AUREN SIRRI COMPLETE

By HauwaAUsmanjiddarh

1.2M 37.1K 742

Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai... More

1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36
37
38
39
40
41
42
43
44
45
46
47
48
49
50
51
52
53
54
56
57
58
59
60
61
62
63
64
65
66
67
68
69
70
71
72
73
74
75
76
77
78
79
80
81
82
83
84
85
86
87
88
89
90
91
92
93
94
95
96
97
98
99
100 FINAL (THE END)

55

13.2K 324 2
By HauwaAUsmanjiddarh

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO



*I really appreciate all my fans and all washers that called me when am sick thank God I recoved  God bless all , and  I pray for the people that are sick may Almighty Allah liet there wings up Ameen I so much loved you  fans remain bless  once again i appreciate all ur effort on me*🤝🏻🤝🏻🤝🏻

Page 75


A zafafe  Ya qakaraso har zuwa inda take a durkushe sbd yanayin  takaicin da yake ciki.
  'dan bakaramin  yamutsa masa tunaninsa tayi ba musamman lokacin daya daura idanushi akanta  tsaye  da kB.
ji yayi kansa nayi masa wani irin Sara tamka zai rabe gida biyu .
zuciyarsa kuwa zafi take masa tamkar zata kama da wuta.

   Kuka take  Sosai Na fitar hankali.
may taba zuciyar ma'abocin sauraro kallo daya zakayi mata kaji  tausayinta ya tsargamaka km duk rashin imaninka idan kaga  halin datake ciki wlh  Dole ka tausayawa rayuwarta .
 

A halin da take ciki bata  tunanin duk duniya akwai mutumin data tsana da kin gani ......sama da mutumin dake tsaye a gabanta   ...

Kukanta da halin datake ciki ko ajikinsa "asalima kwata kwata  bai damu ba.
km bai jin ajikinsa  Hakan zai zama damuwarsa sai ma tarin haushinta da takaicinta dake daskare a kasan rashin  .
gyara tsayuwarsa  yayi sosai tare da rungume hannuwanshi duka a saman fadadden kirjinsa ya zuba mata rikitattun idanushi yana kallon yadda take kuka , kusan minti Goma ya dauka tsaye  yana aikin  kallonta batare da yace mata komai ba.

jin kukanta yaki tsayawa ne yasa  zuciyarsa  cunkushewa guri daya  tasoma dugunzuma     tamkar  ana diga masa ruwan dalma .
Kafin ya ankare  yaji
Ta sake kara sound din kukanta  may tsanani cin rai da  tsuma zuciyar ma'aboci sauraro  tare da    dagula   lisafi  .

Shr kawai yayi yana tunanin abinda yakamata Yayi gabadaya ilahirin jikinsa sun gama sagewa duk da sanyin AC dake aiki a parlour hakan Bai hana zufa keto masa ta koina ajikinshi, so yake yayi magana Amman km yakasa dan bazai iya yi ba, dan ko yace zaiyi mgnr muryarsa bazata fito ba dan hk Ya runtse rikitattun Idanunshi gam hade da Dan kamo lip's dinshi Na kasa yayita tsotsa  ahankali yana jinta tana risgar kukanta dayaje jinsa  har 'cikin ranshi  .
baya kaunar ya bude idanunshi ya kalleta cikin yanayin halin datake ciki .
km bai jin zai iya furta mata  daidai da kalma daya ce  a yadda yake jin kansa

Dan hk yabarta tacigaba da kukanta wa tunaninsa idan ta gaji  dan kanta  zatayi shr amman Ina saima ji yayi ta kara sautin kukan sosai .
Ai take  haushinta  may gyaraye da tsansar takaicin abinda tayi masa Ya sake ya harzuka zuciyarsa .
  bazato taji saukar rankwashi a tsakiyar kanta .
Da sauri tasa hannuta ta dafe gurin tare  da sakin wata irin  razananniyar kara Wanda ya farga da ummi dake zaune a part dinta .

idanunta suka sake kawo ruwan hawaye may  dumi .. ya murde mata kunne da karfin gaske ta sake  saki wata  kara... tare da cewa wayyo  Allahna .... Wayyo Allahna ...wlh Allah Ya isa ban yafe mak.....ai kafin takarasa taji Yasa bayan hannushi ya buge mata baki.
da sauri ta sanya hannyenta dukka akan  bakin nata tana may zuba mishi shanyayun idanunta Wanda suke cike taf da ruwan hawaye .

