mowar miji (Borar Danginsa)

1.6K 75 0
                                    

👑 *Mowar miji*👑
          { _Borar Danginsa_}

By
Zainab shukrah😍

Wannan page d'in kyauta ne ga Amarya softie, Allah ya bada zaman lafiya. Allah ya kaimu ranar suna muci reñgem💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💖💖

09

Har 2;00 na dare Afaf tana zaune bataga alamar Ameer ze dawo gidan ba don taji fitarsa ....me yake nifi to? Wayar ta ta d'auko ta shiga Neman number Maamah, tayi sa"a kuwa don bugu daya tayi picking hankali a tashe ta "Lafiya Zainab" Afaf tace ba "Lafiya don Ameer ya fita tun dazu be dawo ba" Maamah ta zaro ido kamar Afaf na gabanta tace "Bzuwa.n da Kalmar da zanyi amfani wajen baki hak'uri ba Afaf, ki kwantar da hankalinki zan nemo Ameer yanzu duk inda yake" tana kaiwa nan tayi hanging jikinta har rawa yake ta fara Neman Ameer, ta kirashi yafi 40times amma beyi picking ba daga baya kuma ya kashe wayarsa gaba daya.... Tafi 30Mints tana zirga zirga a parlour, bata San ta inda zata fara cin mutuncin Ameer ba,Gaskiya yaron nan ya nuna mata iyakarta yau, me yake tunani idan ta fad'awa iyayenta? Sake kiran AfafAfaf tayi ta bata hak'uri.
A bangaren Ameer kam yana fita ya fara tunanin gurin zuwa, Mahmoud ya fado masa, har yayi nisa kan titin gidansu ya tuna hajiyar  Mahmoud kawar Maamah ce, it's not safe zuwa gidan nasu dake yana kan titin nassarawa kawai sai ya wuce tahir guest palace yayi booking room ya shiga, gabansa sai faduwa yake , tabbas yayi Maamah lefi yau amma bashida yadda zeyi ne don yadda yake jin ransa Inya zauna da Afaf ze iya kashe ta wallahi baya ko Kaunar ganinta, Maamah taki fahimtar haka tin farko, kasa kwanciya yayi a gadon don gaba daya kyamar sa yake, be taba kwana a hotel ba don haka ya samu kujera ya zauna, kai! Baze yiwu ya kwana a nan ba Gaskiya, mik'ewa yayi ya dau car key d'insa ya fice be damu da Daren da yayi nisa ba ya kama hanyar  bawo road, spare key ya d'auko a motarsa ya fito ya bud'e gate silently ya shiga da motar yayi parking, still da spare key ya bud'e k'ofar parlour ya wuce bedroom, Simbiat tanata baccinta peacefully, ya zauna wani sonta da tausayinta suna k'ara shigarsa , ya fara shafa lips d'inta soothingly, a firgice ta bud'e idonta da salati a bakinta, va karamin mamaki tayi ba ganinsa a zaune tace "Ameer me kazo yi?" Ba tareda damuwar komai ba yace "Bacci nazo" ta marairaice idonta ya kawo ruwa tace "Dan Allah Ameer ka rufamin asiri ka tafi karka janyo min magana" yace "Babu wadda ta isa ta gaya miki magana Simbiat, ki koma baccinki kawai, and don't let those tears flow" ai kamar ya roketa tayi kuka ta fashe masa da kuka tana tureshi a gadon "Ni wallahi saika tafi ko ni in tafi in varma gidan" ya zaro ido yana mamakin k'arfin hali irin nata , a hankali ya janyota jikinsa be damu da tureshin da take ba yace "Kiyi hak'uri zan tafi amma you wipe those tears and make sure kin Dena kuka" ta fisge  kanta ta shige toilet tace "Idan ni akayiwa haka bazan ji dadi ba don haka ba za"a had'a kai dani ayiwa wata ba" jiki  a Sanyaye Ya mik'e ya fita other room ya shiga yayi kwanciyarsa  kasa bacci ma yayi har asuba tayi, ya mik'e ya shiga toilet yayi alwala, a room d'in yayi sallah, sai a sannan yaji bacci yana fisgarsa nan ya mike kan praying mat ya fara bacci.
Karfe 7:00am Maamah ta shigo gidan ta dinga buga k'ofar parlour da karfi, Simbiat ta mugun tsorata ta taso  da d'an gudu tazo parlour bata damuba ta bud'e k'ofar da sauri ko a mafarki taga wannan face d'in zata ganeta don tanada pics dinta da yawa a wayarta   Maamah ce, ganinta ba karamin daga hankalinta yayi ba jikinta har rawa yake ta durk'usa tace "Mummy sannu da zuwa" tureta Maamah tayi ta shiga parlour, bata zauna ba tace "ina Ameer?" Kame kame Simbiat ta fara tace "Ehm.. Ehm.. Ammam dama, dama ai ba a nan ze kwana ba be zoba" tasss Maamah ta sauke mata mari tace "kee!! Karya zaki min? Ni zaki yiwa makirci? Wait kodai kin asicemin d"ana ne?" Simbiat tana dafe da cheek d'inta tace "ban masa asir...." Angel face keda waye a parlour ne kodai su rahee.... Nat din ta makale wa Ameer a throat dinsa ganin Maamah tsaye, kyam ya tsaya kamar statue, yayinda both Maamah and Simbiat suka zaro ido as if sun ga snake


Cute

 mowar miji (Borar Danginsa)Where stories live. Discover now