27

4.5K 174 1
                                    

DAMA TA*


       
           *NA*





*BATUL ADAM JATTKO*

Aysha kazafi
Muna tare🤝

'''Masoya karku '''karyanin guiwa '''mana yau shema aka fara
DAMATA
Zaku fara kwarafi '''ban '''muku dai dai ba tun ban idar da sakon''' da nake son isarwa''' ba zaku''' '''karaya ai wani lbrn ma saimun yi gama  da fatan zakuyin hakurin jure bina har mukai kar shen lbr'''

*Nagode da soyayyan kuga*
*DAMA TA*
 
_Dan wllh bansan DAMA TA_
_Yana tafe da dubin_ _masoya ba sai da_ wannan abin _yafaru_

_Masoya DAMA TA yanzu  aka fara_ 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻




*27*




Ke har kin isa ki fisge ajiki na ban gaisa da baby naba.
Yayi maganan yana juyo da ita tare da shafa cikin nata wanda yanzu yadan fara tasowa,

Cikin dakiya ta sake kokarin kwace jikin ta
"ni karabu dani dan kai den gubane agareni  kai da matar ka
Na yar de maka ka yaudareni na baka amana kacimin amana bayan da kace zaka aure ni saida nace meye nufin ka akai na amma ka yaudaran,

Duk dani ma nasan da hakkin mama da Bagana a kaina nasan mashi yake  yawo  a kaina  shiya jefani  wannan bala in
Da duk da karamin tunani na ban tabajin sa ba
Matar ka tace idan ban samu ciki cikin wata dayan da  ta yanke min ba zata hadani da kare yabani ciwon kanjamau
Nashiga damuwa nadin ga rokon ALLAH yabani cikin ina jin dadin na tsallake wannan kai ka sake zuwa min da  zancen ko na haihu na baku zaku samin alluran mantau
Na manta
Mama ta
Na man ta karatun Qur anin da nake ta k'ama dashi wanda tunda nasan kaina  nake neman sa katuna na kwana azaune dan nayin hadda
Ruwa da iska ya bugeni ahan yan neman sa rana kuwa ko ranan da ka fara gani na kaga yanda nake tafe cikin sa ko takalmin kirki bani da shi 

Wllh ku gubane agare ni
Inde zaku samin wannan alluran dazan manta komai nawa to zaku iya rabani  da rayuwa ta.

Marmushi Nabil yayi yace "idan da rashin  ima nin mu yakai haka har mu kashe rai da haka bata faru ba

Zata sake magana ya rufe mata bakin ta da tafin hannun sa

Yace "nasan daga wanka kika fito amma ko mai baki shafa ba kika zauna kina kukan neman wani abu kinga  me baki maganin a bin murna yaka mata kiyi
Yana maganan yana janta wajen mirror ya zaunar da ita ya lakuto man yashiga shafa mata  amma ita kam  wani  irin  tsanan Nabil da tsoron  sane  yake mata  yawo wanda ya ma man tar ta da tana bukatan wani  abu 
Jin ya kunce igiyoyun rigan wankan jikin tane 
Ya dawo da ita daga firgi ceccen tunanin ta dan tasan yana zame  rigan ba komai  ajikin ta
Tarike rigan gam tace "ka bari ni zan shafawa nan da kaina.

Yace "baki  isa ba na shafawa wani gunma balle inda baby na take
Ya fusgo rigan ya jefar  kusan dan karewa yayi awajen ganin  komai  daya sani  ajikin ta ya karu musamman boobs wanda suka sake cukowa
A hankali yaja idon sa zuwa kan Heep's din ta ai bai san san daya zube ba akan guiwowun sa aga ban ta ba wani irin yawu yaji yana taruwa  abakin sa yana wucewa kut kut
daya daga hannun sa rawa hannun ya fara
  dan yara sama ina yaka mata ya sauke su
Kawai sai ya rungumo ta gaba daya  laushin fanan nan ya sake nunkuwa
Bai san,
sanda ya furta yar baiwa zaki kasheni  da tsadaddun bai war ki  shiya sa gangan jikina ya kasa jure  rashin ki har ya wahalal da ni cikin kwana kin nan

Dago kanta tayi ta ta kalle shi suka ha da ido sai a san nan ya gane  tabar gazan da bakin sa ya masa 
Ya wayan ce da cewa nayin missing babyna ne daga nan ya fara ai ka mata  wasan ni masu zafi da baza ta iya jirewa ba

A wannan daren 
Nabil ya samu  ni shadi  a gangan jikin sa kome yasa duk sanda ya kasan ceda wannan yarinyar jinsa yake kamar sabon ango  

