4

4.3K 169 0
                                    

*DAMA TA*
        
                *NA*
      
          *Batul Adam jattko*

     *4*

🌈 KAINUWA WRITES ASSOCIATION🤝

"banza  takai  bane tadan ra,ge tsowon  ta, tace  ina  wuni..
            "yace lfy 
shiru tayi   shima  haka   ita kam  jira take taji  yace ina kudin..
  Shima haka bai san ta ina zai fara ba  yadaure
"yace  se kika ganni yau mako 
  "tace eh ai dama kudin da, ka, bani nasan  baka,  san  Yayi yawa hakaba  amma ban zata zan gan ka  ba ban fito  maka dashi..
"yace a a ba wannan  bane yakawo ni  a, kwai maganan  da na zo   
Miki dashi ne..
"tace ni
"yace eh
Amma  kaganan Gaskiya bata'nan   bane.
Dan  ni agarin nan ba kara  min mutum  bane  bazai yuwu  na tsaya da  macce  a cikin gari  ba
Idan bazaki damu ba ina neman wata alfarma  awajen ki..

"tace ni kake ne man alfarma  awaje  na, bani da wata aba da  zaka nema  awajena  

Inma akwai zanyi ko menene..

"yace na gode
Inason  nayi magana  dake  gobe  amma  ba anan ba da, fatan zaki min Wannan  alfarman? 
"cikin tsoro tace  aina, zamuyi?

"yace a inda ba idon jama'a..

"tace inane?
Yadan  yi shiru  can

"yace kin, san  (nabil shid international  hotel  ).

"Cikin tsoro tace a a     
"to a nan zamuyi magana  saboda  mushin man cin sa kin san nace  
Inason na te maka miki..

"tace eh amma ai kudin da kabani  sun isa har sunyi  yawa ma nara sa yazan yi da su.....

Cikin kosawa da maganan da ita
"yace  kinga ke ma karatu zakije  ni ma inada, abin yi  gawannam  kibawa  dan napep  din  da zai kai ki nasan  zai kai ki har wajen 

Wannan kuma kibawa wayan da suke get din     ina son 10 na safe  yamiki  acan..

Gabuwan se kawai tasa hannu takar ba   shiko yaja glass  yazuge   yayi  gaba abinsa  yana takai cin wannan  wahalan.  Da,  Hadim  ta zanyo musu 

*

Itama haka taja, kafa tayi  ga ba 
da daddare bayan antashi akaratu suna, zaune su ukku       
Ada kin su Fandau..
"tace mama gobe inason zuwa gidan Zahra  da safe..

Mama tayi shuru yau kuma Fandau  da kanta, take cewa zata gidan kawa 
  Itada  ko gida jen yan uwan ta, wanda suke  uba  daya  bata zuwa gida jen su  duk da da wanda suke, auren masu kudi  sauran yan mata gidan suyi ta zuwa suna samun alsheri  amma  ita ko  sun zo gidan se taga dama take musu  magana  shiya sa suke ce mata me girman kai  ka zama   me bakin  hali..

"mama ta nisa  tace mezaki jeyi.

       "Fandau  tace tun bikin ta banje  ba  kuma  ranan da  tazo  tace idan banje  ba ko tazo anguwan baza ta, zo gidan nan ba..

Zahra kawar Fandau ce duk kawayen su ba meyi da ita kamar  Zahra  da ummahani..
Mama tace  "tom se kuje  ke  da yar' uwar ki.
                Ta juya tayiwa  bagana  wani  irin kallo na baza ki bini ba

"bagana  tace mama inada  hadda'           gobe bazan iya fita ba

"mama tace  shikenan  taje ita daya, tunda  a gidan  ba  kula mutane  ta ke ba balle  ta samu  me rakata.
Fandau addua ta ga   Allah  yashiya ki  kiza ma mai daukan duniya saukake  inji mamn..
Fandau  batayi magana ba ta haye gadon ta ta juya baya  tayi  kwanciyar ta 

Da safe balefi  tayi wanka  ta bude bakon ta, taciro dubu 2 Allah sarki  agaban mama tunda  bagani  take ba ta mata  sallama..
"mama tace  gashi bani da kudi da zan baki ki hau mota..

"tace bakomai mama  zan taka da kafana..
             " Mama tace
London ciki fa akwai nisa..
"mama se nazo kawai 
"tom kigai sheta.
"zata ji 
Tace
Tafice  ko kallon mutane  gidan batayi ba tafice 
Ta taka har junction din lawan bor ta seda dan napep  tame ka'masa  takar dan da  yace ta bashi  yakar ba ya karanta  yace kai shid hotel    
"tace eh
"yace zaki bada  dari biyar 
Shiga tayi "tace muje 
            Tafiya sukayi menisa  har a wa guda har suka wuce ngmari airport   
"cikin tsoro tace aina  zaka kai ni  ne haryanzu  bamu zo, ba..

"juyowa yayi kalleta   yace" kin dauka tafiyan kadan ne  tuna nina mazan samu fasunja  ahanya nace  dari biyar  din kahi ban dau kowa ba Gaskiya dubu zaki bada..
"tom tace  parking yayi dai dai  wani  mayen beni  wajen haduwan sa ba a magana  .

Yace "tom muzo ta cire  dubun  ta bashi 
Tafito  Gaskiya  anya za ta iya shiga wannan waje  tun da take ko a film bata ta,ba ganin haduwan  wajen  haka ba  Sojoji dasuke gadin get  din suka zuba mata ido alamun  rashin  yarda  dan  batayi kama da wan da ta isa tazo wajen ba tsawa suka mata  tare  dacewa  ke me kike anan  dan atunanin su yar'aken muta nen  sune wato boko haram.
itako cikin tsoro 
Ta tattare zani zata gudu  aiko sukayi kan ta gaba daya   tafko ta sukayi  ai bata san san da ta saki  fisari  ba  na uran, su suka sa suka cajeta bako mai jikin ta 
Tan bayan ta sukayi  me tazo  yi..
"cikin in ina tace wani ne yabani wannan yace nazo nan  ta meka mu su 
Takardan  hannun ta na izini shi gane da ga oga    suna karan tawa sukace tabbas tubutun  oga ne  amma   duk da haka basu gaskan ta ba suka ce bari   a kira shi 
Salees  kira shi  salees  yaciro  waya
Ya kira ya masa  bayani  yakashe  wayan  yanacewa  yace ashigar  da kita  itako 

Ta kasa komai  dan  ita da zasu bar ta gida zata koma in ko tashi ga nan to  ta seda kanta da kata  dan ginin wajen a mar ba a meduduri  ba
Wani ne yawu ce gaba yace  muje ko
Ba  yan da zatayi  cikin fidda rai  ga  rayuwa  tabi bayan sa dan baza ta iya musu musu ba 

     *by*
   *Batul Adam jattko*
*08062383027*

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now