Sannu ahankali  ya bude idanunshi fesss suka sauka akan  Kwakyawar fuskarta may cike da haiba yana mata wani irin kallo may tattare da tsansar tashin hankali . shiiiiiiiiiii kawai ya iya cewa.
  ba shiri ta hadiye sauran  kukanta Dan wani irin tsoronsa ne taji  Ya caki tsakiyar  zuciyarta.

yayinda  gabadaya ta canza  takoma wata kala  daita  abar tausayi  Banda tsine masa da zaginsa bbu abinda take a kasan  zuciyarta ...

daidai wannan lokaci ne
ummi da safeena suke saukowa daga upstairs sakamakon jin tashin sautin kukan yaki karewa   km har zuwa time din DEENI   na nan  tsaye rungume da hannuwanshi .

Da sauri ummi takaraso Inda suke  tana tmbyrsa lfy ?
ganin irin  kukan da nablah keyi.
DEENI  yayi shr kawai yaki cewa komai sai ma  cigaba da kallon nablah da yake  batare da ya amsa tmbyr da umminsa tayi masa ba .

Ahankali ummi ta dago nablah dake durkushe a kasa   .
tana tmbyrta lfy nablah make faruwa ? Me yayi miki ? Hk  ummi ta jera mata tmby .

shr kake jin  nabla dan  bbu bakin mgn  sai ma kukan da take risga da iyakacin karfinta  har da shesheka .

Ummi ta sake juyo inda deeni ke tsaye Wanda xuwa  lokacin ya sake gyara tsayuwarsa tare da cire hannushi a saman fadadden kirjinsa ya mai dasu 'cikin aljihun wandonsa yana ciciza lips dinsa .

Deeni....ummi   takira sunansa muryata  a kausashe. Kasa amsawa yayi  tsabar Haushi sai ma idanunshi daya dauke daga kan nablah ya maidasu gareta .
me yasame yarinyar mutane take kuka irin haka?
ko wani abu kayi mata ta jiho masa tmbyr a jere ..?

Kafin yace wani abu sai daya  numfasa tukun sannan ya sauke ajiyar zuciya" tare da   yatsina fuskashi" muryarsa a marairaice may cike da tsansar shagwaba kana   yace Gata nan a gabanki first love ta fada miki abinda akama mata .

ummi ta bata rai sosai tana dubansa sannan tace bafa nason rashin mutunci deeni ....

Kafita idona Na rufe  ...abinda kayiwa yarinyar mutane kawai  nake son sani ba wanin rainin hankalinka daka sabawa yiwa mutane ba .

Shima  hade rai yayi Sosai fiyye da dazu sannan yace haba  first lov ya a gaban yarinyar zaki dinga yimin hk  "salon kawai   ta raina mutane byn nima hk naganta bansan abinda ya sameta ba.

yana gama fadar hk ya cire hannushi daya cikin aljihun wandonsa" yabar daya ciki  tare da   juyawa ahankali yasoma daga kyawawan kafafunshi yasoma  takawa sannu ahankali 'cikin takun nan nasa  may matukar daukar hankali , Ya nufi bedroom dinsa  .. ummi tabi bayansa da kallon mamaki tana may  tabe bakinta  a ranta  tace rainin km Na nawa...

Yana shiga bedroom dinsa yaje ya zauna 'bakin gado yana fidda numfashi ahankali ahankali tare da tunanin matakin dayaka mata ya dauka akan kb da ita kanta yarinya.
a dazu daya gansu ji yake tamkar numfashinsa zai fuzge ne daga gangar jikinsa sbd wani irin radadin azabar daya shigesa ...

Zuwa lokacin tuni safeena ta kamo hannu nablah dake kusa da ummi  xuwa kan kujera tana tmbyrta abinda ya hadasu  da bros dinta. yayinda ita km nablah taki cewa komai sai kuka da take .

