AUREN SIRRI COMPLETE

Von HauwaAUsmanjiddarh

1.2M 37K 742

Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai... Mehr

1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36
37
38
39
40
41
42
43
44
45
46
47
48
49
50
51
52
53
54
55
56
57
58
59
60
61
62
63
64
65
66
67
68
69
70
71
72
73
74
75
76
77
78
80
81
82
83
84
85
86
87
88
89
90
91
92
93
94
95
96
97
98
99
100 FINAL (THE END)

79

10.8K 342 5
Von HauwaAUsmanjiddarh

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

      Dedicated to
HAUWA A USMAN
        JIDDARH

Page 99

'Cikin wannan halin datake  ciki  deeni ya km shigowa dakin fasukarsa dauke da wani irin maganadisun murmushi .ta koina ka kalleshi kasan yana 'cikin tsantsar farinciki da murna samun wayan nan kyawawan bbys din masu matukar kyawun da daukar hankali .

Ahankali yakarasa inda take zaune rungume da ya'yanta duka .
ya tsura mata rikitattun idanunshi yana kallonta  da jin Wani irin mugun sonta da yaran yana tasoma masa .
Yanayin daya ganta ciki  yasashi shan jinin jikinshi .
zama yayi kusa daita sosai  har cinyoyinsu Na gugar juna ya amshi ta mace Daga hannuta  ya daurata saman cinyarsa yana kallonta yana kallon fuskarta nablah dayaga gabadaya ta canza ta dawo wata iri . muryarsa a sanyaye ya Kira sunanta nabeelah ....bata amsa masa  ba sai ma juyo da tayi inda yake zaune  tayi masa kallon second  2 kana ta dauke idanunta Daga kanshi.
ta maidasu  kan yaranta dake cinyarta .
,sautin muryarsa taji a matukar sanyaye fiyye da farkon shigowarsa dakin  .. nablah kinga kyautar da Allah Yayi mana ko?

Adakike ta amsa masa da uhmmmm . gsky kin iya haihuwa.
arayuwata bantaba ganin macce data iya haihuwa  kmr ki ba .
Gsky kinyi kokari sosai . nan ma  tayi masa banza ta sharesa gabadaya ma  taki cewa dashi  komai .
yanzu mekike bukata akawo miki ?
muryarta can kasa kasa tace babu tare da kamo lips dinta Na kasa tana cizawa ahankali ahankali tana Dan jijjiga kafarta daya akasa .

Gabadaya deeni ya rude yarasa abinda ke masa dadi tunda ta haihu yarasa gane kanta sai wani shashsharesa take tana basar dashi  da ciccin magani wanda yarasa dalilinta nayin hk . runtse rikitattun idanunshi Yayi sosai .
ciki Mutuwar jiki  sakamakon tuno da kyawawan bbys dinsu data haifar masa masu tsananin kamadashi  km  yake tare dasu ahalin yanzu.
To  me zai dameshi da duk abinda zatayi arayuwa tagama masa komai tunda tabashi abinda yafi so da kauna a rayuwarsa ta duniya . sumbar bby  girl din  yayi  yana jin wata irin natsuwa ta daban tana ratsa kowane shashi Na gangar jikinshi sosai yake son yaransa Amman yafi jin kaunar mace fiyye da sauran acikin zuciyarsa  .
Jikinasa cike da rauni soyayyarta  yakamo tafin hannuta  'cikin nashi  yasoma murzawa ahankali ahankali 'hade  da  shaukin kaunarta yace meke damunki nablah naga duk kinyi wani iri hk ?

Ki sanar da deeni  abinda ke damunki banason ganinki 'cikin wannan  damuwa da tashin hankalin  please ...
yanzu kin zama wata bangare Na rayuwata da farincikina gabadaya sbd wannan kyawawan  bbys din dakika bani ..