Ita Fandau haushin kanta ta dinga ji na biyewa Nabil da tayi  suka bawa kansu farin ciki da zata iya baza ta bari ya kusan ceta ba

Zama yayi kusa da ita ya kamo hannun ta
Yace "naga hankalin ki yatsashi da yawa karki damu har da muwan ya shafi yaron cikin ki  ya jawo masa illah tunda kinga ke bawani  asbiti za a kai kiba
haushi ya sake ka mata
tace  "idan kuma na mutu  a haifuwa  sai kusan ya zakuyin da gawata
Dariya yayi yace "bar maganan mutuwa lokacin sa yake jira
Haka yadinga lallamin ta harya samu ya shawo kanta da kalami 

Cikin satin guda baya fita ko ina ko part din su bai leka ba tunzuwan sa

Suna manne da juna sallah tare wanka tare
Karatun Qur anin idan yaga dama ya biye ta suyin tare idan kuma bai da ra aye ya koma gefe yafara danne dannen wayan sa
ko abinci ita take musu simple abinci     
Nabil ya,sake mugun shakuwa da Fandau  awannan dan zaman da su kayi  sosai  ya fukanci  halayen ta masu sauki da kyu   yana jinjinawa hakurin ta da rashin sa abu a ranta yana burge shi 

A yau zai  tawo amma ba dan son ransa ba sai dan yakure iya karyar da yake shir yawa Hadim
Cikin damuwa ya kalle ta yace "zan tafi amma nan da satine zuwan mu gaba daya  kiboye duk kayan da na siya mikin  idan satin yayi na gaya miki duk sanda kika bari ta gane ina tsiya mikin abu bata re da sanin ta ba zaki  karawa kan ki azaba
Kuma Kar ki kashe mana waya 
ki kuma kula da kanki da baby
Yana maganan yana shafa tafin hannun ta masu laushi  da gogin yatsun ta wan da yasan lale za suyin kyu  dashi yace "kin iya  Lalle
Kallon up and down  ta masa ta gir giza kai  alamun a a

yace "aiko dole ki koya dan ba nason ganin kafa da hannun mcc fari  kinsan jinin shuwa 
Dan haka idan Auntyn ki tazo kice mata ke kina son lalle kafan ki da hannun ki kai kayin yake yi  zata baki kinji
Itade bata yi magana ba

Ya sake cewa"  mezaki bada akwai wa mama

ta bude ido ta kalle shi tace "wacece mama kuma 
Murmushi yayi yace " mama Aisa mana ko.....
Ai kafin ya kara sa tameke zaune 
Cikin in ina tace "mama ta ina kasan ta?
Yace"aine nariga ki sanin ta.
Dama kasan mama ta ka cuce ni dan ALLAH ka kaini nagan ta

Shiru yashi yana bin ta da kallo  cikin tausayi da jin haushin Hadim da ta janyo 
Tace"zaka  kaini wajen ta
Ganin hawayen da yake fitowa  a idon ta yasa nasa idon cikowa
Ya kauda kansa dan
kar ta gani

yace "kiyi adua ki haifi yan 2 aranan zaki  ga mama
 
Cikin kuka tace "ganin da ba zai min amfani ba ko  ganin da baza tayi farin cikin dashi bako 
Ganin da bazan gane ita din Wacece bako?

Mekewa yayi yana duba agogon hannun sa yace  "kar ki kashe wayan 
Yayi kissing din dukkan kuma tunta ya fice yana  waigen
Ta

Akan kujera
threesiter
Nabil yana zaune  Hadim yayi mata shi da cinyar sa daga ita sai dan wani karamin rigan da ko cibiyan ta bai  rufe ba cikin damuwa tace "yanzu my  star ba zaka dauki wani mataki ba dole sai da yasmin  din zamu tafi ?
Yace " wane mata ki zan dauka shiyasa muka jinkir ta tafiyan nan dan musamu mutafi iya mu amma kinga inna tace dole sai anje da ita kuma kinga nina isa nace baza aje da autan inna ba

Hadim tace  wllh yariyar muguwar yar sa ido ce  jiya nafito  daga wanka kafin na samu nasa kaya in cusa tsuman da nake cusawa aciki sai gata ta shigo min ba ko knorking tana shigowa idon ta akan cikin  nayi wuf na shege  bathroom kamar mai jin amai  ahe ina tagani 
Sai bayan na tafito muna zaune
Tace ai ita cikina gizo yake mata wani lokaci  ya girma  wani lokaci ya zama karami   dazu kam ma babu tagani dariya na mata na bayar da abin wasa

