Chapter 20

296 31 22
                                    



🧚🏻‍♀Abun Alfahari Na🧚🏻‍♀
         By
   💐Teemahcutey💐

*~DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI~*

Page 20

Bayan ya gama tsayuwa abisa wa'ennan manyan duwatsun, se ya shiga cikin wannan qofar mai kamada kogo.
Duhu ne ke mamaye a gurin.
Tafiya yaci gaba dayi acikin wannan kogo seda yakawo gurin wani qyalle kalar jaa, daga gefe gefe an kunna wuta se wasu qorare masu zanen maciji ah jiki, ajere agun.
Tsayawa yayi tare da kallan qasa.
Wata irin dariya aka barke da ita Abun babu dadin ji....
Dariya ake ba qaqqautawa, daya daga cikin qorren tafashe, atake wani wazgegen jan maciji yafito, atake gurin ya turnuqe da hayaqie mai wani irin mugun wari da qaznin bulbulin jarairai,
Ahankali macijin ya koma wata mummunar jaririya, ahankali har taxama babba daga baya ta komah tsohuwaa.

Atake naga wannan mutumi ya duqa yayi mata sujada ( wa'iyazu billah)

Dago wa yayi yana kallanta atake ta miqomishi kuraba mai cike da jinin haihuwa, karba yayi jikinshi na rawa tare da kafah kai seda ya shanye shi tasss....

"💀YAAA BUKWALTU JUMM JUMM"☠️
"☠️BAD'ALU ☠️BINI BOLUM BULUM"☠️
" 💀TULALA TARDWUFUM"☠️

Wannan kirarin duka wannan mutumin yake yiwa wannan matar.

Daga mishi hannu tayi alamar ya dakata.

magana ta fara mishi mara dadin sauraron ji saboda Amon abubuwa da dama da ke tashi acikin wannan qazamtacciyar murya ta BOKANYA BUKWALTU,

"Ya kai wannan bawa qasqantacce na, dan wuta kamata, ina maka barka da zuwa, kamar yadda na gayamaka abaya dai har yanzu batun be canja ba, domin kuwa Ina ganin wani haske cikin duhun da ke mamaye damu, tabbas takusa xuwa gareka, wannan ko ma bil'adama ne koh aljani to ya gagaremu ayanzu, amma na rantse da kakana JUDUS, se na yi qoqqarin tarwatsata,...."

Wata irin rikitattar qara ke tashi da amo da kuma wawuyar dariyar da take, dakatawa tayi kamar da can ba ita ke dariyar ba, atake ta mishi wani kallo,

Da sauri yaxo gurinta yayi nill down, baya ta juya mishi, fuskar shi daidai d'uwawunta atake naji wani sauti boooomm.... kamar tashin boom 💥, ashe tusa ce tayi, gani nayi da sauri yana shaqar hayaqin da yake futowa daga bayanta, sossai hayaqin tusar ya gauraye kogon, wata irin rikitacciyar daria take hade da kuka, se da yayi kusan minti goma hayaqin na fita, kamun daga bisani ta koma macijiya,
Ta bace batt.💀

Yana ganin haka ya qara maimaita kirarin da yayi ah daxun, tsugunawa yayi yana jan duwawun sa har ya futo daga cikin kogon dutsen,

Tashi yayi ya dinga sauka bisa duwatsun da baya da baya, wani iskane ya taso ya gauraye dajin mai tattare da qura da hayaqi, kukan macizai ya dinga tashi, da kukan jakkai, aikuwa da iskan yayi qarfi, da qarfi ya warto wannan mutumin se qasa timmmmmm....'

Se da ya dade ba tashi bah saboda duwawun shi sunyi yami,, ( Niko nace dik wanda be dogara ga Allah ba wahala ke tare dashi🤣)

Tashi yayi tum6ur tum6ur ya wuce, se da ya d'auki duka kayan shi da ya sarkafe kamun yakai motar shi ya shiga ya wuce.
*****

🔳🔳🔳🔳🔳🔳🔳🔳🔳
ANDIOMA MEN'S CLUB, yake aproaching, tafiya yayi domin shiga Amma security's suka hana shi, se da ya nuna musu recipe na payments in da yayi kamun suka barshi ya shiga.

Shiga yayi yana qarema gurin kallo, wani empty table ya je ya zauna agun,,

Ba tare da b'ata lokaci bah waiters suka wadata shi da different kind of wines, ba Abunda ya kallah aciki.

Yaxo da kamar 10mnt se ga tawagar SELVADOUR, sun shigo, direct table na kusa da nashi suka zauna,

Dama duka gurin VVIPs ne domin qananan mutane basa iya shigo wa wannan club, saboda tsadarshi da kuma Mindless people inda ke zuwa gurin.

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now