25

5K 167 0
                                    

*DAMA TA*

          

           *NA*

*BATUL ADAM JATTKO*


*Mmn Waleeda*
*Ina miki fatan* *alkairi da fara wanan kaya taccen* *novels naki*
*YAROMA NAMIJINE*
*ALLAH yasa agama cekin sa a*

_Godiya nake_
_Marya_
_Ummiee_
_H Bilkisu dan mlm_
_Amal biebie_ 🤝❤

🌈Kainuwa writers Asso🤝
*25*

Sani mai da hankalin sa yayi kan titin yana cewa "insha Allah ma yallabai ba hakan bane ma  haka suka karasa cikin sheuri daga shi sai sani amma da motocin security  dinsa  suke binsa abaya  dan idan zaije irin wanan wajen da security din sa yake fita  suna kara sawa fada dogarai da mutane cikin fada harma da yan   sarautan ma kowa iban gaisuwa yake a wajen *Shidmas* 
Dogare sai washe baki suke dan wanan ganin suke cewa farin gani  dan ganin Nabil  fari ganine cikin kasaitar sada iya rike girma   yafito yana daga musu hannun biyu biyu sai kirari dogarai suke masa yaro da kudi abokin manya mekyu d kyun hali makiyan fadawan ka aljanin kudin dan Habubakar jikan DAMASAK har suka shiga ciki direct cikin fadan suka
Nufa sai da suka kai inda yaka mata su tsaya suka ja burki security din har zasu bishi ya daga musu hannun cak suka tsaya daga shi sai sani suka shiga  wanda yafara cingaro da shisai da gaban shi yayi mugun faduwa  wato Malam Zannah Modu sai yau yagan shi ido da ido dan dama wani lokaci yana ganin sa a TV  suna mugun kama da Fandau
Zubewa yayi  agaban su yana kwasan gaisuwa dan da hakimai da sauran yan kusa da fada suna nan  lawuwan girgiri  ne yafara magana yace  a a manyan gyaran wasa Muhammad Nabil  hasken Barnawu 
SHEHU  murmushi yayi yace  dana yaushe kazo garinne sai jiya Malam yake cewa wai wani ya tura  turawa gidan sa sunyi aune aune sannan yaturo wani har sun fara gini anfasalta tsarin part na mata acikin gidan inda ake karatu dare wai matan sa ake  ginawa idan aka gama sai sukoma ciki  da kuma wasu manyan kudi shine yake sanar dani da ga gomnati ne ko  meye muka binci ka ba daga gomnati bane 
Shine ya da katar da   aikin dan Malam yace bayaso sai yasan wannda yayi masa tukun shine da wannan yaron naka yaje duba ma aikata nace akawo min shi  yana zuwa naga yaron kane dan nagane shi nace yace maka kazo kugana da Malam din mana  shima kansa Malam  kaine baka sani ba kodan bakayi rayuwan nanba ai mutumin baban kane sosai  
Gashinan matsa kusa dashi kugai sa Nabil tashi yayi
cikin baduwar gaba ya karasa inda Zannah  yake ya zube guiwowun sa yace Baba barka da warhaka

Dafa kansa Zannah yayi yace "modu kaine haka kai kazama haka  Nabil ya daga kai ya kalle Malam ya sake sunkuyar wa
Zannah cigaba da cewa ni ban sankai ne meyin wanan  a bubuwan ba duk sunbi suncan zamin sunan ka wani shidmdas  wanan sunan kawain nake ji  ana cewa me kyauta to dana jin ace dan kwallone ban damu na bin cika nasan waye ba ana fadan alkai randa kakeyi abin da yafi burgeni shine daukan dauyin yan shijira da kuma bada tallafi magani ga mata masu ciki da kananan yara da ka dauki nauyin
bazan manta ba lokacin da aka fara daukan ka kwallo saida na kira Habubakar nace bakyu wasan kwallo ya hana dansa amma da yake anan  abin cinka yake dana kuma na al umman da ka dauki nauyi kaga bai hanaka ba yanzu nima nabin cika naji boll ba haramun bane inde zaka tsare mutumci adi ni Alhamdulilah naji ance kana da kishin addinin ka
Kuma nima na sheda 
Allah yamaka Albarka duk wajen suka amsa Ameen Ameen Ameen 

Nabil sake dunkufar da kansa yayi
Azuciyar sa yana cewa
_Da gasan mena maka da bakamin wannan sa albarkan ba_
Bayan  anga ma  wasu tattaunawan 
Malam yace" kiramin Habubakar din   Nabil ya dauko wayan sa yakira abban sa yame kawa Malam
abba yace "Nabil fasa tafiyan yau din kayine
Zannah yayi murmushi yace "wannan baban Nabil ne  abba ko daga Baccci  aka tashe shi zaigane muryan malamin sa   kuma uban gidan sa zannah modu
Kamar yana gaban sa sai na yadan rissina yace"gafanta ina wuni ya fama da jama a
Malam yace "Alhamdulilah  yau  gani ga dana ko jika zancene kuma me sunana

DAMA TA COMPLETE Où les histoires vivent. Découvrez maintenant