Mowar miji (Borar Danginsa) 27

1.3K 97 13
                                    

👑 *Mowar miji*👑
          { _Borar Danginsa_}

By
Zainab shukrah😍


_Hey guys please if you really like the novel,take a seconds and vote!...comments are always appreciated_
_love you all_💖

_Page din nan kuma kyauta ne ga *Sérdiyyérh* ta zbi, ina jin dadin yadda kike bina, da kuma comments dinki....keep it up dear_💖

27

Simbiat na shigowa parlour sukayi ido Hudu da Afaf gabanta yayi mummunar faduwa, a hankali tace mata "Sannu da gida", Afaf taja tsaki, Seemby ta wuce room d'inta da sauri ta fada kan bed tayi shiru hadeda lumshe idonta tana Shakar kamshiñ perfume din Ameer daya zauna a room din, a hankali kuma bacci yayi gaba da ita,cikin bacci taji ana shafa lips d'inta, ta mik'e a razane tana kallon Ameer daya lañgave kai yana kallonta, ta sakar masa wata muguwar harara tace " Dena kallo na " yayi murmushi me kyau yana matsowa kusada ita ita kuma tana komawa baya har sukazo edge din bed ta zira kafarta zata sauka ya riketa yace "Kinaso ki hana Daddy ganawa da Babynsa ne?" Ya karashe yana k'ok'arin daga rigarta, ta vige hannun tace "Waye Daddy? Mutumin da besan kowa ba sai kansa, Wanda be iya sauraron kowa,shi kansa kawai ya sani?, kana fa kawai deceiving kanka ne idan kana tunanin Zan manta wulak'ancin da kayi min", kallonta Kawai yake har ta gama yasan be kyauta ba ko dan darajar Babynsa be kamata ya koreta ba ya marairaice yace " Nace kiyi hak'uri ai tun dazu kin k"i to gani Dan Allah kiyi punishing Dina har sai ranki yayi sanyi " ta ture hannunsa a face d'inta tace "Tashi ka fita Dan Allah" ta nuna masa k'ofa, aiko ba shiri jiki a sanyaye ya fice don bayason abinda zai kara bata Mata rai.ta dade a zaune kafin ta tashi ta shige toilet, bayan kusan 10mñts ta fito abun mamaki yana zaune kan stool ta bata fuska tace "Lafiya" ya mata nuni da side drawer ta kalla tea ne da cup cake kusan guda 10, tayi tsaki ta wuce jikin mirror tace "Me kenan" be damu ba yace "Abinci ne, Dan Allah kici"  a takaice tace "Bazan ci ba kuma ka fita,sannan karka kara shigo min with out my permission" ya mik'e da sauri yayi hanyar k'ofa, har ze fita tace "Dawo" ya saki wani murmushi ya k'araso inda take da sauri, ta matsa gefe tace "Ka d'auke abincin ka bazan di ba", Ameer ya turo baki he thought tayi tausayinsa ne tace ya dawo, kamar baze motsa ba sai kuma ya k'arasa ya d'auke tray din ya fice. Tana gama kintsawa ta haye kan bed, bata Dade ba kuma tayi bacci.
Da asuba Ameer yayi knocking kofarta dama ta dade da tashi tace " Lafiya? ", a hankali yace " Kalau dama sallah Zan tasheki" daga nan be kara cewa ba ya wuce masjid,sai da gari ya d"anyi haske ya dawo gida, kitchen ya wuce direct don da wuri yake son fita, be dade a kitchen ba taji sallamar Mamah, a time din Seemby tana rubbing lotion a jikinta dif ta tsayar da komai harda ma numfashinta, tsoro ya kamata har ta manta Rabon da taji fargaba a ranta,ta kasa motsin kirki Sai rava ido take tana jiran jin ta inda za"a fara. Ameer ya fito a kitchen da sauri yana kallonta yace "Sannu da zuwa Maaa" ta watsa masa mugun kallo tace "Ni zaka rainawa hankali Ameer? Wato in ce maka ka saki matsiyaciyar yarinyar nan barauniya shine ma kaje ka dawo da ita ko?wato iyakata zaka nuna min ko? Kanason duniya Susan ban isa da kai bako?" Ameer kamar zeyi kuka yace "Mamah ba haka bane na gano batada lefi a ciki ai" Mamah tace "To Oban waye me lefi?" Yayi shiru kafin yace "Maa kiyi hak'uri bazan iya rayuwa bane idan babu Simbiat shiyasa na dawo da ita", zaro ido Mamah tayi tace " lailaha"illallah! Ameer ni kake fadawa bazaka iya rayuwa idan ba ita ba, lallai wuyanka ya isa yanka, amma ba lefin ka bane, ba abinda zance sai dai nace Allah ya isa tsakaninmu da wannan yarinyar don ta asirce ka wallahi ta gama da kai" tana kaiwa nan ta fara matsar kwalla, Afaf da tun zuwan Mamah take tsaye ta kalli Ameer tace "Shanyayye kawai" daga nan ta zo ta Kama hannun Mamah suka wuce room d'inta.