Ahankali  ummi takaraso kusa dasu ta zauna itama.
" tmbyr duniyar nan bbu irin Wanda ummi da safeena basuyi mata ba Amman Sam nablah  taki cewa Ga abinda aka mata sai hawaye ne kawai ke fita daga idanunta ..

tun tana kuka a zahirance har ta dawo kukan zuci .. yadda taga ummi duk ta damu ne.
Yasa duk  jikinta yayi tsanyi Sosai ta sausauta kukanta tare goge Hawayen idanunta .. jikinta a sanyaye  ta bude bakinta Da kyar tamkar may koyon mgn  takira sunnan ummi ...

ummi ta amsa tare da juyowa ahankali ta zuba mata idanun  kawai  tana kallonta hade da nazarinta ... sannan tace uhm nablah Ina sauraranki mekike son cewa ?
'cikin muryata may matukar sanyi da ban tausayi tace da Allah  ummi  Ina son zuwa gida naga mamana da sauran yan'uwana, takarasa fadar haka hawaye da yayi saura a idanunta yasamu nasarar silalowa  kan  kuncinta .

ummi tayi shr for the mean time   tana cigaba da nazarinta sannan daga baya tace shine daman  abinda Yasa ki kuka hk ?

Nablah ta girgirza kanta da sauri  tana duban kasa.

  to fada min meyye abinda yasaki kuka ? Ko km  waccen babban kobon ne  yayi miki wani abu?

  muryata a raunane tace a,a ummi bbu komai fa  Dan tasan koma ta fada mata  , abinda yayi mata ba komai za'a yi masa ba ya rigada yacita  bulus..

Shikennan amman zanso ki kara yin hakuri.
zaki je gida inshallahu Amman ki Dan bani lokaci kadan da kaina zan kaiki har gidan naku  kinji .

kinga yanzu shirye shiryen   zuwa India nakeyi   tare da safeena zamu wuce har da Zeenat.

ke .. zaki cigaba da kula da al,amuran gidan .
Da zarar Na dawo  duk da ba'a gidan nan zan sauka ba ,zan koma gidana  zaki je gida kiga family dinki  kinji .

gaban nabla yayi wani irin bugawa da sauri hankalinta yayi mugun tashi   jin abinda ummi tace ta dago ahankali tare da zubawa ummi shanyayun idanunta kawai dan takara tabbatar da abinda taji tace .
Ahankali ta 'cikin hijab dinta  tasa hannu ta  dafe daidai  saitin zuciyarta dake harbawa da sauri da sauri .

bata jin zata iya zama ita day ranta acikin tanbatsetsen   gidan irin hk may cike da abubuwan ban tsoro "duk da tasan bada laraba za'a ba . amman ,hankalinta yayi mugun tashi  .
Sake kafe ummi tayi da   shanyayun idanunta tana kallonta da kyau yayinda sauran Hawayen  idanunta  suka cigaba silalowa .  kadan ya rage zuciyarta batakarasa bugawa ba.
sbd rudanin da take ciki   muryarta Na rawa  tace   Dan girman  Allah ummi kiyi hakuri kibarni Na tafi tunda kuma tafiya zakuyi bazan iya zama Ni kadai raina  acikin  gidan nan ba wlh ni tsoro  nake ji takarasa fadar hk wasu  Hawayen  nakarasa  zubowa  tare da hade hannuwata guri daya ta curesu  may   nuna alamun a tausaya mata .....

safeena dake zaune  ta kamo tafin  hannuta 'cikin nata tana murmushi cikin   hadadden turancinta tace Kai nablah badai tsoro ba wlh.
  kiyi hakuri kiyi zamanki kmr yadda ummi tace bbu abinda zai sameki inshallahu.
Ga laraba nan tare zaku zauna.
  duk kinbi kin  wani frigice  daga jin za'a barki a gida.
nifa Na dade  da gane wayonki so kike ki gudu wlh , safeena ta karasa fadar hk tana murmushi tare da  duban saitin da ummi take ..

Murmushi ummi tayi kawai Dan tun ba yau ba itama  tasan yarinyar  ta gaji da zama dasu.
, tun ba'a je koina ba.

