48

6.1K 185 2
                                    

DAMA TA*




                  *NA*

*BATUL ADAM JATTKO*

Wanan shafin nakune group na masoyan Fandau da Nabil  khulud na baku wannan duk ka 🤣🤣🤣

🌈Kainuwa writers Asso🤝🏻

*48*

Cikin wani salon mamakin domin mun jijina miki kedin me sa a ce ba k'aramin sa a kikaci ba kin samu mijina  kuma nima na yarda na karbe ki abokiyar  zama dalilin karamcin da Baban ki yamin shiya nunamin Duniya ba komai bane shi tunda har ya danne barin cikin yar da ya haifa yabawa yar wani hakan yanunamin wannan hadisin da ake cewa kasowa dan uwan ka abin da kasowa kanka,
ina fatan zamuyi zama na fashimtar juna my star ba kace komai ba.

Murmushi yayi yace my one inada abinta cance amma naga bakuwar tamu kamar ta nacikin bak'unta ne saida safe zamuyi zama na musamman.
Hadim tace" ummm to yanzu saide nace muku saida safen ku ko,
auna manta ban fa siyi baki.

Nabil yace "Gaskiya ne dan yanda aka ja faska aka rufen nan inaga saikin siya.

Hadim haurawa tayi kan gadon ta dan d'aga mayafin ido ta zaro tayi saurin sakin mayafin tana karanta Innalillashi azuciyar ta ita da kamshin da take ji ajikin Fandau tun sanda zata rakota d'aki ma yake sawa gabanta yake faduwa balle
Yanda taga fuskan ta tasan ta sha gyara duk da bawani tarkacen makeup ne afuskan ba dan ko janbaki ba asamata ba dan meyin makeup din haka tace lips dinta kalan yayi daidai da makeup dinta dan shima ja ne  gashi sai sheki suke
yanzu wannan zan bari da mijina nashiga ukku amma sai ta dinka karanto adua sai ta sauke ajiyan zuciya
Nabil yace "yade my one?
Murmushi tayi tace "wllh my star amarriyar tayi nayi kuskuren bude fuskan ta batare da biyaba yanzu de kai zaka biya.
Dariya yayi yace "ai nasan my one tana jidani baza ta yanka min abin da bazan iya ba me ki keso na bada.?

Hadim tarasa mezata ce kawai sai ta Kalli hannun sa tace "zobin ka zaka bamu.

Yakalli tsadeden zoben yatsan sa wanda yake iri daya dana yatsan Hadim ma ya ciro ya meka mata ta karba  ta janjo hannun Fandau zata sa mata a ya tsanta wani irin laushi taji wanda Hadim bata ta b'a sanmanin akwai shi fatan mutum ba ga Lallen nan yagama hawa kan hannun  Nabil zubawa hannun ido yayi  Allah Allah yake Hadim ta fita dan idan ta matsa zai iya kof sawa agaban natama zoben taga ya karawan hannun nata kyu dayake na farin daham ne
Da ganan ta sauko a gadon tameke  hannun ta yaruko yace "ya haka yana kallon fuskanta tace" da akayi me?
"naga kin meke baki budemin fuskan da nabiya ba.

