page 9

2.2K 103 2
                                    

💞💞💞                    💞💞💞
                       *BURINA*
💞💞💞                     💞💞💞

                          ©
                        *Z&R*💞

*Dedicated to AYSHA ALIYU GARKUWA*

'''Don Allah reader's ku yi hakuri wallahi abubuwa ne suka min yawa naso kullum na rika yi maku post to amma hakan bai samu ba, amma insha Allahu zan rika yi maku k'ok'ari, ku ci gaba da bibiyata ina sonku sosai.'''😍😍

*This page for you BATOOL ADAM JATTKO ina yinki sosai, bayin su  AYSHA ALIYU GARKUWA kannuri😜 muna jin dadin amfanin soyayya sosai, Allah ya kara basira.*

                        0⃣9⃣

Hasken falon ya kara yadda zai kalleta sosai, aikam ya samu yadda yake so domin fes yake kallon kirjinta wanda kusa a fili suke, har imege dinsu yake sam ya kasa control ɗin kansa, shi dai bai san yadda aka yi ba sai jin saukar hannunsa ya yi a wajen .

Wani irin shock suka ji a lokaci ɗaya, Zainab kara rintse ido ta yi wasu hawaye suka soma zubowa daga idonta, jikinta babu inda baya rawa don firgici, wannan shi ne karon farko da ta taɓa jin haka, shi kam Alhaji ci gaba da shafa ta ya yi cikin wani irin salo har ya cire su gaba daya cikin rigar don dama bata sanya breziya ba, a hankali ya mikar da ita tsaye.

Yana gama mikarta sai ya hade bakinsu waje daya ya fara bata wasu hot kiss, Zainab dai tana ganin ikon Allah, tsayuwar da suka yi ma ba jimawa ta gagaresu sai zubewa kasa suka yi, duk da haka bai cire bakinsa a nata ba, haka hannunsa basu fasa mika mata yawo a jikinta ba, cikin hikima yake saukar da hannunsa har yaje kan mararta, yana matsa marar ta saki wani karamin kara

"Awchi." Ƙarar da ta yi sai ya ji wani daɗi na ratsa shi, bai san ita na wahala ta yi ba, kara kaimi ya yi wajen isa inda yake buk'ata, da sauri Zainab jin yana niyyar cusa hannu cikin pant nata ta yi saurin rike hannunsa, ta ce cikin raunananniyar murya irin ta mai kuka

"Don Allah Ya Alhaji ka yi hakuri."

Jin muryarta yasa Alhaji dakatawa da abin da yake, ya watsa mata wani kallo ya ce

"In yi hak'uri? Dame zan hak'ura da abin da nake maki ko me kike nufi?"

Hawaye suna zubowa a idonta ta ce "Eh!"

"To baki isa ba, domin Ni mijinki ne ina da damar yin duk abin da naga dama dake, kuma karki dauka ina sonki ne a'a kawai zan rika rage zafi ne da ke, kuma kema nasan kina bukata." Yana maganar ne yana ci gaba da abin da yake.

Shiru Zainab ta yi sai ruwan hawaye da ke zuba, tana ji Alhaji yana mata yadda yaso da jikinta bata da ikon hana shi, ko da ya duba yaga bata da tsarki kin barinta ya yi har sai da ya samawa kansa nutsuwa.

"Tashi ki bani waje munafuka kawai, kina jin dadin abu amma kin tsaya gulma, daga gani jaraba za ki yi." Mtsww ya ja tsaki shi a dole baya son raini.

Jiki a sanyaye Zainab ta koma bedroom ɗinta, akan gado ta zube ta saki wani irin kuka mai cin rai

Bayan wucewar Zainab Alhaji tashi ya yi ya shige bedroom nashi, kai tsaye toilet ya shiga ya tsarkake jikinsa, ransa wasai kamar wanda ya sauke wani nannauyan abu dake kan sa, duk da yaso ya dandani zumar nata sai dai wancan abin ya kawo masa cikas kuma dai a hakan ma ya samu nutsuwa, a haka bacci ya yi gaba da shi cike da mafarkan Zainab.

Washe gari ransa fes ya tashi, wanka ya yi ya shirya domin yana da ganawa da masu mutane a office, ko takan Zainab bai bi ba, ta bangaren ta tuni ta farka sai dai bata son ta fito su yi ido hudu da shi, shi yasa ta yi zaman ta a bedroom har sai da ya fita, ta mik'e da niyyar fita kenan Fatima ta yi sallama.

Amsawa ta yi cikin sakin fuska

"Aunty ina kwana ya karfin jikin?"

"Lafiya lau sister jiki kam ya yi sauki, dama fa matsalar bai fara zubowa bane amma da ya fara shi kenan,  ina godiya da kulawa."

"Kar ki damu Aunty Allah ya hadamu, Allah ya kara sauki ga break na kawo maki, Ammar yana gaida ki yau ya bi Daddy office."

