ALIYU GADANGA..!

2K 160 2
                                    

*ALIYU GADANGA..!*
   _(The Story of yuong soldier man)_

Wattpad:Janafnancy12
*Hakkin mallaka:Janaf*

*DEDICATED TO MY MOMMAH...,HAUWA S ZARIA(MMN USWAN)*

_Special gift to my Real Dota RAHMA😘,Ladingo yar mutan Niger_

*Intelligent writer's asso*✏

_Dis NOVEL is not for sale,plz masu bina pc suna tambaya na siyarwane,nawa zasu biya suyi Rigister,So Cool ur mine Aliyu Gadanga is a special gift to my Real Dota RAHMA😘and my mommah shiyasa yazama Free,what are  u  eating na baka is zubowa kasa,😂Na kudinfa na nan tafe,tunda naga da gaske kuke u what me to become HAJIYA JAMI😂Tanque very much my Real Fans,and a big Tanque to does prople for dere hot comments,Love u Tin Tin😍😘_

*NOT EDITED*💥

*Chapter2*

    """Gidan bikin sai yakoma gidan gulma da tsegumi,sai cecekuce akeyi kunsan mutananmu,sufa basu raina Abun gulma balle wannan dasuke jiran kiris,itako goggo tana daki tana kuka duk lokacin Data tuna kalaman Aliyu saitaji kuka na kawomata,madina ne ta shigo dakin taga halin datake ciki,ita takira mardiya suka zo suna ta bata baki,nan nema take fadamusu Abunda ya faru,dafe kai madina tayi kan tace"Oh mardiya,mutane ba kyau,to ai Shikenan Allah ma ya sakamai da wacce tafi figaggiyar ni"imar ma,don Azeema tafita komai,uwa uba ga hankali da tarbiya"

mardiya tace"Kwarai ma ko goggo,kibar damun kanki,donta Captain ne,lokaci kadan ne,zai warware.."Suka fada suna kokarin kwantar mata da hankali,dakyar tayi shuru kafin ta wanko idonta ta fito kamar ba ita ba,Ramatu ko da Aziza sunyi iya yinsu su Fahimci meke faruwa ammh Basu samu dama ba,shiyasa suka kara gyara zama har sauran tawagan Daurin Auren su dawo kila sasamu wani lbrin daga barayinsu,duk da tasan mallam ko zata mutu bazai fadamata ba,tunda yace tana da rariyan baki..

*****************

  Ni'imatullahi tana zaune cikin kaawayenta acikin Shiga ta alfarma sanye take dawani ubansu material mai tsada da yarari black and red an mata wani Fitinanne Dinki ajikinsa kanta kuma an dauremata shi da head baki,fuskarta cikin makeup mai kyau da tsari,Ni"ima gajera ce,bata da tswao ammh tana  da kyau sosai domin Farace sosai mai dauke da faffadan Fuska tare da dogon hancinta,tana da jikin mata babu laifi kam ko"ina ya cika,kallo daya zakamata kasan ta fito daga gidan hutu,saboda yadda fatar jikinta ya tsumu ajin dadi,kallon idonta kawai zakayi kafahimci tana da mugun wayewa da budewar idon yan matan zamani sakamakon kaf bayan Primary bata hallarci wata mkranta a Nigeria ba,kasar waje tayi rabi da kwatan Rayuwarta.

Cikakkun kawayenta yan Duniya ya"yan masu dashi,harda diyat gwaannar jahar gwambe mai ci alokacin Falon dai cike da yan gayu na bugawa ajarida,sai shewa ake ana zolayan Ni'ima da fadin Anrigaya da an Dauramata aure Da Captain din nata,kamar yadda take kiranshi,itako sai wani Smiling take,tana wani washe hakoran jin dadi,duk sanda suka ambaci an Daura mata aure da captain dinta,suna cikin wannan Halin ne,wayarta kirar Samsumg gallezy tadauki kara cikin wakan nan U ARE MY LIFE.."Da hanzari ta sanya hannu ta jawota dama tana kusa da itane, LOVELY MUNARI..."Tagani dan tsaki taja don azatonta angon natane Kawartace babbar aminiyarta ma kuwa,wacce fitanta kenan daga falon ta sauka kasa zatayi mgana Da MAMINTA.

Dagawa tayi tana fadin"Ya how far...? Cikin wata murya Munari tace"Swhrt ki sauko kasa yanzu don Allah.."Sororo Ni"ima tayi kan tace"In sauko kasa kuma?uban me zanyi miki in na sauko,kinfa san yanzu matar Aurece ni,so taku daya in zanyi sai da izini in ba haka ba,in Shiga cikin Fushin Allah.."Tafada cikin nuna iya gaskiyarta kenan,Kai munari takama tana kallon yadda falon ya hargitse tun Shigowar Abbah falon da lbrin da suka zo dashi tace"Oh my God..Swhrt kibar mganar nan,ki sauko kiji.."

  Tsaki Ni'ima taja kan tace"mtsewww...Bazan sauko ba,in bazaki fadi Abunda ke bakinki ba to rike kayanki,sai kin hauro.."Tafada tana kokarin yanke kiran"Ajiyar zuciya munari tayi kan tace"Yanzu su Abbah suka dawo..,"Da hanzari Ni"ima ta daga tsalle tace"Da gaske,shikenan na zama matar Aliyuna,plz Friend kutayani murna na zama matar my Captain.."Tafada tana dariya gabadaya falon suka saka mata ihu da tafi,Munari ta dafe kai kan tace"Ke baki da hankali wlh,baki iya tsayawa kiji zence,ba to Abunda nakeso na fadamiki su Abbah sun dawo kuma ba"a Daura Auren ba.."

ALIYU GADANGAWhere stories live. Discover now