Azuciyarta tace bazan iya budewa naga ka kalli wanan fuskan nata ba
Afili kuma
Tace" ai dan ansai da maka abu balalle abude kagani ba zaka iya budewa da kanka musamman amarriya ai angonta yaka mata ya bude ta dan abata matsyin ta na amarriya ko.
"to yanzu ina zaki da kika meke.?
Hadim tace "kasan nabar yara banason wani yafar ka bai ganni ba.
yace "ok muje na rakaki.
Suka fice
A parlour ta tsaya tace "ka koma rakiyan ya isa Allah ya tashemu lafiya.
Yace "nide sai na kaiki har wajen yaran ki naga kwanciyar ku.
Haka suka tafi har bedroom din Hadim  sai da ta kwanta  yayi adua yasha feta sannan ya da go fuskan ta cikin damuwa yace "my one ke ta musamman ce wllh ina tunanin yanda zan iya kwana ba tare da inajin nun fashin ki ajikina ba bawai bana son kasan cewa da Fandau bane a a kedin dake na shak'u ki min adua naza ma adali a tsakanin ku kinji.
Wani irin sanyi Hadim taji aranta wanan magan ganun nasa shi yake samata shakku na cewa Nabil bai dena jida ita ba
Tace "nima haka Abul Fuj wllh har tunanin nake yanda zanyi na lallashi zuciya ta bayan nasan zaka kwana rungume da wata.
Rungumo ta yayi yana goge mata hawaye
Yace"ki tashi kiyin sallah kiyin adua zaki samu nusuwa kuma kibar wayan ki abude zan kiraki anjima.
Tace"to ka tashi ka tafi kaga kar mushiga hakkin wata dan dare yayi saida yayi kissing dinta ya saketa yajuyo yabi yaran da ad'ua duka yayi kissing dinsu yaja blanket ya rufefi yace "my one kirufe idon ki bana son kiga fitana.
Murmushi karfin hali tayi ta rufe idon yadago hannun ta yamata kissing yace gobe amiki lalle kinji kanta ta g'ada
Yace" sai dasafe ya fita
Da sauri sauri yake taka mata kalan jiyake kamar ba zai karasa ba
Har yanzu tana nan inda suka barta k'arasawa yayi yana murmushi yana dafa hannun yace" yar Mama kinga ma guje gujen ki yau gaki ad'akin Muhammad Habubakar damasak tsawon  watanni 10 kenan ina fama da rashinki  hawa yayi yace "wai wannan din wane irin turaren ne Wllh tun a general parlor na fara jin kamshin sa.
Cikin tattausan muryar ta tace "wanda katsa akayan lefene.
Janyi hannun sa da yayi niyar bude mata fuska yayi yada murmushi ya dafe kai alaman mantuwa yace ,"gori najiran ranansa wllh kokarin samun ki yasa na manta da ana wani lefe arayuwa amma kada kisamu damuwa za amiki lefen da ba atabayi wa kowacce irin macce ba ai wannan bai kai gori ba da kanki zaki hadawa kanki lefe dan banason lefe ya toyemin wani jin dadin.

Ahankali yasa hannun ya daga mayafin shima ido yazaro yaja wani nunfashi
Cikin in ina yace " Alhamdulilah mata kece haka Allah na gode maka da kanin baiwa da matar da ganin ta yake karamin nusuwa Masha ALLAH
Mata me zaki cewa wanan ranan?
Tace "inajin sa kamar bazai wuce ba Nabil nasha wahala da narasa ka arayuwa dan Allah kar ka k'ara bari murabu koda na kwana dayane wllh kafi hasken rana haskaka zuciya ta burina narayu da kai.

Ai baisan san da yajawo taba "yace Rabbi soyayyar mu kai ka hukunta kuma kaine majibi cin lamuran mu ALLAH ka amince narayu da da abin kaunata
Mata bar batun rana daya ke kashi fuska ke hasken farin wata ce mesa nishadi haka sukayi ta musayen kalaman soyyyya daga nan yace "muje muyi alwala muyi sallahn godiya ga Allah tare da rokon sa yabar mu cikin aminci ko a wajen shiga bathroom ma cewa yayi kishiga ki fito dan yasan idan yadake ya shiga da ita sallahn da yayi niya bazai yuwuba dan haka saida tafito ya shiga bayan sun idar ya dafe kanta yamata adua dama yasan tasan komai dan haka yace " me zakici.?
tace "naci abinci yanzu de inason cin tufa idan awai. Yameke yana cewa "ni na isa ina shirin ajiye maiyar apple agidana na kasa ajiye wa. Yanufi wajen 
bude fridge filet ya dauko ya sa apple din aciki ya ajiye ya fita kichen yadauko dan kara min wuka yayiwa apple din kananan yanka ya yajawo ta jikin sa ya ware liffayan ta wani irin yar yaji ajikin sa da kyar ya daure ya dinga bata abaki tana ci "mata wacece ta miki wanan kalle.?
"Ummu Salma ce yar gidan YaMuna.
"wacece YaMuna?
"YaMainuna ita ce babba a matan gidan mu tafi YaBunu ma.
"ok da ita Ummu Salma din zamu koma ta namiki wanan lalle acan ta iya.

