40

5.4K 175 0
                                    

*DAMATA*



                   *NA*



*BATUL ADAM JATTKO*
 
*Phareedah umar sokon ki ya iso gareni kuma na gdy da kauna ki zanduba bukatun ku na insamu ina muku typing koda (2days ) ne*

*Haeeza Murtal*
Banman tadake ba
Dakeda duk kan masoyan damata

*ME ZOGALE*
*kema muna mugun tare*

*Gaskiya kina mutukar godiya agareku masoya ina mamakin yanda kuke nuna soyyyyan ga* '''DAMATA'''
*Ina baku hakuri wanda suka min magana ban samu na amsa musu ba wllh abubuwa ne suka min yawa amma ina dare da masoyana aduk inda kuke karfin guiwan ku da addua anku yake kara karfafanin guiwa musamman JATTKO GROUP kuna sani nishadi wllh 🤣🤣🤣🤣ina tare daku*

( editing mzz daddy)

*40*

*K*asa k'arasawa yayi dan yanda dan tumfashin da yake ja yagagare shi yaja idonuwan sa suka kakkafe atake da sauri Dr yabayar masa oxygen ahankali nunfashin yafara sauka

Ummi kuka take sosai Kamal ya kamata yafita da ita yana kwantar mata da hankali

Wani sadeden gaye nagani shida familyn disa badan karnayi karyaba zan iya cewa wane  Nabil akomai da sauri saurin yake takawa haryabar ss dinshi da family shi su Jidda suka meke kai Ya BilAL  BilAL Maina kangeya kenan d'aga Ahj Maina kange millions wanda ya dauki dauyin karatun Nabil shine yake takawa har gaban su Ummi ya durkusa ya gaida su Kamal cikin girmamawa yamasa jagora har gaban gadonda Nabil yake kwance Bilal yasa abokin nasa agaba yana mamakin wai Nabil da mata suke tsoron tunkara yakoma haka akan macce

Yakalli Kamal yace kamal "kiramin Dr din ."
kamal yafita suka shigo da Dr tare
Bilal yace"Dr  kuhada mana kwararun doctor wanda zasu ina control din matsalan sa acikin jiri har kukara sa England."

Dr yace ok sir yaushene tafiyan? yace "yanzu."

Kamal dadi yaji dan bayanda ba ayi da Nabil afita da shi amma yace shibawan da ya isa yasa shibarin Nigeria dan Fatin sa tanaciki sunrasa wacece Wata Fatin dansu har yanzu ba agaya musuba yanzu koyasan bai isa hana BilAL fita dashi ba

dasauri doc yafita

daidai da shigowan malam da Baban Nabil da Bunu dan gidan Malam
Addua malam yamasa yace Bunu da Baba su daga shi abashi rubutun Baba
Yace
"akkaramakalha da anbar rubutun nan tunda kace na dan ganane kar kuma wata rana matar sa ta baiyana yakita azo ana nadama."

Murmushi Malam yayi yace" Abukar abashi."

Bunu da kamal suka daga shi kuka Nabil yasa daker yabude bakin sa yace"Malam kar abani abinda zan manta Matata."

Matsawa Malam yayi inda yake yakama hannun sa yace"baza ka manta ta ba wannan na samun saukine acikin cunci ko bakaso Fatin naka ta sameka da lafiya ne?
" ina somana Malam
Yaushe zanganta?
"kakusa ganinta kasha rubutun komai zai zomaka da sauki."
ai dasauri
Yace"idan nasha za aganta?
Malam yace "insha ALLAH."

Ai da sauri ya daga kansa duk da bazai iya tashiba alaman abashi Bunu ne yakara masa roban abaki yadan sha sosai sai da yaji cikin sa yana murdawa yabari shiko kashi zai iya ci inde za asamu Fatin sa
Kamal ya kwantar masa kan a filo
Bilal ya durkusa ya gaida su   Baba yace "Malam waifa BilAL soyake ya fitar da abokin nashi."
"ai ba lefi saide aikin da zan masa na kwana 3 addua idan angama sai su tafi."

Cikin kwantar da murya BilAL yace"gafurta sai atafi da kai ai inde badamuwa."

Malam yace "badamuwa zanso hakan saide gobe akwai meeting namu na hakimai  wanda yazama dole na halarci taron da safene da yanma sai muwuce."
Baba yace "da yau da goben duk dayane ai."

DAMA TA COMPLETE Onde histórias criam vida. Descubra agora