31

5.5K 201 0
                                    

*DAMATA*

       *NA*

*BATUL ADAM* *JATTKO*

*HJJA ZAHRA*
*ANTY KIKKIU*
*GAISUWA DA JINJINAN BANGIRMA AGAREKI AUNTY NA MAGANIN KUKANA*
*GATAN  MARAYU  NDOROR AMBAKI* *KIN BAWA YARAN BAYA KIRKI INKIYAR KINE  MUTUMCI GEGANKINE MULKI AJININ KIYAKE ADALCI DABIYAN KINE TAUSAYI* *HALINKINE*
*AMARRIYA AGIDAN SECRETARY* *COVERNOR BAMALUM WALI* (SSG)
*ALLAH DE YABAMU *SA AN SHEGA GOVERNMENT  HOUSE  2019*
*FIRST LEADY SAI KIN  AMSA DA IZININ ALLAH*

31

"Kaga ai  banajin zata sake yarda dani 
Nabil yace "kai nakeson kadauko min ita dan
Bayan kai bawanda yasami sai kasan dabarar da zakayi danne ina son kasancewa da ita.
Sani yayi dariya yace sir kasancewa kuma ina jego take ko wana 20 bata cika da haifuwa ba
Kona daukota ba abinda zata maka
Idan bata gama jinin bik'iba

Nabil yace " ni basai nayin megaba daya da itaba nasan hanyan dazanyin insamu nusuwa wllh banida nusuwa"
Sani yayi dariya yace " oga kode kakamune
Nabil yace "meba?
"sonta mana
Nabil yace "ALLAH yasauwake tabewan  baikai nanba
Banason yawan mgn kadau ki passport  dinka kaje airport  nikuma kafin ma akarasa zangama maka komai 

Sani Yace" wanan girman kane yallabai 
Nabil ya kashe wayan yadau ko loptop  dinshi yakunna  ba adau lakaciba yakira Sani tunkafin  ma yakarasa airport yace "masa Cumoci  yana jiran ka kana karasawa  zai dauke ka a jet  zuwa KANO  kaje office din NDARORO zaiba ka duk kan vezer harna yarinyar  zaka samu jirginda zai kai porthacourt ayau akai jirgin England idan kasauka akwai wada zai karasa dakai zuwa London atake kayin saurin karasawa gida kadauko ta dan saukan kuda mintuna 40 jirgin  Japan zai tashi shizaku bi idan kunzo Japan atake akwai jirin India idan kuzo India jet zai dauko kuzuwa Bangladesh shima kaga cikin kwana 3 tukun zaku iso 

Tafiya awajen manya bawani abubane asanda sukaga dama asannan suke samun vezer wada idan kai gijari jijari ne saikayin wata kana nema  koza afita kasuwanci sai ajama ka aji kai idan marar lfy nema dakai hakanne
Kafin kasamu sai ranka yabaci

Aiko hakan akayin Sani yasamu sauka a London 
Fandau tana kitchen taji motsin anfude kofa gaban tane yafadi amma ta daure ta kashe gas din tafito atunanin ta Nabil ne dan ita idan basu biyun ba bata saran ganin kowa ba
Sai gashi taci karon da Sani
Dasaurin takarasa inda yake tana nunashi kaine mugu na ukku yau kuma dame kazomin
Ashe kai kasan auren manufa za ayin dani ka kaini aka dauramin
Nace yau kuma dame kazomin  dan ku ganin kuba al sherin bane

Sani lumshe idon sayayin yana tunanin inama zai iya kubutar da ita dayayi shikan sa yasan anhada bakin dashi anyi zalumci
Wanda
Ankalin shi bai gama tashiba saida yaji zasu mata alluran nan
Tundaga ranan yafara rokon ALLAH yakubutar da ita har sadaka yakeyi da niyar haka yasha bawa malamai sadaka da niyar ALLAH yakubutar ta.

amma yanzu bashida zabinda yawuce yabi umarnin megidan sa.

Danhaka yace "nasani nime lefine awajen ki
Amma ayanzu nazone nawan ke lefina nazone namayar ki gidan ku amma bamuda isheshen lokaci dan haka kizo mutafi

"Kaini zakayin
Yace"koba kyaso
Shiru fandau tayi tana tunanin yanzu idan takoma gida mezata cewa mama inazata ce taje taya zata wanke kanta da zarginda za amata na tatafi yawon banza tasan ko mama baza tayarda da ita ba
Wata kilama agane ta haihu agarin gyar gira kashi tarasa ido itada tafito ta nema musu yanci sai gashi yanzu tazo tana sha'awan rayuwan su nada tunda acikin sa batayi abin kunya ba
Amma yanzune zata fara fuskan tan kuncin rayuwa wanda idan takoma zaman gidan gagaranta zaiyin
Inama zata iya mai da hannun agogo baya da sai tace da aljanna suke akan rayuwan dazasu fuska yanzu
Metayin kenan tayar tazo atsiya yanzu zata koma batsiyan ma,

Yanzu duk dokin da take na zuwa gidan tamanta da wannan kalubalin da yake gabanta,
ashe komawan ma makaramin aiki bace da karfi tace " Wayyyo ALLAH tasaki kuka mai rikitar wa

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now