11

4K 168 0
                                    

*DAMA TA*

           
            *NA*

    
    *Batul   adam jattko*

*_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*🤝

🌐HAJOW📝🌐
    

HAKURI DA  JURIYA ONLINE *inaya yaba kaunan ku gareni*  🤝🤝


    *11*

  Barno gidan
Zannah  Modu
"Bagana tace mama wai ina Ya Fandau take ne?
Mama tace "bata dakin aiko da asuba  ita tayi ta ta shin ki bakya son,
Tashin asuba
"Bagana "tace mama aine bana bccin safe itako  YaFandau kullum se,
Tayi bacci safe shiyasa aka cire ta a yan sharan  safe
yanzu ma nayi mamakin rashin ganin ta kwan ce  kuma bata,
Tsakar gida
ABu  kamar wasa
Bagana tana zuba ido shiru har 8  tayi
Takasa daurewa  tace "mama banfa ganta ba  mama tace
"tom ina tashi ga dan ita ba irin ki bace bata  shiga dakin kowa amma kin duba kango?
Bagana tace "mama ba inda ban duba ba,
Niban ganta ba
Mama tace "Fandau bata fita se tasanar dani balle ma da safen nan ina zata  kije de kiduba dakunan gidan,
Bagana tame ke tafita duk da tazan baza ta taba,
Samun Fandau dakin matan gidan
Ba amma hakan ta daure tafita duk dakin da tashi ga bata tambayan su sede tayi kamar taje gaida su
Tazo tace wa mama batanan.

Itako mama cikin rashin damuwa tace "shikenan dan bata  taba zatan wani abu  ba  Bagana ta tashi shara ta fara nade shimfedan mama zata daura bargon
Gado taga pepar da Fandau ta ajiye akan filo ta dauka
Tabude tayi  tozali da kyakkyawan rubutun yayar ta ta cikin harafi na larabci  zama tayi  tana karan tawa  amma se sake mai mai ta karatun,
Take   dakyar tasa mu ta har hada abin da ta fashin ta jiri taji yafara iban ta