To nake ga idan muka je da ita akwai matsala

yace  "Gaskiya baki iya sa cikin ba wani lokaci kisa kato wani lokaci baya kai yanda  kike sawa 

Tace "tom amma idan  iya mune  a gidan ai bawani  ta kuran sa ciki  ai
 
Yace "sai mukula kawai da takun mu dan zuwa da yasmin  ya zama dole ba muda han yan da za muce  baza ta muba

Alhamdulilah  mama anje andawo cikin  sa a darai take gani sai glass da suka bata na rage haske amma  gidan Nabil  na cikin  danbuwa road a Ka wuce da ita dan doctor yace tana yawan kallon  korayen ganye

shiyasa Nabil  yace awuce da ita can dan da flower  karawa idon karfin gani a gidan  yagina wa  hanif ne kanin sa amma bai gaya wa kowa na hanif bane 
Yace akai ta can kafin  agama ginin  gidan malam din yasa anyi order flower  masu tsada awaje wanda za a sawa gidan mu samman ban garen mama wada daga baya yaje ansake kaya ta part  din yafi na sauran matan saruwa


ranan da yaje yiwa mama sallama har da Hadim su kaje sun sha shira da mama
mama sai jan Hadim take a jikin ta  yan nan Allah de ya sauke ki lfy amma de  ba a can kasan turawan  za ki haihu bako?

Hadim tace  "da a canne amma naji su ummi suna cewa idan na shiga watan haifuwa za muzo
mama tace yawwa yafi de sai yanzu Hadim ta karewa mama kallon macce  ce kyakyawan gaske fara tas ba ta inda suke kama da Fandau 
Suna cikin fira sai ga Bagana  da Shateema Bagana ciki ne a jikin ta har ya fito sosai  gaisawa  su kayin da mama
mama ta tuna musu  Nabil tace wannan shine dan nawa Nabil  shatiman da dama yasan sa amma sai kallon sa yake yi wai yau ga shi  ga  shiddams ido da ido  ba TV  yake kallo ba

Shima Nabil bin wanda mama ta kira da Shattema  yake da kallo  ba zan taba man tawa ba yaji sunan sa a bakin Fandau  ke nan da Bagana  aka masa madadi  Lalle  kam dole
Fandau tace  Shateema yana da kyu 

Dan shatiman  buzune tunyana dan shekara  5 iyayen sa suka kawosa karatu wajen mlm har yanzu  basu zoba mlm  yasa anyin  ne man Duniya  a Niger  din ba a samu inda suke ba
mlm yana son Shateema har ya bashi jari kamar yanda  yake bawa  yaran sa da almajiran  maras sa gata irsu Shateema  man  sai  ALLAH  ya sa nasibi a harkan na sa dan yanzu haka a de mata san gidan mlm bawani  a gaban sa

kyu kam sai de ace yafi Nabil ma
 
Mama ta sake cewa Hadim "Halima  ga kanwar  ta kufa bayan  sun gama gaisawa 

Hadim  da tun tuni take son  bugan cikin mama a kan maganan Fandau dan taji me mama zata ce
tace "mama ina sauran yaran ki?

Shiru mama  tayi  zuciyar ta yana kunan tuno mata Fandau  dinta
Cikin danne zuciya  tace "ai su biyu  ne dama dayan tana aure ne a Niger 

Hadim  tasa ke cewa mama amma da anga ya mata kin samu lfy da zata zo duba ki ai
Mama cikin kosawa da zan cen
tace  Eh an gaya mata

Haka suka ciga ba da fira Hadim uwar yan sabo da wurin har ta saba da Bagana.  Har da musa yar number waya

Har gidan mlm  sai da suka je amma Hadim  ko sauka bata yi ba Nabil  shika dai ya je suka sha firan su da mlm ya masa  sallama  ya fito suka tafi

A ban garen Fandau  ko tunda Nabil 
Ya tafi  ta ke tunanin hanyan tsira take tana zaune  tana tuno yanayin gidan su kawai sai tajin number baban ta. yazo kanta kamar yanzu  take  ke ganin  sa ajikin fango  inda  almajiran  gidan su suke kurtawa taja idon ta tarufe  rau rau ta ke ga no din da sauri da dauki wayan  har wani haki ta ke ka mar irin ance mata ta tsiran nan hannun  ta narawa ta zuma  number tana dan nawa taji ringing  ai cak ta meke  tsaye
Jin muryar da ya doko sallama cikin dodon kunnen tane yasa jikin ta ya daukin rawa
In ina ta fara tana cewa " ni ni


*Masoya  kuyin hakuri wllh banjin dadine sister idan naware zan muku dayawa kamar yan dana saba*

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now