Amman tasan ba laifin  yarinyar bane  .. laifin mutane gidan dake frigitata ..
"Dan hk ummi tayi murmushinsu irin Na manya kana tace  wai  hk ne nablah kina son ki gudu daga 'cikin family dina?

take   nablah ta sake rudewa  a frigice take kallon ummi  tana  girgirza mata  kanta . muryata a sarke tace wlh  ummi ba hk nake nufi ba  Ni dai tsoro kawai nakeji.

safeena ta Mike tsaye sbd  wayarta data dauki kara sautin may dadi  ta nufi dakin ummi.
tabar ummi da nabla zaune a gurin  suna cigaba da zantawa.

Byn kmr minti shabiyar sai Ga DEENI ya sauko byn ya sauya kayan jikinshi zuwa wasu kananan kaya" masu shegen kyau da daukar hankali.
wando jeans ne  three quarter da whit top  wanda  gaban riga akayiwa rubutu  da ratsin baki kmr hk   super man  sai kamshi turare ke tashi ajikinshi.
ta koina ka kalleshi dole kaji  yashiga ranka  . idanushi kyam akan nablah dake zaune a gefen ummi .

Ya dan tabe bakinsa sannan ya samu guri ya zauna kan kujera dake  facing din ta ummi tare da dan  zamowa jikinshi  kadan  yana may yatsina fuskashi sannan muryarsa a sanyaye yakira sunan ummi ... first love ....

Ummi Ta  bar abinda take ta dago tana dubansa ya kashe mata Idoshi daya kana yace mata  am feeling hungry... ummi tace  Allah ko? Ya daga mata cike da shagwaba Ok   sai kabari matarka ta dawo tabaka abinci  .

...haba first lov meyasa kike min   hk ne  yanzu ?
Ni wlh Gani nake ma gabadaya kin canzamin kin daina sona da ji dani kmr da .
km nasan shiga tsakaninmu akayi wlh  amman nasan maganin abu yakarasa fadar hk yana sake tamke fuskarshi ...

ummi tayi murmushi ,ta  nan km zaka bullo ?

Bbu wani ta nan zan bullo ai gsky   Na fada.
Uhmmmm to yake son shiga tsakanin "da" da uwa ?

Mayun dake rayuwa damu  acikin gidan nan ya dan dauke numfashi sannan  yacigaba Allah first love  kinsan dai sarai  banason Amin  kishiya. amman gabadaya sai wani   kokarin kike ki  hadani  da wasu which,s bad ..
ummi  tana jinsa har ya  dasa aya amman Tayi  masa banza tamkar bataji shi ba  tacigaba da abinda take .
ahankali km a shagwabe yabar wancen zance  yasoma yiwa  ummi naci yunwa yake ji ..
Ummi  tasan halin nacinsa km tun da yace yana son cin abinci tasan yuwan oready tagama cinye cikinsa .

Dan hk  kawai  tace  nabla taimaka dan Allah ki shirya masa wani abu may sauki  kinji diyata ko zai rabani da wannan nacin nasa  ..

DEENI da idanushi ke kan  umminsa  Ya  tsina fuska tare da cewa yanzu first lov  wannan yarinyar ce  zatayi min wani  girki?
   yarinyar da kwata kwata bata iya komai ba.
,Kai nifa banason   cin jagwalgwalon abincinta wlh nablah ta dago shanyayun idanunta da niyar kalonsa sbd yadda taji tana sakin maganganu karaf idanunsu suka sarke cikin juna ya watsa mata wani matsiyacin kallo wanda yasa ta dauke idanunta da sauri yayinda  zuciyarta tashiga dokawa    .

wannan km son ranka ka fada  kawai dan kaji dadin bakinka amman mgnr  jagwalgwalon abinci take dafawa karya ne wannan  domin bbu  Inda girki nablah bazai shiga ba a duk  fadin  Africa.
cin jagwalgwalon abinci km sai dai kar a km domin yanzu kasoma   .

dan Allah  rabudashi kinji nabla tashi maza kije ki samar masa  wani abu me sauki .

