashi ayan da  naji yana yin sa nayar da dashi yanzu lokaci sallah yayi.
Idan muka idan zan daura miki aure nayi magana  da kawun ki  Adam  shi yasake karfa fa min gwiwa  ma dan har number wayana  yakar ba yace zai  zo ya min godiya  shi ma nayar da da karam cisa Allah  yabaki sa a ayi  aikin idon naki cikin sa a.

DAMA TA COMPLETE Onde histórias criam vida. Descubra agora