Kimin abinda wata matar  takasa jura ta min arayuwa  .
Kin bani kyautarsu alokacin danafi bukata . akan wayan nan yaran bbu abinda bazan iya miki Shi ba , matukar Bai shafi addanina ba .
ban ji  dadin yadda naganki ba yanzu.
idan akwai wani abu dake damun zuciyarki ki fito ki sanar min.
ni km nayi miki alkwarin zan yi miki maganinsa kowani iri ne .. yakarasa fadar hk yana matse laulausar tafin hannunta 'cikin nashi yana jin yadda sonta ke fizgar zuciyarsa gareta ..

So take tayi mgn Amman maganar taki fitowa sakamakon wani yanayi data tsinci kanta ciki ,ita fa bbu abinda ke damunta s halin yanzu wanda ya wuce son rabata da ya'ya za'a yi.
ta lumshe shanyayyun idanunta kana ta budesu ahankali ta zubesu 'cikin nasa still takasa tabuka komai shima lumshe rikitattun idanunshi Yayi sannan yace Ok kingama ganin yaran zan maidasu kasa sbd masu zuwa ganin bby ..
take zuciyarta ta buga da matsanancin karfi har sai data taji zubowar  gudan jini Daga kasanta . afrigice ta zare hannuta 'cikin nashi tana kallonsa  a tsorace bakinta da alamun son yin mgn .
kanshi ya girgiza mata yana kokarin mikewa tsaye .

Muryarta cike da inn inna ta fizgo mgn da kyar  tace nifa.. nifa ..ban bada ya' yana.

what ? Bai San sanda yakoma ya zauna ba .yana kallonta da matukar mamaki .

Wallahi wallahi deeni idan duniya zata taru akaina idan sama da kasa zata hade idan za'a yi ruwan jini deeni bazan iya bada ya'ya nan ba.
kai ni daya Daga cikinsu ma bazan iya bayarwa ba ballanantana duka .
deeni koda duniya zata kini ciki  kuwa har da mahaifana dakai deeni koda zan dawo kwanan akan  bola Ina tsince tsince in ciyar da kaina da ya'ya Na ,bazan iya bada ya'yan nan ba wlh. duk da Allah yasani bansan waye mahaifinsu ba Amman Ina ji ajikina mahaifinsu ba wulakantacce mutun bane duba Ga yanayin ya'ya.
take gaban deeni ya fadi rassss  rassss rassss yashiga bugawa da karfi karfi .zuciyarsa tashiga   tsalle da kururuwa neman dauki da agaji .

muryarta ahankali 'cikin sanyi jiki tacigaba da mgn tunda Na kalli fuskar ya'yan nan narasa meyasa naji Ina mugun kaunarsa wanda bansan dalili ba narasa meyasa tun sanda Na daura idanuna akansu kawai naji bazan iya rabuwa dasu ba .
takarasa mgnr tana fashe masa da wani irin matsanancin kuka me cin rai da Daga hankalin .

Jikinta Na matsanancin rawa  ta kwantar da yaran daya byn daya akan gadon.
da kyar  ta sauko Daga kan gadon datake   ta zube  masa a gabansa  ta dinga kuka Dan Allah deeni karku rabani da ya'yana Ina son su ko zan rasa raina bazan iya rayuwa bbu su ba.
Wallahi  bazan iya rabuwa da yarana ba   aduk yanayin da suke Wallahi azim bazan iya rayuwa bbu su ba ni Ina son su a Haka .
kuka take sosai tana rokonsa akan kada surabata da yayanta .

Gabadaya jikin deeni yayi Wani irin mugun tsayi km  ilahirin jikinshi suka  mace murus yarasa abinda ke masa dadi a zuciyarsa .
Ga koshi Ga kwana yunwa.
hankalinsa ya Kai  kololuwar gurin tashi gabadaya yarasa abinda yakamata Yayi ahalin dayake ciki .
kukan  farinciki zai yi ko haushinta zai ji Na sabon salon iskanci data tsiro  ...  sai kallon bbys din yake yana kallonta tsugunne agabansa tana risgar kuka  tana rokonsa .
shima  ajiye bby' girl din  dake  hannunshi yayi .
ya tsura mata rikitattun  idanunshi da kyau  yana cigaba da kallonta hade da nazarinta wato dai da gaske mutuwar son yaran take kmr yadda shima yake matsanancin son su .
duk Shi a tunaninsa yafita son su da bukartasu arayuwarsa ..
a zuciyarsa yaji wani irin matsanancin sanyi ya ratsashi tundaga tafin kafafunshi zuwa kwanyarsa , kennan idan yace zai isar da sakon zuciyarsa gareta bazai Sha wata wahalar shawo kanta ba adalilin wayan nan yaran  ..