Nablah ta Mike tsaye amman gabadaya ilahirin  jikinta bbu Inda baiyi sanyi ba ..ita kanta ba,a son ranta take masa wasu abubuwan  ba  darajar ummi kawai yake ci agurinta .
A sanyaye  ta nufi kitchen "ahankali yabi  bayanta da kallo  yana tabe baki   tunda daman ta gababshi zata wuce km shi yakan so yaga yadda take tafiya kmr an tsamota 'cikin ruwan tsanyi .
  "yana juyowa  idanushi karaf 'cikin Na umminsa sukayi four eyes ..  yayi saurin dauke idanunshi . waskewa yayi tare da sosa  byn keyarsa alamun kunya sai dai ya sake  hade ran nan nashi tamkar yana filln daga ..uhm kawai ummi tayi tana murmushi da girgirza Kai..

nablah ta dade tsaye a kitchen tana saka da warwara abinda zata daura mishi may  sauki wanda bazai dauki lokaci  ba.
  zuwa can ta yanke shawarar  dafa masa jollouf din cuscus .

ta hada masa haddadiyar jollouf din cuscus  Wanda ta wadatu da kayan hadi carrot green beans da piece koda da hanta a mamadin nama kamshin Curry da tyme ne kadai ke tashi ta barwa laraba gyaran kitchen din ta zubo masa cuscus din shake da  plet ta fito hannuta rike da plet  .
 

Tun daya jin motsin tahowarta gabadaya   Hankalinsa   yakarkata gareta Wanda shi kansa Bai San dalilin dayasa yake jin hk a tare dashi ba.

har takaraso ta janyo   wata Yar karamar stood  ta ajiye masa plet din abinci akai hankalinsa Na kanta ahankali ta juya zata koma kitchen taji sautin muryarsa ke.......
Ta juyo tare da dan  tsayawa darajar ummi dake zaune a gurin.
zoki  kwashe wannan banzar abincin da kika ajiye ance miki Ni jaki ne ?

A ranta ko tace Ai kamafi  jaki hauka agurina .
ya buga mata wata razananniyar tsawa  tsayuwar uwar me kikewa mutane ?

zuciyar tamkar zata tarwatse tsabar takaici da  tashin  hankali  a kufule takaraso tasoma kokarin daukar plet din ummi tace barshi nablah  yi tafiyarki kawai .

ta juya   ...Ta koma kitchen Inda ta iske laraba tana aikin gyara kitchen tasaka hannuta  tare sukayi komai sunayi suna  hira ..... .

Tsawon lokaci ya dauka zaune yana operating din phone dinsa  batare ko kallon arziki yayiwa abinci ba.
hakan kuwa  yayi mugun batawa ummi rai" tare da   hassalata .
dan  duk da tsananin son da takewa tilon "dan" nata hakan bazai sa  taga yayi  ba daidai ba ta kasa yimasa mgn .
Dan hk a kufule   tace wannan km  wani sabon salon  wulakanci ne hk ?
Ya dago yana kallon umminsa tare dage mata girarsa daya alamun tmby ?
minti biyu kacal Na baka ka fara cin abinci nan tun kafin raina, bai Kai Ga baci ba.
abinda ya tsani ji da gani kennan bacin ran umminsa .
km yakasance shine zaiyi dalilin shigarta halin damuwa .
dan hk bbu wani ja inja ko bata lokaci yasoma tsakurar abinci yana ci tamkar yana cin magani ba dan rashin dadin abincin ba sai dan tsagwaron wulakanci irin nasa.

Nablah na kitchen taji ummi Na kiranta da sauri ta  amsa tare da barin abinda take ta fito.
,yauwa nablah jeki dakina dan Allah kicewa safeena tabaki jakata ki kawo min kinji.
  ta juya kennan taji sautin muryarsa ke....dawo ki kwashe wayan nan abubuwan ..dole ta sake juyowa takaraso Inda yake duk ilahirin jikinta  rawa  yake.
wani irin abu taji ya dunkule mata a kahon zuciyarta ,ahankali tasoma kokari hada kayan abinci data kawo masa wanda bawani cin arziki yayi ba .
  ummi ta dakatar daita  ta hanyar cewa   barshi nablah karki hada komai agurin nan .

