Chapter 10

311 23 0
                                    

Page 10

🧚🏻‍♀️Abun Alfahari na🧚🏻‍♀️
Na
❣️Teemahcutey ❣️

VERY IMPORTANT MESSAGE TO ALL MUSLIMS

5 things are bonus to us by Allah, if only we can practice them.

1.Do you know that Prayers are never turned down when done immediately after adzan before iqamah? Ask Allah all ur needs during this time, for, prayers are automatically accepted!

2. Do you know where our sins are kept while in prayer? Sins are kept on our necks and shoulders and when we bow down to make the ruku' and Sujuds, they fall like how leaves fall down from trees. So stay long while in ruku' and sujud!

3. Have you heard that a woman died and when her relatives visited her grave they felt an awesome fragrance coming out of her grave? They asked her husband and he said she recited Suratul Mulk every
night while she was alive!

4. Do you know that if u recite Ayatul Kursiyyu after every congregational prayer that there will be nothing that prevents u from jannah except death?

5. Do you know that angels ask Allah to forgive us whenever we finish prayer? So please stay long after prayers, don't leave immediately! May Allah make this as Sadakatul-Jariya for me and may Allah accept my prayers in Tawassul with this act.

May Allah also do the same to whom so ever forward this and benefit others as much as the
numbers he forward...

⭐️⭐️⭐️Gaisuwa ah gareki Mama Hadiza Shehu na Ubandoma, ina godia da qaunarda kk nunawa wannan novel nawa... Allah ya barqauna My Momcee

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

Meenah ce sanye da Blue jeans da top iyakarta cinya brown colour ta saka ribborn ta fake kanta har gadon baya bata saka dankwali ba, a haka take zaune a harabar gidan su capt...
Ammie ba taga fitowanta haka ba.

Jiran dawowar capt Mahmood take domin yace xe siyo mata wani abu, Motor ce ta bayyana gabanta, motor tabi da kallo ganin tadan karkata tayi gefen hajja hawwa... **idan baku mantabah hawwa itace uwar gidan sen. Tijjani ** amma sunfi kiranta da hajja..
Dama part in d'ayane amma yanada different sections so daga part in Ammie, zuwa na hajja akwai yar jayawa amma kasantuwar filine ana hango komai.

Hajja ce ta fito tana lale marhaban da zuwan Afrah, da alama dai wannan baquwar hajja ce.

Bayan Meenah Takula dacewa ba captain bane kawai ta kauda kanda tacig abah da kallan gate.

Abangaren hajja kuwa shigewa sukayi itada Afra, tana farincikin ganin ta.

Afrah takasance yar qanuwar Hajjah ce da ke xama ah kebbi state.

Tun Afrah na qanqanuwa Hajja taso abata itah amma Abban Afrah, yace shikam baze bada yarshi bah seta mallaki hankalin kanta, ynxu ta kammalah secondry school tin ah shekara biyu da suka wuce, tayi matric amma bata samu admission kebbi state university ba.

Dik matric inda tayi tana sane akan rashin maida hanklinta ga karatunda akeyi... hakama tana sane da yanda take rubuta JAMB duk dan kada taci,
acewarta ita da mahaifiyarta kada ta yadda tayi abun kwarai harsai haqansu ya Cimmah ruwa, a haka mahaifiyarta tasamu baban Afra akan abari ta komah sokoto wana Allah koh da zaadace acan din?

Akan hakane bbnta yace to ta dawo sokoto inda yayar mamarta idan tasamu admission acan din to Allhmdllh.
Bayan farinciki da sukayi ita da mahaifiyarta, ta dinga kitsamata wasu abubuwa wanda Ni bankai da sanin su ba.
Haka ta baro KB tana kewar Mamarta da sisters.
Wannan kenan.

Hajjah ta matuqar shiga farinciki saboda ganin Afrah., tun tana qarama Allah ya jarabceta da sonta har tace inda Allah yabata haihuwa to bamakawa d'an nata ze auri Afrahn.
...
Meenah ta gaji da zama gun gskia, zata tashi kawai se gashi ya dawo.
Hakanne yasa ta qarasa gurin motorn shi tajaa ta tsaya tana cika tana batsewa.

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now