take  km burin  mahaifiyarsa ya fado masa  .
yaya zaiyi da ummi wace oready  tagama gaya duniya da shelar cewa  zeenat ta haihu ?
..yaya zata ji idan tasamu wannan mummunar labarin ?

Kuka take Sosai ta rike kafafunshi gam deeni kayi hakuri nasan ban kyauta ba akan abinda nayi Amman  Ina son ya'yana  duk da  kasancewarsu shegu  wlh  ba zan iya kyauta dasu ba kmr yadda nayi maka.. shiiiiii Karki kara kiran ya'ya Na da  she.. shegu ni..Ni..ne ...sai km yayi shr ya datse harshensa da hakorinsa gam  jikinsa Na wani irin matsanancin  rawa idanunta dake cike da ruwan hawaye ta xuba masa tana kallon bakinsa .. zuciyarsa gabadaya gaskiya take son  fada mata Dan ta daina danganta ya' yansa da kalmar shegu   Amman yana jin matsanancin tsoron tashin hankali dazata shiga fiyye da wanda take ciki ahalin  yanzu.. Shi dai yasan  xuwa yanzu  ya Mika duk  rayuwarsa gareta  sbd kaunar dayake mata ita da yayanta ...

'Cikin wannan halin zeenat da ummi suka shigo dakin atare turus sukayi ganin nablah durkushe gaban deeni rike da kafafunsa  tana risgar  kuka da iyakacin karfinta .

Da sauri suka karasa garesu suna tmbyr deeni lafiya  meke faruwa ?

'cikin rawar jiki nablah ta Mike tsaye ta nufi gurin ummi tana layi tana  kuka muryarta cike da kuka tace Dan girma Allah ummi ku  min rai wallahi bazan iya bada ya'yan nan ba  kumin abun alkhari nasani km Na gode da karamcinku gareni Amman kada Ku rabani da ya'yana .....

A zubure zeenat  ta dafe kirjinta tare da cewa what ke kina da hankali kuwa ?

Ke wace irin mahaukaciya  ce yaza'a yi kice bazaki iya bada ya'yan ba .....
take nablah ta fuskanceta sosai  a fusace tace gaki nan babbar mahaukacirya da  batasan abinda takeyi ba  da sanin ciwon Kanta  ba.
ke kinsan zafin haihuwa ne?

ko kinsa zafi ya'ya ke kinsa wahalar dana Sha akan wayan nan ya'ya?

to nace bazan bayar ba km idan sama da kasa zata hade bazan bada ya'ya nan ba ke ni akan ya'yan nan banki duniya takini  ba ciki km har da iyayena wallahi wallahi dana bada ya'yan nan gara narasa rayuwata gabadaya.
ke indai kika ga nabada ya'ya nan sai dai idan bana numfashi a doron kasa .

rassss rassss gaban ummi yayi wani irin matsanancin bugawa da karfi ..Hk ma deeni gabansa ya km bugawa  zuciyarsa tacigaba da rawar datake tun kafin shigiwarsu ummi ..

Zeenat tace Wallahi wallahi  baki isa ba nablah kinyi kadan km  sai kin bada yaran nan tunda tun farko ke kika  amince km kinyi alkawarin  zaki bada su  muryar zeenat  Na rawa takarasa fadar hk  .