Ameer ya dade a tsaye kafin ya koma kitchen ya zauna ya zuba tagumi, ganin lokaci yana tafiya yasashi mik'ewa ya had'a tea ya fara sha a hankali, a haka ya kammala ya mike ya wuce room din Seemby, ya dade a tsaye a k'ofar room din yana tunanin ta inda ze fara bata hak'uri don he's quit sure taji duk abinda Mamah tace a kanta, jin karar bud'e k'ofar room din Afaf yasashi saurin bud'e k'ofar Seemby ya shige, a tsugune ya tarar da ita tana rik'e da bayanta, ya k'araso da gudu ya dagota yana wiping Mata tears din daketa flowing a idonta, ta kamkameshi tace "Ameer cikina da bayana ciwo" duk Ameer ya rude jikinsa har rawa yake, a haka ya rikota har wajen motarsa, ya zirata yazaga ya shiga motar, sunyi nisa a hanya Seemby ta kalleshi tace "Naji saukI mu koma gida", ya rik'e hannunta yace "muje muyi scanning mana" tayi shiru, shima shiru yayi har suka k'arasa hospital, scanning sukayi, scanning ya nuna XX & XY, Ameer ya kalli Doctor yace "Me kenan?" Doctor yayi murmushi yace "Me zaka bani na fada maka?" Ameer yace "Anything you want, just tell me" Doctor yace "Mace da Namiji zata Haifa" Ameer yayi screaming ya rungume Doctor yana masa godiya.
A hanyar su na komawa Ameer ya kalli Simbiat yace "Babe please forgive me, I promise not to repeat my stupidity" ta jingina da kujera tace "Ya wuce", yace " Ya akai hakan ya faru wai?" Tace "meyasa baka nemi sani ba at the right time? Ni bazan fad'a ba, but trust me wallahi niva barauniya bace kuma bani na daukar maka kudi ba" sai da Ameer yayi parking a gefe yace "I trust you more than your expectations, I believe in all your habits, I know you'll never steal my money because you're self contented,so karki saka damuwa a,ranki kinji" tayi nodding kanta  hadeda lumshe ido.sunyi nisa kuma taga ya canja hanya tace "Ya haka?" Yace "Gidan ki na farko Zan maida ki, kinsan kinada bukatar Hutu ae,and Mamah bazata taba Bari ki huta ba, kinga in kika koma can ba kida wata sauran pressure" tayi murmushi tace "Thank you".
Time din da suka k'arasa gidan a parlour suka zauna Ameer ya dauko wayarsa yayi dialing wata number, ana picking yace "Hello Muveena kina gida?" Daga can muveena tace "Eh ya akayi?" Ameer yace "Gidana na farm center na kizo kidan kintsa min yayi k"ura sosai" da "To" ta answer tayi hanging, Seemby ta dago da kanta a jikin Ameer tace "Wace Muveena kuma?" Ameer ya maida kanta jikinsa yace "Girlfriend d'ina ne, a kundila take" Simbiat ta fara dariya tace "Kova girlfriend ba? Ai Ameer mijin mace biyu ne Afaf & Seemby" Ameer ya bata fuska yace "meye wani Afaf? Abin ma ba dadin ji wai fura da Gishiri" Seemby dai sai dariya take masa, yace "baki son sanin wace Muveena ko?" Tace "Inaso" yace "Cousin d'ina ce" Seemby ta dinga mamaki tace "Wai da gaske? Amma ai ban Santa ba" Ameer yana shafa lips d'inta yace "To ya za'ayi Ki Santa bayan family na basa sonki, ai saboda ke ce basa zuwa gidana, itama saboda friend d'ina ce, I use to call her catty bae, yarinyar kirki ce, bata Nigeria ne tunda mukayi aure shiyasa bata zo ba Amma in tazo you'll love her" Seemby tace "Allah yasa" daga nan suka cigaba da hirarsu, ba'a Dade ba Muveena tazo , da fara"arta ta gaida Seemby itama Seemby ta maida mata murmushi tana answer wa, Seemby ce ta tayata suka gyara gurin sunata wasa da dariya, har suka kammala, Muveena tayi wanka tayi light makeup, Seemby tana kallonta tace "Me kenan? Wai tafiya" Muveena tace "Eh naga magrib tayi kar nayi dare" Seemby tace "Meyasa bazaki kwana ba pls" Muveena tace "Wai! Ai Mermerh bazata yarda ba Yanzu ma ta kira yafi a irga" anan Ameer ya shigo yaga Seemby ta b'ata fuska, ya k'arasa ya dago face d'inta yace "Menene?" A shagwabe tace "Ba ita bace wai bazata kwana ba" Ameer ya harari Muveena yace "Catty bae meyasa kika bata ran mata ta?" Itama harara ta mayar masa tana mik'ewa tace "Zo ka maida ni gidanmu" Ba musu ya mik'e ya vi bayanta yanawa Seemby sallama.
Yadda ya tafi ya bar Seemby haka ya tarar da ita ya rungumeta yana shafa shoulders d'inta yace "Do you Missed me?" Tayi nodding kanta, yace "then show me, you missed me much babe" aiko Ba musu Seemby ta Kama lips d'insa tana licking, shi kuma ya dinga rubbing hands d'insa all over her body daga nan kuma me afkuwa ta afku.......



Cute💖

 mowar miji (Borar Danginsa)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora