41

4.3K 169 2
                                    

*DAMATA*

               *Na*


*BATUL ADAM JATTKO*

(editing mzz daddy )

*41*

*d*asauri Dr ya tare Akkaram
Yace"Shid lafiya zaka jefarmin yaro mekake kallo haka?

Nabil jamowa yayi katsa bakin sa narawa shikan baisan irin kalman da yake fitowa a bakin sa ba yace"dr mekake nufi dama anayin irin wanan auren ne aduniya?

Dr yace "Sosai makuwa kai ma ai kusan irin sa kayi dande Hadim ta ma katsalandan ne."

Nabil yace "Bangane ba Dr ni aiban aure ta danufin ta haifamin yara nasaketa ba na aureta ne da niyar temakon ta kawai. "

Dr yace "naka nufin kenan ni nasan halin matata tanada kishi bazata iya zama da kishiya ba musamman idan friends din suka san tana da kishiya aisai su renata  shiyasa idan ta gama  mana aikin zamu sallameta musamman yanda naga kawar ta nakasa yar mutane kaga idan gemun dan uwanka yakama da wuta ance kayayya fawa naka ruwa."

Cikin tashin hankali Nabil yace "doctor bawannan ba komai naka yayi kama da nawa aharkan auran boyen da mukayi inaga hakan a musulumci babban zunubine shiyasa ALLAH ya jarrabemu."

Dr yace" sosai babban zunubi nemana musamman ma idan Budurwace dan da farko maba ita yaka mata kafara yiwa magana ba magaban ta yaka mataka tunkara dan su akabawa zabin mijin fari kaga mun tsallace wanan dokan kaga gakuma na alhakin mun jefa iyayin ta cikin damuwa wanda bamuyin aikin da hadisin da akace kasowa dan uwan ka abinda kasowa kanka dan na san  bazakaso ayima ka haka ba akan Fujjirat ko?

Rudewa Nabil yasakeyi sosai cikin in ina yace "Muktar dena fada zannemi yafiyar Allah bazan iya jurewa ba idan hakan ta faru zan iya fadawa halinda yafi na yanzu bazai faru akan Fuj ba."

Dr yace ."wane yafiyar Allah ai anan Allah baka masa lefiba tunda ba zina kayi da ita ba aurene amma ba bisa tsari ba
Lefi kuma iyayenta kayiwa musamman ma idan na amanane."

Ai Nabil kara gigicewa yayi yace "na amanane mana nawakam nashiga ukku meyasa nabi shawara Hadim da ban fada cikin wanan hali ba."

Dr yace shawara Hadim kuma?

"Eh wllh bakin su daya da Habiba dan komai naka irin nawane."

Dr yace.
"Nide nafi shawaran Habittes amma aikai kace a saudia kuka haduda Fandau  aikai ba amana kaciba illah temoko kaman yanda kafada  tome yasa kace kaci amana idan na tattara bayanan ka yana bani kamar akwai  wani abu da kaboye idan baka fito da shiba baza musamo kan abinba."

"Sosai dr akwai abinda na boye mana fadan saba abin fahari bane,
amma ni duk bawanan damuwan bane damuwa ta jaraban da ALLAH yanuna mata akan auren boyen ya zamuyi  da wanan babban jaraban?

"bangane jarafta ba"
inji dr
Nabil yace "yanzu kana ganin danka dayayi kamadani sak gamu abokai zargi ba zai shiga zukatan mutane ba?
Dr yace wane irin zargi kuma?

"Meyasa dan ka yayi kama dani bayan kai da matar ka duk bakake ne kuma kuka samu farin d'a?
Dr yace" ana haka ai bakin tukunya mai fidda farin tuwo."

Cikin karaji Nabil yace "Dr ka dauki abin dawasa ko to ba abin wasa bane dan ko makaho yashafa yaron nan zaice da nane 
Dan haka duniya zata zargeni da inacin amanan ka bawanda zai yarda."

Dariya Dr yayi sosai acikin ransa yace anzo wajen amma danya ruda Nabil afili kuma idon yazaro

" yace hakane fa yanzu yazamuyi wllh bansan hakan babban matsala bane saiyanzu shiru sukayin Nabil wani gumine ya yanko masa kamar ba sanyi ake a London ba
Shima Dr nuna jimanin sa yayi afili

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now