Wani irin kallon tababbiya nablah tayi mata sannan muryarta Na rawa rawa  tace to..to.. yanzu nafasa badasu sbd nima  Ina son abuna dama can danayi kyautar su bansan zafinsu bane yanzu kuwa sai dai nabawa wasu labari .
Baki isa ba wallahi sai  dai kuwa ki rasa ran naki dakike ikirarin rasawa akansu Amman kmr kin bada ya'ya kingama ..  Ok zanga wanda ya isa dazai  rabani da ya'yana ..

ke nifa nafiki zafin Kai da rashin mutunci akan yaran nan zan iya miki duk abinda yazo zuciyata inji cewa zeenat .

baki  nablah ta saki tana kallon zeenat da mamakinta  hakan yabawa zeenat damar cigaba da  maimaita kalmar dole abasu yara tunda tun farko an rigada anshirya hk  da surutai kala kala   tayi kan baby's   cike takama  zata dauka nablah tayi kuka kura ta dire gabanta cike da maseefa tace ubanwa  yabaki damar taba min yara ?

Ubanki  da km uban  Yayi miki ciki  a gidan nan .
a fusace ummi tashiga tsakaninsu tana jan zeenat baya.
ummi ta dinga mamakin abinda nablah tayi duk da tasan Yar tatace da fadan rashin gsky Amman batayi tunani nablah zata  iyawa zeenat rashin kunya da tsiwa Haka ba  .

Ni zaki kawo danyen Kai da ranshi kunya ta fadi Haka tana nuna nablah da yatsan hannuta  Dan girma Allah ummi ki matsa Na canzawa wannan Yar iskar  yarinyar halitata dama Ina da ciki daita Ina takaici ta wlh.

kallon kasa da sama nablah ke bin zeenat dashi ahankali wanda ke nuna alamun bata isa ba .

Kina takaicina ai sai kixo ki kasheni ki huta  banda mijinki daya nace akan zai taimakamin  da tuni ban  san inda dare Yayi min .
zeenat tayi sororo tabi deeni da wani irin kallo tana jiran taji yakarya mgnr yarinyar .
Amman taji Yayi shr yana binsu da idanu kawai .
  my hrt ummi kuna jin fa abinda yar iskar  yarinyar kecewa ko.
ummi tace munji  ai zance nata duk shirme ne bakya ganin duk abinda take bata 'cikin haiyacinta tasoma jijjga zeenat din  kiyi shiru mu yanzu bawannan shirme bane agabanmu yadda yara zasu zama naki shi kawai  .kiyi shr ki  natsu asan abin yi .

nablah najin   Haka ta buga kafarta daya   a kasa ta nufi gurin da bbys dinta suke kwance  gadan gadan  tasa wani irin mahaukatan  kuka  tana cewa  wllahi tallahi ban bada ya'ya Na .
ya'yan guda uku ta rungumesu ajikinta tana  sake sakin  wani irin matsanancin kuka  me ban tausayi da taba zuciyar ma aboci  saurare ..

Tashin hankali wanda ba'a saka masa ranar zuwa .
zaune kawai deeni yake yana kallon    sarautar Allah.
Yana mamakin  daman zafin kan yarinyar nan yakai hk Shi Bai sani ba ....abu kmr a film yarinya tana kokarin birkice musu da dagula musu lissafi.
  hatta ummi tsaye kawai take sake da baki tana kallon ikon Allah da yadda nablah ke nuna reaction dinta akan bby din da batasan taka maimain wanda yayi ma 'cikin su ba .
,to wannan  idan km tasan ya'yan deeni ne km  jikokinta   me zai faru ? Tayi wa kanta tmbyr tana cigaba da kallon nablah rungume da yara tana kuka .
tamkar wata zautaucciya .
Gabadaya Daga deeni har ummi kasa tabuka komai suka yi sai idanu  da suke bin nablah dashi ...

Wani irin  tausayinta ne me gyaraye da tsansar soyayyarta   ke sake huda kirjinsa da  mamaye gangar jikinshi da zuciyarsa .
alahakikanin gaskiya Bai taba tunani yarinyar zata canza salo irin Haka  ba.bai dauka zata so ya'yan da ta dinga hauka akan acire mata su ba .
Wani irin  gumi ne me zafi ya shiga   tsaftsafo masa ta koina ajikinshi yazama tamkar wani mutun mutumi a zaune yana kallon nablah kwakwume da bbys ajikinta duk tayi firi firi tafita haiyacinta   .