Sannan tayi facing din DEENI da kyau tana harararsa kana   tace kabari  laraba tazo ta shige dasu   .
aikin nablah a gidan nan girki ne kawai  .

Sai daya yatsina fuska tare da  tabe bakinsa tukun yace   Ok Ai  duk daya ne   first lov Dan aiki Dan aiki ne, bbu wani bambanci   da may girki da may  shara da sauran ayyukan gida duk dai  Yan aiki ne ..

Duk Yan akine  Amman ita wannan  nata aikin may lasisi ne wanda kasan da hk  ko kana daja ne?
uhmmmm first lov Ni Na isa Naja dake ..ok
Yi tafiyar ki kinji nablah ..


Karfe biyar daidai matar gidan tashigo gidan agajiye fuskarta  cike  da izza da Mulki da nuna  isa .
ta zauna tare da Kiran washi Allahna sannan tace ummi sannuku da gida .
  ummi  ta dubeta  tana murmushi may cike da nuna  tsansar kulawa da soyayya kana tace yauwa mamana ya gajiya da karatu ?

Kai ummi wlh karatu nan kwata kwata  bbu sauki. 'cikin hk nablah ta fito daga kitchen takaraso har  inda Zeenat ke zaune tayi mata sannu da zuwa tare da tmbyrta abinda za'a daura Na dare .

Sai data yamutsa fuskarta sannan tace  daga dawowata zaki zo min da wani  mgnr abinci tun mutun bai gama huta wa ba  tamkar wasu mayunwata mtssss taja tsaki.
Ita dai nablah dake  tsaye bata sake cewa komai. sai ma ummi ce, tace haba mamana ki dinga bin yarinyar nan ahankali fa kinsa bawai ta taba zuwa aikatau bane wannan shine first time dinta .
to ai tace ummi daga sannu da zuwa sai mgnr abinci .
to ya isa hk wannnan duk ba laifi bane dan ta tmby. Ni dai dan Allah ki dinga sausautawa yarinyar nan  yanzu dai gaya mata abinda zatayi.
inji cewar ummi  "
sai da Zeenat ta sake yatsina fuska sannan tace paten doya  zakiyi min   .
..muryar  nablah a sanyaye  ta amsa da to  aunty.
  Amman banason yayi kauri yayi ruwa ruwa ..takarasa fadar hk tana duban sashin da ummi take ummi ku mezaku ci  ?
Duk abinda mamana zataci .

Zeenat Tayi murmushi tare da cewa Ok  amman  shi    my hrt ki mishi poundo yam da miyar ugu sauran ki yiwa mutane shirme  .

Hk nablah  ta sake koma kitchen Wanda zuwa  lokaci har  laraba ta kammalawa da gyaran kitchen din ta fita zuwa wani aikin Na daban.

ahankali take bare doyar zuciyarta tamkar zata buga  tsabar bakinciki zamanta ciki gidan ta hada source Na asaro.

Kusan awa biyu da shigar nabla kitchen.
   ' sai Ga Zeenat tashigo da waya a hannuta  tana yatsina fuska da baki sannan tace wai har yanzu akin kikeyi baki gama ba?

nablah da ranta yake a bace matuka .
a dakile tace   eh aunty sauran kadan Zeenat  taja ta tsaya tana rike da wayarta har lokaci ita dai nabla dataga tana aikin  dadaddana waya wanda   batasan abinda take yi ba.
km kusan duk sanda take girki a kitchen sai tashigo tayi mata tsaye a ka  da waya a hannuta.

byn ta fita ne  sai ga laraba tashigo  tace nablah ....
Ta juyo tana dubanta batare da ta amsawa laraba.
kinsa me aunty take miki Inda tashigo kina girki . nablah ta girgirza mata kanta ahankali alamun batasani ba .
to wlh video take miki .