Dakyar ta iya bude bakin ta ta fara hada kalmomi kamar haka "YaFandau   yazaki mana haka mutum cin gidan muda girman sa yawuce nan a idon mutane
YaFandau  bajiya muka yi magana da ke ba kiyin hakuri  ko mai mai wucewane  idan  shatima ne bakya so,
Da fito waki kayi kika fadawa baba  bakya son zabin sa yafi  ke kanki kinsa
Mama zata sha gorin kika jamata abin  gorin me mama ta miki kika  mata haka,
Koda ma wannan shine mamakin da jiya kimace zaki bane ta fashe da kuka ta fada jikin mama
Itako mama da bagani take ba bata  san me ake ciki ba atunanin ta ma Fandau din din tana dakin.
Saitaji  kukan  Bagana ya tsanan ta
Tace "meyake faruwa?
Dakyar Bagana ta karan ta mata wasika cak mama
Tameke  bakin ta yana furta
*wa'alahaulah wahlaku watah* *illah billah*
Kama hannun Bagana tashi tace "bani wasikar  muje  wajen baban naku
Karamin parlour
Sa takai ta baya ciki
Tasan yana babban
Falon yana koyawa manya mutane na anguwan da manyan almajiran sa karatu tace mama bari nakira shi
Ko sallama babu Bagana tashi ga cikin hawaye da in inah tafur ta "baba  mama tace kazo gata afalon ka.
Duk kansu shiru sukayi musamman
Malam da bai ta ba samun  irin wannan kiran daga gidan saba
Balle mawajen matar sa mehakuri da take kamar ba matar sa ba dan ba
Tada baki wato kwana.
Mekewa yayi yakama hannun  Bagana sukayi  ciki  kusa da maman  baba yazo yazauna
"yace Aisa lfy kuwa?
Mama batayi magana ba tame ka masa wasikan hannun ta  yakar ba yafara karantawa shima kan sa zuface ta karyo masa daya gama yayi shiru yana gyadda akai
Yasauke ajiyan zuciya yace "Aisa ni kam na godewa Allah dan yaba ni yara sama da 30 amma duk ban ta ba ganin sabanin tar 
Biyana ba dan duk kan su masu bin umarni nane dan ya jarraben akan  fatima na dauki wannan jarrabawan    sai de ban so  wannan abu yahada dake ba naso ace awani dakin ne banaki ba saboda yanzu ma kinacikin  jaraftan ubangiji  ga jaraftan
Rashin ido ga na rashin baki da wani dangi akusa ga yaran ma basu da yawa acikin 2 da yabaki yaba'  tar miki dayan
Aisha kiyi hakuri  kici wannan jarrabawa zaki ga riban sa tun anan
Duniya Allah ya gani Aisa ina sonki dan kece naje na dauko awata uwa duniya amma gashi  yanzu yar'ki   tace kun rayu cikin kunci
Ina tuhuman kai na akwai wani kuncin  bayan wanda da da kan ki kikace  kin ajiye kwanan ki wannda ban so hakan ba najure.
Mama cikin kuka ta fara mgn  "malam Fandau tana da gsky mun rayu cikin kunci kuma haryan zu cikin ta muke
Mlm ba zan ce bakamen  adalci  ba dan nasan bakasan  abin da yake faruwa agidan nan ba  a nan mama ta kwashe duk yanda suke ciki 
Narashin yanci tagaya masa banda  jinjina kai ba abin da yake shiba shiyake zuwa cefane ba  dansa  abdulkhadir  da dauda su suke gudanan da komai  shide idan sunce kudi yakare yaba su bai san yagidan yake ciki ba dan idan bawa ni abu me mushin manci bane saiyayi wata ma baishiga ba  yace
"tabbas ban yi mikin  adalci ba kimin afuwa zan gyara ko mai kuma da ga yau  na dawo miki da kwanan ki idan dan  dafa abin cine zansa ane mo mai dafawa     game da tafiyan fatima kuma ninasan yanda zan  yi ki kubuta ajin gorin abukan zaman
Ki, wayan sa yadauka yakira yaran sa manya magidan ta da kuma matan  gidan nan da nan suka hallara yayi.
" garan murya yafara magana kamar haka da farko de abin da yasa natara ku anan 
Shine dan insanar muku da na aurar  da Fatima Fandau ga dan wani abokina
Da yazo ajiya da daddare kuma ajiya nabashi yata fi da ita, niger.
Sude manyan yaran cikin tuhuma suke kallon  sa su suna so suce yaushe aka daura aura basu sani ba amma kwarjinin mlm  yahana su mgn  matan ko murna sukayi andauke musu me rashin kunya.
Mlm yajuya yakalli
Shatima  "yace shatima kayi min afuwa akan karya alkawarin da na maka baka samu Fandau ba amma ga Bagana zata maye maka gurbin ta shiko shatima har da kukan murna 
Addua sa da sadaka dayakeyi na Allah yakawar masa auren  Fandau ya amsa dama Bagana yake son

