23

4.8K 193 0
                                    

*DAMA TA*

        *NA*

      *BATUL ADAM JATTKO*

🌈  *Kainuwa* *writers Asso*🤝
*23*

Haka tayi ta facali
da kayan parlour hatta Cup din da suke kan   dinning table tayi fa tali dasu farfasa pillow  kujeru da sauran su tun tana iya daga hanntun ta ahar ta kasa duk ta tattaka  glass duk inda ta daka sai tabbarin kafar ta yifito dan jinene yake fitowa sosai akafan  wani irin kara ta kwalla sanadin wani katon glass da ta taka yirif tayi kasa tasake fadawa kan wani. Flowers katon glass na wani   data fasa akife ta fada dan haka glass din yamata illa sosai  aciki jinine yake fitowa sosai  tun tana iya sanin inda take harta dena motsi

A gurguje Nabil yayi wanka tare da alwala yatada sallah har acikin sujjada saida ya roki ALLAH yasa ya shawo kan Hadim dawuri da ya iddar yashafa ya tashi yaje bakin gadon  yace ke dallah kitashi keje kiyi sallah kikuma zauna da shirin karban hukunci awajen matar da kika kwana mata da mijin inban da iskanci daki kaga zanyi Baccci meya hana ki tadani ya doka tsaki yafita 

Fandau tabe baki tayi bayan yafita  can tamatse muku kaida matar ka me fuska kamar kosai da kumatun ta kar cin cin sakin fari  ta sake tabe baki tameke yayi hanyin bathroom tana gungune duk bakai kajawo ba gashi banyi sallahn asuba kazo kawani matseni ni niko baccecen ma baka barni nayi ba.

Ahankali kali yake takawa yana ayyana yana irin karyan da zai hadawa Hadim murmushi yayiwa kan sada yasa mowa kansa mafita harya sauka general parlour gaban sane yayi mummuna faduwa ganin yanda aka canzawa parlour kama tome yake faruwa ne ya tambayi kansa dan bawan da zaiga wanan parlour duniya guda yace mutum  dayane yayi wannan ai kin dan girman parlour yayi  full flogging guda ayan dan Nigeria afili yafurta ya ALLAH kasa bai karasa ba ya han gota yashe a kan dan matakalan da zai sadaka da dinning table da gudu ya karasa yana kiran sunan ta da karfi yajuyo da ita ganin  yanda katon glass  yake cake acikin ta jini ya gama rinar da rigan baccin jikinta bari  ba alaman nunfashi a tare da ita  jijjigata ta yadin gayi yana kiran sunan ta yau ba my  one din ma Halima Halima Halima Halima Halima Halima Halima  kawai yake kira
Karki mutu kitashe dan  ALLAH kinsan baza ki iya jure waba kika hada yayi yatashi amma yayi ya dauke ta kasawa yayi dan jikin ta yasake gaba  daya ga Hadim dama da kiba da gudu yayi ban garen masu aikin sa yazo d mata biyu  a bayan sa suka kinkime ta sukayi waje da ita abayan motan suka sata Nabil yashiga kanta ya daura akan jinyar sa yashiga hure mata ido wai ko idon zai bude driving  yafigi mota  sai  asbitin su doc Muktar  a Emergency aka wuce da ita  doctor Muktar bayanan amma akwai kwararren doc 
Doctor jamx 
Cikin kwarewan aikin saba afi minutes 20 yasamu nufashin ta ya dawo san nan yafito ya samu Nabil  da  yake tafaman safada marwa yana  Addua Allah yasa kar  yara sa Hadim  Halima kar kitafi kibar ne acikin wannan tarariyar rayuwa da kika jefani
Yana haka yaji doc ya dafashi yace matar ka tafar far fado amma jinenta yahau dayawa zuciyar ta tana cikin barazana amma  za ashawo kan abin sai de yanzu da gaggawa muke bukatan jini dan haka zamu duba naka ajikin ka idan yazo daidai
Nabil yace nawa zai mata amma nafi son fara ganin ta doctor yace a a nabari ana mata aikin ainda tashi raune dan nacikin har yakusa taba hanjin ta kuma jinin yajima yana zuba shine dalilin suman ta.

Bayan doctor Muktar yazu ya shima ya shiga yaduba ta yace "kakasa min bayanin waya mata haka dan  nasan bazai wuce masu son ganin bayan kaba  koci kin kungiyan ku kana da munafu kai balle wasu
Cikin biyu daya akazo nema   kokai  akazo mema ko dama ita din suka yi hari dan suzubar da cikin da sukaga duk Duniya kungiya sunnu na so ga cikin kodan Wannan alkawari da suka dauka za abawa danka na fari zasu nemi ganin bayan cikin  dan   bawan da aka tabayiwa Wannan happy a ciki ni naga bakin kinci ciki  kiri kiri a fuskan wasu kuma wllh sai munyi bicike tunba wanan ocash  dinba shege makiyin musulumci 
Nabil yace "ya isa baruwan ka ame zaka zargi yan kungiyan mu duk halaccin da suka nunamin nide kawai naje sallah nadawo nagan ta cikin wanan hali.
Doctor yace kai aiba kasan meson kaba  nan da minutes 30 zata farka  zan duba  cikin idan babu  wllh  zan tsanan ta binciki kuma kasan halina se nagano  dan ta kan security dinku zamu fara
Nabil cikin fusata yace "ina ruwanka da wani bicike  ciki kuma da kake cewa sai kaduba naga de Hadim ba patient dinka bace ko zaka nunawa doctor aikin sane wanan ai shi shigine.
Muktar yace ai Hadim kowani  asbitin  akai ta nine doc ta balle namu
meyasa baka son naduba cikin matar ka kode da gaske  kana min zargin maitan ne 
Nabil tsaki yayi yace wayasani wanan naci naka
Doctor fita yatashi yayi yana cewa zakaga maita wawa kawai
Nabil fuskar Hadim yazu bawa ido wanda yake nade da bandage  jikin shi yayi sanyi yanzu data  kashe kanta da duk Duniya ya iba
hannunta yaga yafara mutsawa yayi saurin rike hannun  yana kiran my one  kin tashi  juyowa tayi ta kalleshi tace bani ruwa da sauri yabude fridge ya dauko  roban ruwa da Cup ya siyaya dan tada kanta yabata cikin dashe shen muryanta  Nabil danme na rayu danme ban mutu ba tunda zan farka natuno da Wannan kayan bakin cikin  Nabil kaine ka iya Baccci da wata macce a daki daya  har waye wan gari kuma ka canza security bayan na gayan maka duk jimawan kada bugun nun fashina yake tafiya  
Nabil yace "kibari kisamu lfy ni yanzu  lafiyan naki shinafi bukata doc yace zuciyar kiyana cikin hatsari  duk keki kajawo muna zaman zanan mu gashi kin kawowa kanki ciwo

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now