29

5K 174 0
                                    

*DAMA TA*

               *NA*



   *BATUL ADAM JATTKO*

29

Bazaki mutu ba
Duk jikin ta rawa yake  gem ta kenkeme shi  cikin wani karfin da Nabil  baisan macce tana da shiba dan idan ance ya kwace bazai iya ba
Gumi ne yake keto mata  salati kawai take yi
wani irin ne shine taji  yazo mata sake kenkeme Nabil  tayi gem
Hadim sai yanzu  ta tsorata  dan bata taba ganin haifuwa ba azaton ta fitan raine ganin yanda Fandau take yun kuri cikin karfi
Abin ya bata tsoro tace  "Nabil idan ta mutu yaza muyi
Tafa de haka tana cikin riki cewa

Shiko Nabil yanda Fandau da danke shi ko halin magana ba shida shi  balle yayi yunkurin ta shi 
Shikan sa gumi ne yake keto masa duk  addua da yazo bakin  shi yake tofa mata

Cikin sa a Wani yunkurin tayi  da karfi sai gawata  sun guceci y'a  ta fado  dama yau riga da zani  tasa zanin  dama ya dade da kuncewa sai ciket din ta na ciki 
ajiyan zuciya ta sauke ta saki Nabil 
Shima jahota yayi jikin sa ganin yanda take sauke ajiyan zuciya  ya rungume ta gyam yana sakin ajiyan zuciya  bai masan me aka haifa ba
Sai jiyayi  Hadim tana tace"kutuma  macce  macen ma  baka me kamar ki kika haifa mana 
Nabil
Yace "alhamdulilah alhamdulilah
sai faman shafa kan Fandau yake

  yace "yanzu ina ne yake miki ciwo sai a sannan Fandau  ta bude ido tace ruwa zan sha da sauri Nabil ya saketa yayi hanyan kitchen yana zuwa ya bude fridge ya dauko roban ruwa  ya daga kanta yaba ta kurba daya tayi  ta tuno da mejego bata shan ruwan sanyi  asanin ta ta zare bakin ta tace na zafi nake so
Ya juya zai hanyan  kitchen  Hadim  da take ta faman  fadan anhafi macce  kuma baka amma kuma ta daga yar ta daura ta a cinyar ta na goge bata furka

Tace "Nabil kaga macce ta haifa fa  
Yace "good mekyun kenan 
Tasake cewa "amma fa tafita kyu zo kagan ta
Yace ina zuwa

Hadim 
Zanin Fandau da yake cikin jine Hadim ta jawo  ta kwan tar da yar ta nufi  lokan gadon fandau inda dama ta tana di almaka shin ta zare  duk takawo part din ta ajiye  ta dauko  ta seta yatsanta kamar yanda aka mata bayan yankan cibiya ta yanke ta daure  ta dauko wani zanin a  whardrob din Fandau  ta nade yar  dai dai lokacin Nabil  yafito da cup ahannun ya tashi Fandau  ya bata 
Hadim ta kalle shi ta bata rai tace wai Nabil mehaka ruwan ma sai kai zaka bata 
Cikin tsawa tace keee kalle ni idan zaki ware maki ware  ki temaki kanki dan mu muna fita adakin nan ba kara shigo miki zamu yiba sai munje mun dawo kafin nan  kin gama jegon dan muna zuwa zamu  daura daga inda muka tsaya kin haihowa mijina abin da yake so macce ni namiji nake so dan haka baki kubuta ba da namijin kika haifane ma wata kila shi ya hakura mu sallame ki inkinga mun barki to kin haifi namjiji
Amma  abin da zan gaya miki ki temaki kanki kicire ragonci  ki kasa jikin ki da ruwan dimi dan inda wanan sun kucece yar ta fito ba karamin budewa yayi ba 
Inba haka ba kirube Wllh 
tana gama fadan haka ta dauki zanin Fandau da yake cikin jini ta daura ajikin ta cire  siket din ta  ta zauna dabar acikin jinen da kazan tar haifuwan ta na Goggo ga cinyar ta take tayi jagab kamar ita ta haihu ta meke

ta kalle Nabil tace "zomu tafi Mu nunawa  yasmin  ko
Nabil ya kalle Fandau da kanta yake sunkuye tana zaune cikin jinin har yanzu 
yakalli Hadim data rungumi jaririiya tana jiran sufita

Yace"haba yaza mufita mutar ta cikin wannan hali  mu temaka mata da koda gyaran wajen ne mana

yamutsa fuska Hadim tayi tace wllh bazan iya ba zuciya ta bakaga yanda yake tashi ba ko wannan tsayuwan karfin hali nake
Gazanin ta dana daura dan yazama sheda awajen yasmin da ma aikatan gidan nan ya dameni da wani irin garni sona ke muje na kunce zuciya ta sai haurowa yake

Nabil yace " toki tsaya ni zan gyara
daukan Fandau yayi yayi hanyan  bathroom da ita wani kishine ya kama Hadim cikin tsawa tace "my star  a gabana kake daukan wata  

DAMA TA COMPLETE जहाँ कहानियाँ रहती हैं। अभी खोजें