Nablah ta Dan tsorata da mgnr  har idanuta suka Dan fito waje video km name?
oho Nima bansani ba wlh  amman nima hk take min lokaci da nake mata girki.
bangane video ba to tayi me dashi  ... ?
nablah ta sake tmbyr laraba .
uhm kawayenta take turawa idan kin yi mistake sai kawayenta suzo har gida su zageki tasssss nima hk ta min kwanaki kafin kizo takira kawayenta sukazo suka minrashin mutunci da zagi iri iri bbu halin ramawa ... .
  "nablah nagama  jin karshen zance laraba taja tsaki tana jin jina girman  al,amarin Zeenat.
sannan tace wanna km iskancin sai dai suyi miki shi  Amman Ni ....ta nuna kirjinta da dan  yatsanta daya .
wlh bazan dauka ba sai dai hakan yayi  sanadiyar barina gidan nan daman km hk nake so.
laraba ta kwashe da dariya nablah kennan Ga tsoro Ga ban tsoro .nan dai suka bar zance suka shiga wata hirar har zuwa sanda nablah ta sauke girki  tare  da shirya dinning .
sannan ta nufi dakinta bata km fitowa ba har sai data daidaici lokacin dayakama tayi serving Nasu  abinci.

sannan ta fito jikinta sanye da doguwar rigar wace ta kama jikinta  sosai.
Wanda  daga samanta kana hango tundun nonuwanta yayinda kasan rigar  keda Shep din flay ta nade  kanta da dan  karami 'bakin  mayafin ganin darene hakan  datayi , ya sake fito da ainihin  sihirtaccen siffar kyawun ajikinta.

ahankali take daga kafafunta 'cikin takunta may matukar daukar hankali  kmr koda yaushe .. takaraso dinning area .
sai dai me kawai ganinsu  Tayi  zaune tuni sunyi nisa 'cikin cin abinci Amman Banda oga deeni Dan Haka ta juya zata wuce taji Zeenat  takirata da sunan datafi tsana a rayuwarta  ke..... nablah ta dawo ahankali ta tsaya batare da tace komai ba .Kusan minti Goma   tana nan tsaye amman kwata kwata Zeenat bata da niyar cewa mata komai.
sai byn data gama cin abinci ne tukun ta dago fuskarta a tsine tana duban nabla dasu .
hk nace kimin asaro bance miki  may ruwa ruwa nake so ba .
mamaki da al,ajabi  kalar iskancinta ne ya mamaye zuciyata .amman a dake tacigaba da tsayuwa a gurin sbd bata da halin tafiya taja mata kan wani sabon tashin hankali.
magi nawa ma kika saka acikin abinci ?
nabla tace daidai Wanda zaiji.
nifa banason albarzazanci a gidana akaida magi shida a pot daya ya isa .
jiki a sanyaye nablah tace to shikennan zan kiyaye inshallahu,karma ki kiyaye taja tsaki Zeenat  nagama fadar hk ta Mike tsaye tana kakkabe jikinta tabar gurin .
ba nablah dake tsaye ba  hatta ummi bataji   dadin abinda Zeenat din tayiwa yarinyar ba.
amman taki saka musu baki dan batason tana yawan  shiga tsakaninsu tunda tare zata barsu  ..

da kyar nablah ta daga kafafunta .takarasa ficewa daga gurin ta nufi BQ ta zagaya Inda Anan dakin laraba yake da fara,a laraba ta tarbeta tana dariya sai yau Allah yayi  zaki  zo min ?
Murmushi nablah Tayi wanda har wushiryarta ya bayyana ta gaida laraba hirarsu suka Shagayi sosai dan ba ita tabar part din laraba ba.
sai wajen takwas da rabi Na dare  tare suka ci abinci da laraba sannan ta baro part din  .

Tafiya take sannu ahankali 'cikin sanyin jiki da natsuwa ,ahankali iskar damuna ke kadata kasancewar lokacin ruwa da'ake ciki Wanda kusan yanayin garin Lagos kennan, basu rabo da ruwa sama kasancewar basu da rani da damuna koda yaushe 'cikin ruwa sama suke .

Daidai ta kawo wajen parking space ta jiyo motsi ta dan jiyo ahankali idanunta suka sauka akan fahad abokin deeni kawai ta kauda kanta ta juya tacigaba da da tafiyarta a tunanita Bai ganta ba.
"  kawai ta tsinci muryarsa haba Yan mata irin wannan shan kamshin hk Ai akalla ko gaisawa munyi,duk da cewa zuwan nan  danke nayi , inji cewar fahad Wanda oready tuni har yasha gabanta.