Tun yana dan shafa hannun har ya zarce sauran gurare itako
Abin nasa ma tsoro ya bata asanda ya mata fatale da kaya ganin yanda sandan girman sa yaringa wani irin zungurin ta da sauri ta ja jikinta ta koma gefe dakyar yabude idon sa yace "mata Wayyyo mata   me kika yiwa fatan jikin ki da kika janye naji kamar kin rabani da rushina yana maganan yana Matsowa kusa da ita
tace "Allah Abul kaam bazan iya yanda kake soba kagan kafa kaji tausayina.
,"nima kiji tausayina wllh sonki ne yamai dani haka da tsantsan bukatan ki shi yasa asanda bama tare idan na tuno ki har kuka nake idan ina tare  dake ne kawai nake jin wannan yanayin ko bakya sona ne.
Ina sonka Habibi ba zan iya daikan ka bane.
Mekewa yayi ya dauketa cak ya daura ta bed bawata wata  kawai ya haye mata tace "habibi kar ka shigeni ahaka Wayyyo Allah.
Cikin dashewar murya yace ki rikeni gyam kuma ki rufe idon ki
Saida ta rafe idon yanemi kofa yarasa sai a nan yagane me take tsoro ashe amatse take hade  bakin su yayi sannan yayi addua saduwa sannan ya nemi hanyan ahankali sa ansa ma yasamu wajen da lema wani azaba taji duk da baikai daren suna farko ba amma sai da tasa k'ara  ai Nabil kuka kurun yakeyi wuwu ita ma tanayi saide ita nata na azabane sai sun batu yake "Wayyyo Allah mata kasheni zakiyi Duniya akwai mata Awai muna mata Gaskiyar su Usman da suka ce da matar dare da matar rana wayooo mata kimin adalci kibar ni haka.

itako ta kanta ma take Nabil bai sarara ba harsai da yaji ta sake masa gaba daya ya mirgina gefe yana maida nunfashi sai kuma yaji wani irin zazzabi ya rufeshi yana ganin yanda take fitar da nunfashi amma yarasa ko d'aga hannun sa ya  daura bata yana son ya ja bargo yarufe su amma ya kasa
Fandau da kyar ta daidaita kanta taja ta sauka tana taku ahankali ta shige bayi da kyar ta daga kafanta ta shiga cikin bathtub din ta saki ruwan zafi ruwan yana ratsata ta lumshe ido dama YaZaha ta fada mata zata sha wahala dan wani hadin dorrot da suka bata sun ce ko yatsa da kyar yake shiga sai yafi wata Budurwan hadeta gashi ko tagani
Tagama ta fito daure da towel sai dan karami tana gode kanta dashi abin mamaki ayanda ta barshi ahaka ta sameshi ko rufuwan baiyin ba itade taja jakan kayanta da tazaro wani rigan bacci ta da aka gama hadeshi da turaru kan wuta tasa tun kafin ta hau gadon taji hakoran sa suna hadewa tsayawa tayi kallon sa taga yana karkarwa da sauri ta karasa hawa tace "habibi  me? Meyake damun ka dakyar ya daga hannun sa ya kamonata zafin taji rau a gigice ta matsa daf dashi ta jasa jikinta zafi sosai yake bugan ta cikin kuka tace" habibi kayi magana mana me yasa meka.?
Hannunta yakama yadaura a wuyansa ahankali ya bude bakin sa yace "kasala ne yafi damuna na kasa tashi ga kuma jikina zafi.
Fandau tace yanzu Habibi ya zanyi.?

" kibar kuka dauko k'a yana ki samin.

da sauri tadauko kayan ta sa masa
Tace "sannun YaShid yazan maka?

Yace "daukomin wayata.
  da sauri tameka hannu ta jawoshi yace kimin dialing din Dr Hafeez da dauri ta shiga contact din tsabar gigita ta sha wuce no din ta kyar ta samo saida taji yana ringing har sai da tayi calling so 3 taji anyi picking  cikin muryar bacci taji ana cewa "Shiddams meyake faruwa ?
Kara masa wayan tayi akunnen sa
Yace "wllh nine jikinane ya mutu da kyar nake motsashi ga zazzabi?

Yanzu Shid zazzabi har yakai kakirani karfe ukku na dare haba kawai sauron Barno ya tabaka gaka bature....

Nabil Yace"Ni ba sauro bane daganan ya kwashe yanda yakeji ya gaya masa da abinda yafaru itako Fandau shine da fad'a itace dajin kunya.