Take zeenat ta dinga jin zuciyarta tamkar zata fashe ta tarwatse kan   takaicin nablah.
ita kanta wani irin mugu mugun son bbys din ne yashiga ranta tun sanda suka zo duniya  ta daura idanunta akansu taji sun shiga ranta.
duk da duk  sanda ta kallesu gabanta Na tsananta faduwa akan tsananin  kamanin da yaran keyi da mijinta.
Dan ko mahaukaci ya kalli yaran yasan kamarsu daya da deeni babu wani bambanci launi ko sura  daidai da  yatsun kafafun yaran dana hannusu  irin na deeni  ne sak  .
bakinsu da  hanci komai Nasu  irin nasa ne .
sosai take taji wani irin  mugun  son yara Na sake  ratsata  har 'cikin zuciyarta  tana jin bazata iya rayuwa bbu su ba ....

Amman Ga tashin hankali da uwarsu tazo mata  dashi wanda take jin  bazata iya  jurawa ba .. Amman duk da Haka durkusawa wada ....
gabadayan ilahirin jikinta yayi mugun sanyi jikinta banda kirma bbu abinda yake tsabar tsoro da rudani .
Ga mamaki deeni da ummi har nablah.
suka Ga zeenat ta zube a gaban nablah tana kuka tare da  rike kafafunta tana rokonta  Dan girma Allah nablah ki rufa min asiri kada ki min Haka  wannan   ita kadai ce damata da zata min katanga tare da yi min shingi da kishiya arayuwa ta.
  Dan girma  Allah kibar min yaran  wallahi nafiki bukatarsu  zan kular miki  dasu fiyye da tunaninki .
zan basu gatan  duk duniyar nan .
zan kaunace su fiyye da ke kanki da kika kawo su duniya ..
Dan Allah kibar min su Karki fasa kyautar mana dasu kmr yadda kikace  ummi Dan Allah kisa baki tabar min su .. my hrt kaima kayi shr kaki cewa komai please kuyi mata mgn kozataji  nafita bukatarsu takarasa mgnr tana fashewa da wani irin matsanancin kuka.

kuka zeenat take tana rokon nablah akan tabar mata  yaran ... ahankalin deeni ya Mike tsaye Daga zaune dayake yaje har gaban nablah ya mika mata  hannunwansa duka  alamun tabashi yaran Amman taki .

Yayi yayi tabashi yayan taki sai ma matsawa da tayi Daga kusa dashi tana jijiga yaran da zuwa yanzu hayaniyarsu tasoma tayar dasu .

da kyar  deeni ya shawo kanta ta hanyar ce mata bbu inda zanje da yaran nan  nablah  zan kwantar dasu ne kawai  ko bakiga yadda kika matsesu ba ajikinki ba kar wani abu yasamesu  .
sannan ta Mika masa mace da Na namiji zuciyarta cike da tsoro da fargaba yaje ya kwantar dasu .
ya dawo ya amshi dayan ma ya kwantar dashi kusa da yan'uwasa  kana ya janyo hannuta ciki sanyi jiki Ya zaunar daita akan gadonta ya tsura mata rikitattun idanunshi yana kare mata kallon  tsanake .
sannan  yasoma magana 'cikin sanyi rai da zuciya...


MMN SUDAIS CE

Weiterlesen

Das wird dir gefallen

43.2K 1.2K 25
A girl that do drugs and a Soja that fight drugs, kakakara kaka.
6.9K 179 16
Roxanne Carter is a girl of many talents. A multitasker since diapers who had many hobbies. From playing guitar, to singing, to acting, to fashion an...
70.7K 2.3K 77
BANG... BANG..... BANG I jumped up out my sleep to three gun shots. I creep up to my door, opening it up just a little, seeing my father go to my...
80.8K 6.5K 44
Labarin budurwa mai rayuwar Kwad'ayi da buri, cike da rashin godiyar Allah,........................