"Ina amsawa Allah sarki Autan Mummy wallahi Ammar nada hankali sosai, don Allah Fatimah ki bar ce min Aunty."

"Me yasa?"

"Haka kawai gara ki ce min sister amma kalmar Aunty ta yi tsauri."

"Haba dai ke fa matar Yayana ne, kinga kuwa dole na ce maki Aunty."

"Ni dai bana so." Zainab ta yi maganar tana daure fuska."

"Allah ya baki hak'uri, yadda ki ka ce haka za'a yi sister a bar fushi da ni." Murmushi suka saki a lokaci ɗaya, sai a time ɗin Zainab ta soma break tana yi suna hira da Fatima har ta kammala.

"Bari na je na gyara wa Mummy bedroom." Ta faɗa tana mik'ewa.

"Gyaran bedroom ɗin Mummy? Ke da ba lafiya ce da ke ba amma kike maganar gyaran bedroom?"

"Ai na ji sauki sosai kuma zan iya."

"To ai sai wani lokacin don yanzu na amshe ki har time da zaki samu sauki sosai, tun ɗazun na kammala komai." Fatima ta faɗa tana gyara kwanciya.

"Na gode sosai sister." Daga haka suka ci gaba da hira abinsu, tun ranar da abin nan ya haɗa Alhaji da Zainab bata kuma bari sun haɗu da juna ba, da ta ji motsin sa take rufe kofar ta da makulli.

****

Yau kwana bakwai kenan da abin ya faru zuwa lokacin tuni Zainab ta gama tana ci gaba da sallolinta, shi kuwa Alhaji a kwanakin nan da kyar  yake control ɗin kan sa, ji yake kamar ya shako Zainab yana fama da muguwar sha'awar ta, zaune yake a falo daga shi sai boxer yau fa abin na neman zarta na ko wanne lokaci, ba ya jin zai iya bacci ba tare da ya samu biyan buƙatar sa ba

A hankali ya mike tsaye bedroom ɗinsa ya nufa, don baya son zubar da ajin sa gaban karamar yarinya kamar Zainab, a tsakar falon ya zube yana faman juye juye don yadda mararsa ke kullewa, rintse ido ya yi yana cizon leɓensa shi kaɗai yasan yadda yake ji a jikinsa.

Tun yana iya daurewa har ya gagara, numfashi yake fitarwa sama sama yana juyi kamar wanda zai mutu, Zainab wacce ta gama shirin baccinta ta yi duk wani abu da zata yi, kamar ko yaushe ruwan sanyi take dauka tana sha wannan sabonta ne tunda ta zo gidan, yau ma shi ta fito ɗauka har ta kusa shiga kicin ɗin ta yi ji kamar numfashin mutum tsam! Ta yi da ranta tana son ta ji ta ina numfashin ke fita.

Cikin sauri ta ɗauki hanyar bedroom ɗin Alhaji don tabbas tanan numfashin ke fita, abin mamaki tana tura kofar ta buɗe Alhaji ta hango kwance a kasa yana juyi da sauri ta k'arasa a rude tana faɗin

"Ya Alhaji me ya sameka?"

Bai iya furta komai ba, sai kara rintse ido ya yi, ganin ya ki magana ta ce

"Ko in kira Mummy?"

A wahalce ya girgiza kai "A'a yaya a kira Mummy kaga yadda ka koma kuwa?" Ta yi maganar tana kokarin mik'ewa. Da sauri Alhaji ya rikota jikinsa har yana rawa bai jira komai ba ya haɗe bakinsu da zafi zafi yake mika mata sakonnin da,  na yau ya bambanta da na ranar can, jin yana shirin zarce wa sai ta sakar masa kuka, sam Alhaji bai ma san tana yi ba, don shi abin da yasa a gaba shi yake, sosai Zainab ta sha wahala a hannun Alhaji ta yi kuka kamar ranta zai fita, tun tana na waje har ya koma na zuci sai da ya ga numfashinta na shirin daukewa kafin ya barta.

Ya kai minti goma a kwance kafin karfi ya zo masa bai ko kalli inda take ba ya shige toilet, ruwa mai sanyi ya sakarwa kan sa yana jin wani irin nishaɗi da natsuwa wanda bai taɓa jinsa ba.

Yana tuno yadda ya samu yarinyar gaskiya tana da ni'ima sosai wannan bazai fasaltu ba, ya daɗe a toilet sannan ya yi wankan tsarki ya fito, yadda ya tafi ya barta haka ya dawo ya ganta harara ya watsa mata kawai ya nufi firij din dake dakin ruwan sanyi ya dauko ya kwa....

Na gaji Yaseen, zamu haɗu gobe in sha Allah Ana tare😍

      *RANO*✍

BURINA COMPLETEWhere stories live. Discover now