"tsaki doctor yayi yace kana da karfin sha awa kasan haka tun kana saurayi meyasa kake son tarawa kanka sha awa wllh idan kana bari (mani) yana taruwa maka  da yawa wata rana ba k'aramin lila zai maka ba dan haka shawaran da zan baka kacire tsoron Hadim ka kara aure  kawai dan wannan rashin lafiyan nata ne da kadade ba ka samu nusuwa ba shine katara sha awa wanann zazzabi na lafiyan da kasamu ne nasan kafin ka samu nusuwa kana fama da ciwon mara sosai to yanzu lafiya ka samu kuma nanda awa 1 zaka ware.

Shiru Nabil yayi yana gaskanta Dr to ko da yamman nan da abin ya matsa masa saida ya rage zafi da Hadim amma shi kansa yasan tun daren da yafara sanin Fandau bai taba jin sha awar wata macce ba idan yanemi Hadim jiyaje sha awan sa ya karuwa bawan gamsu mararsa yayi ta masa ciwo Ya Allah kasa na nuna adalci a tsakanin mata na ita wanda nake son kar ta gane ita nake so itama Hadim Allah kar kasa ta gane abaya take
Dr yace"ko kasauka ne? yace inajin ka yanzu yazanyi na dan samu sauki.?
"nagaya maka yanzu zakaji kaware amma kafinnan a kashe maka AC karufu dan kasamu gumi ya zubo maka ko kasamu tea mezafi kacika cikin ka dashi.
Nabil yace ok ya cire kunen sa ita kuma ta kashe ta ajiye wayan  tace "meyasa  ka kasance me tona asirin aure.
Murmushi yayi yace "ba tona asirin mu nayi ba likita ne fa
Ki rufeni.
Tarufe shi ita ma tashiga ahankali
Ba ajima ba taji bacci ya kwa sheshi itama haka
Juyi zatayi ta bude ido taga alamun kamar gari yawaye da sauri ta d'aga ta kalli agogo jikin gadon yanuna mata karfe 9 na safe har ya gota salati tayi tashiga toilet agurguje tayi alwala saida tayi sallah ta meke taje ta tab'a jikin nasa taji bawani zazzabi baccin sa yakeyi cikin kwanciyar hankali itama ta kwanta tayi daidai idon sa take hura masa iska shiru bai tashiba hannun tasa tana shaho fuskan sa ahankali ya bude idon sa cikin jin bacci sosai yace "my Mata bacci. yarufe idon tare da jawota jikinsa
"Ka tashi kayi sallah rana tayi.
Da sauri yabude idonsa yace *"Yasalam!*
[3/9, 6:08 PM] BATUL ADAM JATTKO: Ya sauko yayi hanya batdroom yafito yana goge jiki kayan baccin nasa yasa yayi sallah dashi kafin ya idar har Fandau ta shiga tayi wanka tana zaune awajen mirror tana shafe shafe ya zo bayanta yana kalonta ta cikin mirror suna hada ido ya sakar mata murmushi
Tace "Abul kaam ya jikin?
ina kwana?
Karasawa yayi inda take yasa hannu yana shafa kanta yace "wannan kitson fa wayamiki?
Tace "Umma Salma ce?
"kai wanda ta miki kunshi amma wannan dole muje da ita.
"nace yajiki bakace komai ba?
"Eh ai baki iya Gaisuwan ba shiyasa nak'i na amsa miki.
Tace"kamar ya.?
Yace bari na koya miji yanda ake gaida miji.
Ya d'agota ta meke shi yazauna amazaunin nata ya daurata kan cinyar sa idon sa cikin nata yasa fuskan sa cikin kirjinta yana goga hancin sa a boobs dinta wani irin laushi yaji ai take yafara wani irin gurnani dama towel ne ajikinta  ai yana sulbilewa ko ya sake  rekicewa cak ya dauketa ya dan ganasu da gado Fandau dole ta bari yayi yanda yakeso dan aunty Habiba tace kar ta nuna masa ragonta gurnani da alkawarirrika ta ma rasa wanda zata dauka yana mirgina wa ta duba agogo yanuna 11 na rana amma sai taga yana lumshe ido ya jata jikin sa ba ajima ba taji saukan nufashin sa yayi bacci ta dago kanta yana bacci wani irin son sane yake nunkuwa azuciyar ta yanzu wanan balaraben shine mijina ni Fandau da samarin Anguwar mu suke kira da yanga acikin Summa daga hannun tayi tana yiwa Allah kirari da godiya akan baiwar da yamata
ahankali takai bakinta kan nasa ta dinga lasa har bacci itama yayi gaba da ita yanzu ma ita tafara farkawa jin kamar ana knorking
Ahankali tafara raba jikin su

