Mowar Miji (Borar danginsa)39

1.2K 94 11
                                    

👑 *Mowar Miji*👑
           { _Borar Danginsa_}



By
*Zainab Shukrah*

Hey!wattpadians am back to you,do you missed me?....okay then...the whole chapter is for you,share it equally...enjoy your self's💕💕

Don't forget to take a second and vote... comments are appreciated.

Follow me on Wattpad@Zainab yakasai

39

Da sallama Ameer ya karasa kitchen din fuskarsa a sake, Amaal tayi saurin tararsa ta hanyar riko hannunsa tace "Ya Ameer zo kaga favourite dinka muke maka preparing ya Karaso Yana murmushi yayi amfani da other hand dinsa ya zagaye Seemby Yana kissing wuyanta ba tare da ya damu da Amaal dake gurin ba, Seemby tayi saurin tureshi tana cewa "Mamah dai tana gidan nn ga Kuma Ummi da tazo,hope kun gaisa" daga kafada Ameer yayi irin he don't care din Nan kafin yace "yeah mungaisa har na Bata sak'o gurin Afaf ma" Seemby ba komai a ranta tayi murmushi batare da ta kalleshi ba tace "uhm..love bird's" ya murd'e kunnenta har Sai da tayi Kara ta dafe gurin kamar zatayi kuka tace "you hurts me Daddyn twins" ya rungumota yace "Hukuncin rashin jin magana nayi Miki ae,Wai love bird's, to ba wani sak'o na Bata ba cewa nayi ta gayawa 'Ditarta na saketa saki uku that's all" Seemby batasan tabar jikin Ameer ba Sai da ta bige bayanta da dinning table, idonta a waje take kallonsa, ya Karaso Ya hure idon yace "menene?" Muryarta har rawa take tace " are you serious Ameer,Afaf fa 'yar uwarka ce no matter what she did to you , you're not supposed to divorce her..you warn her Mana,bare ma kawai saboda she's pampered take wadansu abubuwan tunda taga ba fada za'ayi mata ba bare duka...gaskiya am not happy at all" Ameer da Amaal kawai kallonta suke har takai aya mamaki dauke a kan face dinsu, they're just wondering wace irin mutum ce Seemby upon all that happens between her and Afaf da duk abinda Mamah ta dinga mata saboda Afaf Amma ta wani rude don an saketa, Amaal ce tayi karfin halin Karaso inda take tana tapping shoulder dinta don taga she's ready to cry,tace "Mamin twins Afaf deserves more than this,if I we're ya Ameer I'll wait her to come back Sai na kakkarya ta kafin inyi divorcing dinta..wallahi ya mata da sauki" Seemby ta fara wiping tana cewa "Amal ina tsoro kar ace saboda ni ya saketa" Ameer ya Karaso yaja hannunta Yana cewa "ki Dena wannan tunanin, we're going to start a new life,no tension,Sai soyayya kawai kinji,I need you to fresh up your mind okay?" Ta daga kanta kawai a Nan suka Isa room,da kyar ta taimaka Masa yayi wanka ya shirya,tayi  kwanciyarta a Daki Bata fito ba har bayan isha'i ko dinner ma Sai Amaal ce takai mata,Bata ma wani ci ba tayi bacci.
Mamah ta fuskanci Ameer da alamar nadama a face dinta tace "Son I know am not a good mother,na zalunceka,na tauye maka hakk'unan ka,na sa ka auri wadda baka so, Kuma na takurawa Matar da kake so,na....I did so many bad things to you,I just don't know where to start apologizing you,pls pls and pls Ameer forget the past and forgive my wrong deeds,ka tayani bawa Simbiat hakuri,zan sameta ma da kaina na Kara Bata" ta karasa tana matsanancin kuka wane an Aiko mata da mutuwa ne.Ameer ya rike hannunta Gam Shima hawaye yake,yasan duk abinda ta fada gaskiya ne Amma ya zeyi after all she's his mother, she's the reason why he's breathing,she bring him to the world,ta kula da tarbiyyarsa ta tsaya Masa a rayuwa her only problem shine rashin son Seemby which cause all that happened,Sai yasa hannu ya Fara goge mata tear's, muryarsa na rawa yace "Mamah ban tab'a rike ki a raina ba, na yafe Miki duniya da lahira,Amma Dan Allah kiso Seemby,give her a chance ta Zama 'yarki you'll love her,she's very simple and amazing person",Mamah ta cigaba da goge hawaye tace "Insha Allah I'll try my possible best Naga na sata a zuciya ta, for you, twins and Amaal" yayi murmushi kafin ya Mike jikinsa a sanyaye ya wuce room dinsu,har Seemby ta fara bacci don Haka ya dinga yin komai a hankali don Kar ya Tashe ta har ya kammala Shirin sa yazo ya kwanta a bayanta hadeda raping hands dinsa a jikinta,Wanda hakan ya Farkar da ita ta juyo tana facing dinsa,yace "am sorry I wake you up"Tayi murmushi kawai,Yana shafa gashin dake kwance a gaban goshinta yace "we need to talk babe" idonta a rufe tace "Am all ears" ya kwashe duk yadda sukayi da Mamah ya fada mata ya Dora da cewa "Maamah really regret her bad deeds Seemby har tana kunyar idonki" Nan da Nan Seemby taji wani tausayin Mamah ya kamata ta Manta komai dama wasu ba rikewa take ba,gashi Kuma she can't afford seen her beloved husband shading a tears just because yana bukatar wani minor Abu a gurinta,minor Abu irin forgiveness,Sai ta Fara goge Masa tears tana cewa "Karka damu Ameer I've already forgive Mamah since,ba riko a tsakanin mu ai" Ameer yaji Dadi yayi ta Sanya mata albarka har sukayi bacci.
Washe gari Amaal ce ta gyara duka gidan tayiwa twin's wanka ta shiryasu tayi preparing breakfast saboda Seemby tana sauri zata gidan Ammi,Sai 7:00am suka gama abinda suke Amaal ta tafi Kai twins school Shi Kuma Ameer yayi dropping Seemby a gidan Ammi,Ammi ba karamin farin ciki tayi ba ganin Seemby suka zauna sukayi ta Hira,Sai ranar tasan duk halin da Seemby ta dinga shiga a gidan Ameer tunda ba fada Mata take ba,Ammi ta Nisa tace "And finally you're now happy a gidan Mijinki, Allah ya Miki albarka keda yaranki" Seemby ta answer da Amin,kafin ta wuce upstairs gurin Daddynta....




Shukrah cute💕

 mowar miji (Borar Danginsa)Where stories live. Discover now