Take kirjinta yashiga dukan uku uku fatanta kada Allah Yasa ya furta mata kalmar so...dan ita tsoron kalma take
Km  bata jin har 'cikin   zuciyarta lokacin yin soyayyarta yayi.
domin tafi son ko zatayi soyayya sai ta kammala da karatunta so that sai tasamu daidai da matsayinta .
dan hk a gaugauce zuciyarta cike matsanancin  tsoro tace Ina yini .
lfy lau nablah ya gida da aiki?

Kanta ta dago da sauri tana dubansa jin ya ambaci sunanta dan batayi tunanin yasan da zamanta a gidan ba . ballanantana har yakai ga sanin sunanta . yacigaba Ina son ganinki km sbd ke naxo gidan nan zuciyarta ta sake bugawa da karfin gaske..
Ahankali Ta maimaita abinda yace Tare da  dan ware shanyayun idanunta akansa .
yace uhm amman idan nagama da DEENI zansa a min kiranki da fatan ba zaki ki zuwa ba.
fuskarta a daure tace Allah yabani iko tana gama fadar hk da sauri ta juya tasoma kokarin barin gurin dan ganin DEENI dake tahowa Inda suke tsaye .
duk da saurin datake hakan Bai hanata jin sautin muryoyinsu ba kasancewar sun biyota a bayanta ne..

Fahad deeni yakira sunanshi a kausashe kafita daga idanuna Na rufe meyasa baka jin shawara ne shege kawai may shegen daurin kan tsiya..

Fahad ya kwashe da dariya sannan yace Kai km meyesa kacika girman kan tsiya da kafiyar maseefa Allah bai haramta min yarinya ba amman Kai kana neman ka rabani da soyayyata.

Na dade da kamuwa  da matsanancin kaunar  yarinyar nan amman kwata kwata ka kasa ka tsare ka hanani fahimtar daita .
meyasa zaka hanani isar da sakon zuciyata gareta ?

Ok  hk kace ?
DEENI yakarasa fadar hk cike da huci yana kallon tsakiyar idanun fahad..

Yes hk nace idan km kaima kana sonta ne kafito ka kasanar   sai  Na janye maka dan bazan taba iya cigaba da son abinda kake so ba.

bawai ka dinga kokari hanani isar da sakon abinda zuciyata ta kamu da matsanancin so ba
Kasan Ni ..kasan halina km kasan koni waye idan ba son yarinyar nan nake da gaske ba bazan takura kaina akanta ba .

Wulakance  DEENI yake masa wani irin duba cike da tsansar tashin hankali yayinda gabadaya yanayinsa yagama sauyawa.
akansa zuciyarsa yace wannan wace irin maseefa ce hk .
Tun bai gama da matsalar kB .
Ga fahad wanda shi ya dan kwana biyu dayi masa zance yarinyar.

Ahankali Fahad yace deeni kana son yarinyar nan fiyye da yadda nake sonta wlh .
idan har kasan  kana sonta  zan janye amman muddin   baka sonta to kabari  na shiga sawun manemanta kawai  .
Kai wlh Azimi ko rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba wlh son yarinyar nan  kake yi km so may tsanani fahad yakarasa fadar hk yana share gumin daya fufeshi duk da isakar dake kadawa .

Sai DEENI  daya furzar da wata  iska ta bakinsa  may dumi sannan a zafafe   yasoma managa muryarsa cike tashin hankali billahi azim fahad zaka jawowa kanka maseefa ne kawai .
km hakan zai iyayin sanadin da zamu samu  mugun matsala may girman gaske da kai idan ka sake furta kalmar....


MMN SUDAIS CE

Continue Reading

You'll Also Like

OBSESSED By BVRBIEN

Mystery / Thriller

110K 4.7K 28
obsessed
67.8K 7.5K 58
Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta b...
81K 6.5K 44
Labarin budurwa mai rayuwar Kwad'ayi da buri, cike da rashin godiyar Allah,........................
2.2K 237 12
"Can you let me go now?" "Give me one day... just one day my love." Date Started : June, 21, 2020 Date Finished : June 24, 2020