Aban garin uwar gida Hadim kuwa Nabil yana fita taji wani irin kuka ya taso mata dan tasan ayan da taga Fandau ba namiji me lafiya da sai ganta bai rudeba da taga shedan yana son samata rashin nusuwa kawai ta tashi ta shiga bayi tayi alwala tazo tayi ta jera nafila daganan tayi addua ta kwanta saide taji Nabil bai kirata ba
Da safe su Yasmin ne suka hada
break kamar yanda suka saba suka jera a babbar parlour amma har 11 basu fitoba abin yabawa Hadim mamaki ya har b'uya tayi tasha kukanta batare da kowa yakani ba takira wayan sa ba adadi ga Fuj sai kuka ta ke mata taki cin komai ita ina Abul haka ta rungume ta tafara kuka itaba su yasmin suka bata hakuri Jidda tace

Aunty "dama ance amarriya ko ta buzuzu ne sai anyi dokinta amma kidaure zai wuce.

Hadim tace "ai ni bawani abubane dama FUJJI ce taki cin komai wai ita Abunta yazan mata Ashuwa ce  ta jata taje take faman lallamin ta har taci abincin daga nan suma sukaci Hadim de cakala kawai take tana kora ruwan tea dan kar yaran sugane suna cikin cine wayan Hadim ya fara ringing ta dauka Dr Hafeez tagani picking ta reda sallama ya amsa yace "yajikin nasa nakira wayan baya picking shine na kira naji ko lafiya.
Hadim tace "waye ba lafiya.
Dr Yace "Shiddams yaki rani wajen 3 nadare bashi da lafiya shine nakira naji.....

Ai tun kafin ya karasa Hadim ta meke tace "ok
Bari inazuwa.
Ta kashe wayan tare da Mekewa da sauri ta haye saman tafara knorking
Fandau
Da kyar tasamu taraba jikin nasu ta dauko shijab dinta har kasa tasa wani irin yinwa take ji dan haka dakyar take tafiya tana hada hanya ta karasa ta bude Hadim tagani ,"lah Aunty kece ina kwana.?
Hadim" tace  ina yake meyasa meshi.?
Fandau tace Ayyya yana bacci zazzabi ya sauka ai
Hadim rab'awa tayi ta gefen Fandau ta wuce da ganin yanda gadon yake
Ayamutse tasan anyi aiki amma sai ta haye gadon ta d'ago sa idon sa arufe yakamo hannun Hadim fuskan sa cike da annashuwa yace "mata kibar ni wllh idan na bude ido ina kallon ki bazan iya kyaleki ba sai na wuni ban gaji ba gashi ina tausaya miki ke jarumace.
amma sai me hannun yakeji kamar bana Fandau din saba ai da yashafo dantsen hannun da sauri yabude idonsa ya daura akan na Hadim da yaciko da kwalla
Cikin  in ina yace "my one kece?
ajiye kannasa tayi ta ahankali zata sauka ya kamo hannun ta amma sai yarasa mema zaice kurawa juna ido sukayi
Sai asannan Hadim ta gane bakomai ajikin sa sai bargon da yarufe rabin jikin sa tace "dama dr Hafeez ne yakira yace baka da lafiya amma da nazo banga alaman haka ba kana da bako ababban falo sai ka fito tana gama fadan haka ta kwace hannun ta tameke tana tafiyan ta akarkace dan kafa har yanzu bai ware ba
Tana fita tayi part dinta ta fad'a gado tana kuka Wayyyo ni Halima bazan iya zama haka ba zuciyata zata fashi saide yara ba mana gida kawai

Dago kansa yayi kalle ta yace "mata ya akayi baki tasheni ba kika bude kofa ta shigo har d'aki.

Itama Fandau cikin fushi tace "na dauka zata tsaya a parlour tace nakira mata kai  amma sai naga tashiko min har bedroom har kan bed dan isa koda yake ta isane idan anyi la akari da rayuwan da mukayi abaya ai zatayi wanda yafi haka ma.
Kallon ta yayi yana tabe baki ya jawo towel asaman gado ya daura ya meke yaje daf da ita ya d'ana mata yatsan sa abakin ta yace ni zaki zunburo wa ai wanda ta shigo miki zakiyiwa in banda sokuwa har kina tsaye macce ta shigo miki har bedroom har gado ta daga miki miji ta daura acinya duk kina tsaye?

