16

5K 205 2
                                    

*DAMA TA*

        

           *NA*

     *Batul  Adam* *Jatto*



     *Aunty Fauzah*
*_Ina meka godiya ta a garekin akan san cigaban DAMA TA_*
*_dake da duk kan yan kainuwa muna tare sosai_*🤝

*Gudun muwan ki gare ni babba ne*
*Aunty sis*

*DAMA TA yana samun cigaba ne tare* *da jago  rorin Alkairi *Lwaton*
*Nuncy*
*Da huguma safiya* 

*Yan DAMA TA*
*_Ina ganin comment din kukuma ina jin dadin soyyyar ku_*
*_HDZ na isar da  sakon gai suwan kin ga Fandau_*

*_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATIN_*🤝

*16*

Ita ko Fandau kukan ma ga garan ta yayi sai yar fa hannu take tana jujuya kai gogan kam sai da ya gama samun gam,suwa fiyen da yan da ya zata tukun nusuwa ya zo masa   amma da ga kan sa da zai yi da zuman  sauka mirror dake jikin gadon ya nuna masa jinin da yake gefen bakin sa juyowa yayin cikin mamakin yake bin jikin Fandau da kallo yau ma ciwon yaji mata  ne amma me yahada ciwon ta da bakin sa  ita ko Fandau ta shi tayi zaune tana duba kan  nonon ta in da gashi har shatin  hakorin  sa ya bai'yana ga zugi   sai asan nan Nabil ya gane inda abin ya faru ai bai san san da ya koma ya  zube ba a hankali ya sa hannun sa dai dai wajen ya kamo wajen ciwon ya zuba ido tab,basa  shatin hakorin  ne nawaye?

Ya tambaye kansa  take yabawa kan sa amsan  nashine  da sauri yasa ki nonon nata yace idan kika kus"kura mata, ta!ta gani za ki dauwa macikin kuncin rayuwa cikin tsawa yace  kidau rigan kin ki sa sannan kiwuce ban daki ki wan ke wajen dan ya sani idan Hadim ta gani zata ce meya kai sa tsosan  har ya cijeta dan bai manta da gar' gadin ta na kar ya ta ba kobai nata ba cikin dauriya  yake wannan maganan  da tunanin  dan zuciyar sa wani irin tashi ya ke karnin jiin har yanzu yana jin sa a mako koran sa  cikin saurin Fandau ta sa kayan ta tayi bathroom dan yanzu a duniya ba abin da take tsoron da ya wuce Nabin da Hadim dan basa mata ta dadi
Shima Nabil cikin sauri ya fice amma ina dai dai babban folo aman  da yake dan newa ya kufce da saurin Hadim da ta ke safada marwan dadewan Nabil a dakin Fandau ta juyo jin kakarin aman  da saurin ta karaso inda yake tana tambayan sa "lfy
Sha ko kwa kulo aman yake har da na gaiyya   rigan sa yaja yana goge bakin sa da fashi Hadim tayi ta na ta jera masa sannu
Barin ta yayin a gun ya tashin ya haura saman su da saurin saurin yake taka mata kalan 
Ita ma bin ba yan sa tayi se da suka ka karasa batdroom  bai tsayako ina ba se a toilel tabishi  suna shiga tace se da yayi brush yafi sau  3 Allah ya temake shi bai bari Hadim taga jinin bakin sa ba da ya san ta da bin gwa,gwaf da sai ta san dalili 
Duk nacin tambayan ta baice mata komai  ba se yaci re kayan sa yayi wanka nan ma se da yayi wankan sosai san nan yayi na tsarkin ya fito fuska daure ta mau  irin a dole da gaske yayi abin  da ba yason nan wani rigan baccin ya ciro ya sa ya hau gado Hadim tace dan Allah my star ka ga ya min me yake damun ka tashi yayin saune  yace wlh Hadim kin kusa rasanin mudin  zaki din ga torani gun wannan  kazaman  kekan ki kinsan kina cuta  ta ina ni ina wannan me fuskar kamar bakin shanu ke ko kishina ma ba kyayi  da kan ki zakin dauke ni ki kai ni gun wata da sunan na sadu da kita gaskiya ina shakkar sonda kike min.
Idon Hadim ya ciciko da kwallah  hakama hannun Nabil ta hada da nata tace wllh Nabil ina son ka son da ba na sammanin  akwai wata maccen da take yi wa mijin ta dalilin sonda nake maka shi ya hana na bari lokacin da aka bamu ya cika dan na san inna zainabu baza ta taba fadan mgn ta canza ba nasan zata ne  nema maka mata kamar yanda tace ni kuma nasan bazan iya jurewa ba inga a na kiran wata da sunan matar  ka wllh kunya zan ji  a waje kawayena a ce kamar ni ina da kishiya kuma kai kasani rabin kawayena turawane basu san mata biyu ba haka zasu ce kade na sona bayan haka ni a karan kai na bazan iya jure zama da wata na din din din ba shi ya sa nake ganin wannan hanyan yafi sauki tunda nasan baza ka taba son yarinyar nan ba wannan dalilin ne ma yasa bana jin  kishin ta sosai,
Amma duk da haka kaga da kajima ba ka fito ba wllh kabar  a na tafasa min zuciya ta nake ji to wannan make nan ina ga cikekkiyar  macce wanda za ka iya son ta wllh Nabil
duk san da ka so wata bayan ni za a  yi daya babu cikin mu 3 koni ko ita ko kai ido ya zaro yace" kashenin  zakiyi
tace "bana fatan haka kamar yanda bana batan kaso wata bayan ni ina misal ta maka rashin yuwuwan  amin ne kawai
Yace "tom Allah ya rufa asiri  ni ba wannan a ra, ayi na  wannan makeci sila
Tace" ni jimawan da kayi na me na san de ba ga mawa ne bakayi ba me ka tsaya yine  ni kuma ina tsoron na shiga naga a binda zai ta da min hankali yasa ban shiga ba.
Kamar gaske
Yace "ayya da kin shiga ai wllh ko za ki tema kamin dan ina zau ne ne kawai ina jin kunyan jiki na   sabo da  duk warin jikin ta yaga ma ta damin zuciya  ko tashin na kasa
Yin.
Tace "wllh tsoron nake na shiga na gan ka a kan ta.
Ya mutsa fuska yayin yace kema fada kike har tana da wani abin da zan dade da ita haka wata banza ta ita.
Dariya Hadim tayi irin ta gama yar da da mijin ta din nan
Tace "ni ko kaga ranan da zaku fara haduwa da naga suran ta kajin tsoron da najin sabo da ta hada a bubuwan da kake so wajen guda 3
Heeps
Laushin fata
Cikakkun nonu wa

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now