Chapter 21

305 25 16
                                    



🧚🏻‍♀Abun Alfahari na🧚🏻‍♀
By
   💐Teemahcutey 💐


*~DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI~*

Page 21.

Tagumi Dad in Captain,yayi bayan ya shiga mota, sosa d'uwawunshi yayi a inda ya fado dab'ass.

Tunani ya shiga yi akan abunda yake son kawo mishi shamaki a harkokin shi. Tada motar yayi tare da daukar alwashin cewa babu wanda ya isa ya kawo mishi cikas acikin harkan shi.
Juya kan motar yayi tare da barin qungurumin dajin☠️.
********

Sosai ya shagwabe fuskar shi kamar qaramin yaro, shagwaba yake tayimata, Acan bangaren Ammie kuwa dariya ta dinga yi tare da missing tilon dan ta.

Katse shi tayi tace " Son ya aikin? Dafatar komai qalau?"

"Ammie aiki Allhamdulillahi, ammm nace bah?"

"Ehen ina jinka" Ammie ta fada.

"Ki kace baby ta koma gurin dangin ta?"
"Ammie how very sure you are that 'yan uwan ta ne??" " Ammie am so worried about her gaskiya"

"Come on son, relax mana, 'yan uwanta ne mana, ai kai ma kasan baze Yu na saketa hakannan saraha-kataha ba"

"Okay Ammie Amma yakamata kije ki duba ta"

"Eh dama ina planing yin hakan don't worry sweetheart"
" Ammie please your prayer is needed because by God grace gobe zamu fara aikin da ya kawo mu Cox duka na gama tattara bayanan da yakamata, please Ammie na ki yafemin dik Abunda namiki kiji?, I so much love you Mom, no one like you in this world... I r.... oh Ammie Ina zuwa"

Kit ya kashe wayar,

Ammie da kwallah ta cika mata ido na wa 'ennan furucin da danta keyi ya daga mata hankali sossai, gashi basu ida magana ba ya kashe wayar! Toh!! Ya zatayi??? Dole tajira anjima maby ze qara kiranta.

Sosai ta shiga tunani da matuqar kewar d'an nata da ya qara dabai bayeta, wata qwallar ta qara share wa tare da binshi da kyawawa addu'oe, na samun nasara da kuma albarkar rayuwa.

A nashi 6angaren kuwa wani emergency meeting ne yataso musu, da gaggawa ya shirya ya wuce UNOV ( United Nations Office Vienna).

Bayan sun kammala ya wuce SENNS.RESTURANT domin yau ya na son yayi traditional breakfast amma na Austria,

Bayan waiter ya kawo mishi menu card yayi selecting
:Goulash ( a Hungarian origin stew that is famous in Austria food culture)
Tare da Tafelspitz dish, se hot coffee kawai yabayar, within 5-7mnt aka kawo mishi.
Bayan ya kammala ne yace yau bara yadan zaga gari.

Seda ya je masaukin shi ya changa kaya kamun yafito.

Schönbrunn Zoo, ya fara zuwa, yayi having alort of fun bcx yaga Animals da dama wa'enda be taba gani bah, sossai yaji dadin waeather gurin tare da mutanen gurin yadda suke gudanar da rayuwar su batare da takurawa bah,

Sossai qasar ta Austria ta burgeshi, musamman da ya kula da qasar is a higher developed industrialized country with an important services sector. Amma the most important industries are food and luxury commodities, mechanical engineering and still construction, chemicals and vehicle manufacturing.
Hakama is a unique blend of imperial traditions, sunada al'adu sossai,and stunning modern architecture. It's famous of its ornamenting events,imperial sights, coffee houses, Nd more.

Bayan ya shaqata anan se ya wuce a Designer Outlet Parndorf( OUTLET MALL).

Yayi shooping sossai. Bayan ze futo ne yaga monstrosity na Traditional Souvenirs insu, ya dauki abubuwa sossai agurin, kama daga; Beethoven bust, Cuddly bear wearing lederhosen and dirndl, Mozart's balls,Manner wafers,Austrian wear glass, empress Sufi fridge magnet da dai sauransu.

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now