Itako Fandau lips dinta take murzawa tace "Allah kai mugune kafara muguta ko.
"neni mugun sonawa na taba miki mugunta.?

"so dayawa kasha d'ana min wanan hannun naka a lebena har marina fa kashayi da duka ad'akin uwata.

"marin namiki a London akan kince Shateema yafini kyu kuma zaki aureshi ne ban manta ba dukan dana miki ma akan kishine.
Yana magana yana cire mata shijab dinta
Yace "amma kin manta mugunta da na taba miki.
Tace wanne cikin rigan ta yasa hannu yakamo books dinta  yace "na taba cizon nan harki kace inba maye ba wazai ciji mutun anan wazai tsosi nan kin manta.?
Fad'a fasa tayi tana dukan kirjin sa "Allah banaso.
"ni kuma Allah inaso kinsan ni mayen kini idan maitar ta motsa har gurnani nake nafi maye ita maita kamar kura nake dan...... .
"Allah kadena.
Lebin ta yakaiwa hannun yace "waike wani irin lips gariki daga d'an wanan shafawan har ya dan ja.
kafin tayi magana har ya hade bakin su ya sungume ta sai kan godo
Da taga yazarce kuka tasa masa "ALLAH habibi na gaji yunwa fa nake ji. idon sa ya d'aga yakalli agogo yaka yaga1 har ya gauta
Shi yama manta dawani abinci aduniya tabbas zata ji yunwa wannan aika tuwa da tayi shikan sa saida ta tuno masa yaji cikin sa bakomai
Yace, "ai ke dince ce da zafinki kika shigo  gashi har na manta da cikinmu,
Shiga bathroom ki watsa nima zanje na daya d'akin.
Zunburo baki tayi
Tace " nede saide muyi tare ai haka ka koya min.

Dariya yayi yace "naga alama kema fa fitinan kanki ce harija ce ko kinsan fa awajen wankan baza abarki ba amma kike nema tashi yayi yasauka yana gyara towel din sa ya dunkufo zai dauke ta da sauri ta rarafa ta sauka ta daya gefen dagudu tayi hanyan toilet din tana shiga ta rufo dariya yayi ya sauke ajiyan zuciya yace Allah kasa kar son wannan bawar taka yamin illah shima yafita ya shiga daya d'akin  yariga ta shiryawa yashiko itama ta sha kyu cikin wani arnen material ja dinkin yadace da kayan kayan ya dace da jikinta wani siririn sarka tasa silvar iri daya da agogon tana daura agogon ya shigo
Da sauri yak'ara so" Wow Mata wllh idan kina min wanan salon gayun sai ki.... Ya dauketa yana juyata "kayi sallah Allah kaga har kusan karfe 2 wllh idona ya fara ganin 2-2 hanyan fita yayi da ita saida suka je parlour karshe tace nide ka tsauke ni ko ta kanta bai biba da Allah yasa Hadim bata man parlour saisu Jidda jin taku yasa suka d'aga kai amma ganin yada suke duk sai suka sunkuyar da kansu itama Fandau ta naganin su tayi saurin durowa murmushi yayi ya kamo hannun ta suka tsauka ahaka suka karasa yana mata magana k'asa k'asa saida sukazo daf dasu suna suka ce "YaShid ina wuni?
"Lafiya.
Yace tarida jan hannun Fandau suka zauna kujera sannan suka Kalli Fandau suka ce Aunty Fatima ina wuni?

Cikin wani salon yanga da tsare girma tace "kuna lafiya.
Dan Habiba ta jamata kunne akan kanne nasa duk yaran Hadim ne kar ta kuskura suga fuska awajen ta su rena ta dan duk sun girmeta ta ja ajinta sosai kafin ta gama sanin halin kowa
Duk suka sake kallon ta dan yanayin maganan kadai zaka gane me ajice
Nabil yace "ina my one.?
Zee tace "tana bacci.
Yace "ok ina su Fujna?
"yanzu YaHanif yafita dasu zai zaikai su gidan (zoo).
"to breakfas  fa?
Zee tace "YaShid saide na rana ai
Yana dining
"ok asamo min ruwan tea kuma akai part dina ajera ak'asa.
To suka ce tare da mekewa