     London
Cikin mamaki take binsu da kallo
Azuciyar ta tana cewa "to meya hada muhammed da wata mata shida yace ba da sanin dan ginsa ba yayi aure wannan daganin yanda suke kama yar'uwar sace
Katse tunanin tayi take binsu da kallo 
Suna tafe cikin rigan baccin su iri daya ban ban cin nata na mata ne shi kuma na maza suna jifan tada murmushi kyan matar yaru data dankamar zata fi muhammed ma,
Har
suka  zo suka zauna akan  wani kujeran karfe suna manne da juna matar ce tafa ra magana
"inami ki barka dashigo wa sabon rayuwa yasunan naki ma?
Ita ko 'fandau kasa mgn tayi ganin yada Nabil yake manne jikin mata dagani irin shahararrun masoyan nane ko acikin yar uwar sa ce to yana jin da ita amma meyasa amasayin tana matar sa ita bazai
Zokusa da itaba  se ma wani irin kallo da yake mata me kama da na tsana.
Tuna nin tane ya katse san da taji matar  tana ce wa
My star ya sunan ta
Ma yamusa fuska  Nabil yayi yace "wlh naman  ta kinsan da za adaura auren ma Sani da ya tambayen  bantuna  ba kikirata  mai lallon tunda taki fada me naki nase kinsan sunan ta.
Murmushi Hadim tayi tace "hakane fa kamar yanda muma bai kamata taji namu sunan ba gwara mugaya mata abin ta yasa mukayi aurin sirri da ita kawai.
Mai allo bari naga ya miki tah kai tacen  tarishin mu da kuma abin da kuka dauko ki kimana.
Mijina kuma dan uwana  munyi aure da shi wajen shekara shida 6 Allah bai bamu haihuwa ba musha jigilan asbiti amma duk inda muka je se ace matsalan daga waje na ne  mahaifata tana nesa amma zan haihu to bai kama ta mu zauna na bamu san san  da Allah zai kawo mana ba shi nemu kayi tunani komuje gidan marayu mu dauka
Amma hakan  bai mana ba sabo da bamu san irin xuru arda zamu dauko ba dan
Haka ne  mukayi tunanin  wanan,
han yan wan da itace ka' dai  damar mu waton mune min  da'  ta hanyan halak shine dalilin auro ki.
Zaki haifa mana yara 2 kacal ni inason da'namiji  shikuma mijin yana son macce  ni zan sawa dana Bilal shiku ma zai sawa ya'r hajara zamu kirata Fujjeera
Amma karki damu daga kin haihu zamu rabaki da shi  dan karki yi sammanin zaki shawa halal shayarwa  to kinji manu far mu da kuma dalili yin wannan auren
Na sirri dake ke zaki haihu amma a ido duniya da dan ginmu nice na haihu
Kina bamu zamu kadaki gidan iyayen

Kar ki neme mu dan me mota baya bin han yan me jirgi
Wato baza ki same
Muba se adarussalam  ta gama mgn tana kallon Nabil

My star kana da magana ne  tabe baki yayi yace "kin gama fadan komai
Ai yayi magana yana yamutsa  fuska dan yanda jikin ta yake tashin warin gumi har inda yake  yameke itama
Hadim tameke ta tana cewa baki da abin fada kenan ko.
Ita ko fandau mamaki da wani irin zuyawa kanta yake dan ta gane manufar su amma ita bata san mawane azalne yaja mata wannan
Ba anya  ba bacci nake  ba Allah kafar kar dani awannan dogon mafarkin  kasa ba gaske  bane 
Inko da gaskene meya kai ni yin hakan bayan nasan
Hakkin mama ma bazai barni na zauna lfy ba   
Jinta kun fitan su yadawo da kita tace 
"muhammed  muhammed yanzu haka zaka min ba haka mukayi dakai bafa 
"yace na miki ko kikayiwa  kanki  tunda harki ka ai ka tawa iyayen ki irin wannan babban lefin abin da kikayi shizaki  gani nida kika ga dalilin auro kima umarni yayar  mahaifinane bama iyayene ba
Dan ina girmama darajan  su kina mcc kibar iyayen ki
Kibi namiji wata uwa dani ya ba da sanin suba duk abin  daki kagani sakai yansune ne  kuma ni,

ba abokin yinki bane karki kara gigin yimin  mgn 
Yanuna  Hadim yace gada wan da zakuyi mgn dan ita tasa aka auroki  mumunan  fuskarki  da kazan taccen  bakin ki ita zaki din  gabude wa bani ba.....

*kah muje zuwa yazaman zai kasan ce* *labari yanzu aka fara*

     

         *jattko*

DAMA TA COMPLETE Où les histoires vivent. Découvrez maintenant