"mata yunwa ko yasa hannun sa acikinta yana shafawa
Itade bata ce komaiba
Ahaka suka zo suka samesu
Su kace YaShid mugama
Hannun fandau yakama suka shiga part nasa
Gana ce ta tashi tayi tsalle tace" woww ya Allah ka bani irin wanan mijin da zamuyi wannan rayuwan.
Zahara tace "Wllh nima Ameen kai.
Zee tace "amma fa daganin yar girman kaice har dawani kuna lafiya.
ta fad'a tana kwaikwayo muryar Fandau
Jidda tace "wllh baki iya muryar ta ba.
Yasmin ko tashi tayi take kwada tafiyan Fandau ita masuka ce wllh baki iya ba Ashuwa tace bari kuga haka take itama ihu su ka mata wllh baki iya ba Falmata tace "ai wllh sai na shiga jikinta ta koyamin irin wanan tafiyan da maganan.
Zee tace caf ni wllh bata isaba wannan eya yarinyar  wllh dagani bata kai Hamida dasu Salma kannen muba.
Gana tace wllh ni kam sai nagoya haka kurum yarinya tunjiya ta dannan miji ad'aki sai yanzu yanzu ma yinwan cikin sune yafitar dasu dan kitchen din part din bakobai aciki.
Falmata tace "tun d'azu nake son tafiya Iya tana kirana amma dan naga wacce isheshiyar ce shiya sana zauna.
Jidda tace "Allah sarki Aunty Hadim

Suna shiga jikin sa narawa ya had'a tea me kauri yabata yabata tana kafa kai ta shanye nan tanan saiga kumi ya karyo mata
Daga nan shima yasha haka yajata jikin sa tawani narke sai shakwaba take zuba masa ahaka yayi ta dura mata abincin knocking akayi yabada izinin shigowa Fandau zata sauka amma yareke ta Gana ce tace "YaShid da  akwai bak'o fa.
Yace wai tun wanda my one ta fad'a.?
"Eh shine yana parlour bak'i.

Bayan sun gama ci ya kamo ta yace "muje muga bak'on ko.
Haka suka sake ratsa su Jidda suka wuce
Suko suka daura da Gulman

Zaune suka sameshi akan kugera da jarida ahannun sa sunayin sallama ya dago tare da Mekewa ya mekawa Nabil hannun yana murmushi
Yace Fatima ko?

Yazauna "nasan baku sanni ba amma ansanar daku zuwana nine Dr Afwan Barumi Niger naso nazo tun su Baba suna k'asan amma ban samu dama ba sai jiya bayan ankawoki. da sauri Fandau ta meke kusa dashi taje Ayya Ya Afwan gashi ko kamarku da YaShatee murna tayi sosai suka gaisa sai
Yace "ai Mama sai da tayi tayi nayi hakuri zuwa gobe nazo nace sai nazo naga Shiddams da muke ganin sa a TV  wai yau shine mijin yar uwata tun awaya bro yagaya min amma nakasa yarda saida
Nazo wani yayan kine Barnoma ya kawoni yajima yace zaije yadawo.

Sunjima sosai suna fira har Barnoma yazo da zasu tafi Fandau tace "sai yaushe?
yace " ai kafin nabar k'asan nan nadinga zuwa kenan dan acikin gidan nan a yaran matan da suka shigo dani nan nagani inaso.

Bayan fitan sa suna shirin shiga part dinsu wayan Nabil yayi ringing ya duba Girema ne yace "Grem ya akayi ne.?

"Yashid daya daga cikin turawan nane bashida lafiya yanzu haka muna hospital yace yana son ganin ka.

"nawani company ne.?
" *FUJJIRAT* *GROUNDNUT OIL*.
"ok gani nan.
Kissing din Fandau yayi a goshi yace  "kishiga ciki zanje ganin marar lafiya kinji.

Shagwabe fuska tayi tace kuma sai yaushe baku gaisa da Aunty ba ya kamata ace kun gaisa.
"Mata karki damu kisame ta kice mata nafita kuma nima zan kirata Wllh wani ma aikacine bashida lafiya yana maganan yana d'aga hannun alaman driver yazo da sauri ya taso suma ascots din duk sukayi shiri ya juya ya sake mata kissing yace " inason ki my Mata.

"Nima haka Mijin Mata.
"ki shiga kinga gardawan nan suna kalle min ke ahaka.

''Kana kishi nawa kasa gardin yayi ta yawo dani har London ina gardine yakaini.

Girgiza kai yayi yace, "mata wllh kina da neman magana ai Sani amincece nane ko yanzu zan iya bashi amanan ki.
Fandau tace "yawwa waini ina yake ne.

"yananan gobe yace zai kawo miki ziyara shida matar sa.
Ya juya yayi inda motan yake aka bude masa ya shiga saida taga fitansu sanan ta shige ciki su Yasmin kuwa suna Gulma ta window ita tama Hadim daya ke tana sama tana kallon komai baya tayi tana adua meyake shirin faruwa dani YAALLAH dole araba gida inba shaka ba mutuwa zanyi.

Suko yan Gulman tashi sukayi suna gwada tafiya, ta sukayi hanyan parlour
Itako saida suka ga zata shigo ko wacce ta daidaita tafiyan waisu adole sai sunkoyi tafiyanta
Wu cewa zatayi ta shige part dinta Yasmin tace "am Aunty Amarya na biyo ki zan tayaki fira.

Tace "ayya ba damuwa duk suma meke banda Jidda da Zee
Yasmin tace "Aunty kinga yan iskan nan zasu biyomu ko.
Fandau ta juyo tayi musu murmushi duk suka shige
Zee tace "aikin banza dan Allah dubesu kanwar bayar su

Sai dare sosai Nabil ya shigo alokacin kowa ya kwanta part din Hadim yayi dan yasha kira ba ta dauka yanzu ma yaje sai knorking yake bata bude ba tana jinsa  yayi part din Fandau umm bidirin na yau ma ba magana dan da safe sun magara sosai tariga shi tashi tan har ta gama makeup din ta sannan ya bude ido yana kanin ta yace "wai yarinya nan mekike so dani ne.?
Tace"danayi me? yace "zokiji abin da kika min.

Mekewa tayi cikin kwarewar tafiyar ta tana dososa tana jifan da tattausan murmushi ta shiko sai wani lumshi ido yakeyi saida tayi daf da gado saita canza hanya tayi parlor da gudu
Yace "niko
Ya tashi yayi toilet shima

Itako Fandau kitchen dinta tashiga amma tasamu komai sabone idan ta tsaya cewa dasu zatayi amfani zata b'atawa kanta lokaci
Dan haka tayi babban kitchen din dama ko parlor ba kowa dan yan Gulman tun dare su kace bata gobe suna da school
Tashiga tafara aikin cikin kwanciyar hankali
Hadim tana saukowa taji mosin ana saukowa a saman Fandau daga jin takun tasan na Nabil ne dan haka tayi kitchen da sairin ta saide yaganta kuma dama gunta zaije dan haka yabita
Tana shiga shima ya shiga jawota yayi   jikin saya sauke ajiyar zuciya yace "haskena nayi missing naki sosai Allah rayuwan Nabil a hade yake da nake  bana gane hakan sai najima ban ganki ba Wllh jiya dakyar nasa mu bacci.

Hadim d'aga idon ta tayi ta kalle shi ido cikin ido tace ban ga alamun rashin nusuwa a gare kaba kaida ka manta dani...
"haba my one ahe zan manta da kaina kece farin cikina farar macce lantar kin gida kinfi 1000 kyu nede awajena bani da tamkarki shiya sa naki ranki my one macce me idon zinariya dole kyuwun ki asashi alayi.
"Nabil kasani wasiwasi Wllh kwana 2 kanuna halin ko inkula a gareni kasamu yarinya.

,"haba wacce yarinya ce zata sa na manta da sarauni yar mata kefa duk a family dani kike kama kinga soyayyamu daga Allah ne bawata yarinyar da ta isa na manta ki saboda ke kyakkyawan ce kuma kowa yana son abu mekyu har wannan yarinyar me ta isa tamin zaki damu kanki akanta kinsan yanda na matsu kuwa kwana 2 nan shiyasa nace ban yarda da satin da kikace kin bamuba dan garin naji d'adi ai shine gari yau zan dawo gareki mezaki tana damin dan natara.......
Fandau da take sugunne ta meke dan tagaji dajin magan ganun nasu yana rungume ta ita  ta cikin mirror sukayi ido 4 da ita bai san sanda yasaki Hadim ba tayi luuuu.....

*to masoya da fatan zaku cigaba dayi min uzuri afuwa insha Allah mun kusa*

*BJATTKO*

DAMA TA COMPLETE Onde histórias criam vida. Descubra agora