AUREN SIRRI COMPLETE

By HauwaAUsmanjiddarh

1.2M 37K 742

Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai... More

1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36
37
38
39
40
41
42
43
45
46
47
48
49
50
51
52
53
54
55
56
57
58
59
60
61
62
63
64
65
66
67
68
69
70
71
72
73
74
75
76
77
78
79
80
81
82
83
84
85
86
87
88
89
90
91
92
93
94
95
96
97
98
99
100 FINAL (THE END)

44

8.2K 282 2
By HauwaAUsmanjiddarh

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO



Page 64

Tun byn fitar Zeenat nablah ke faman  aikin gyaran gidan batare da samu damar zama ta huta ba.
  ,duk da matar gidan bata nan   hakan bai hanata yin kokarin taga ta kammala da aikin ba .

Tana tsaye a kitchen din yayinda hannuta ke kai kawon   gogen kayan kitchen din  Wanda  ya zame mata  dole kullun garin Allah Ya waye sai tayi.

  laraba ce tashigo kitchen din tana yimata sannu tare da sanya hannu tasoma kokarin taimakawa nabla da  wasu  ayyukan .

Nablah Tayi murmushi dama kinbarshi aunty yanzu zan gama ai"

Karki damu sis nima zaune nake bana aikin komai shiyasa kikaga naxo .
gashi km Naga kmr  aikin Yayi miki yawa dan nasan yadda yanayin aikin gidan nan yake da  cin rai  km bai karewa.
  " Dan ma  Allah taimaka  madam  batanan da yanzu tasa jininki ya hau kilometers duhu.

,Dan har gara hjy da mai gidan akanta " Dan shi maigidan kwata kwata  baya shiga harkar mutune yayinda ita   hjy   wani lokacin   takan tausayawa mutun.

nablah tace Haka ne  .laraba tacigaba
amman ita madam Komai zata saka mutun Sai ta nuna maka iko da isa " Ga zagin rashin mutunci , tamkar ta haifi mutane , km duk irin  aikin da zakiyi mata idan bai gamsar daita  a banza yake a gurinta  .

nablah Tayi shr kawai tana sauraronta  batare da tace mata ba , komai Sai ma maida hankalinta  datayi kan aikinta.

laraba ta sake  cigaba kinsa Allah ko abinci kika dafa wannan matar , muddin baiyi mata ba wlh dole ki sake yin wani  .

Nablah dake tsaye 'tana  aikinta , tace nifa Ina ganin kmr mdm din nan taki , kwarkwar ce.......

  "Haba aiko  laraba ta kwashe da wata muguwar  dariya , kai   gsky nablah baki da kirki wlh  madam din ce kwarkwar tana mai  sake kwashewa da dariya .

nablah ta bar abinda take ta juyo Sosai  tana duban inda  laraba take .

Kinsa Allah  wlh Ni kallon kwarkwar nakewa  matar nan  sbd wasu abubuwa dana Ga tana yi  Na marasa hankali.

"  nan dai sukai ta hirarsu tare da  zagin Zeenat din ,.
nablah har da cewa Allah Yasa ogon madam yakarowa mdm amarya labara Tayi saurin kai hannuta ta toshe wa nablah baki ,tare da leka parlour sakamakon jin kmr  motsin mutun .
  "ganin     bbu alamun  kowa ne yasa ta dawo ta tsaya  kusa da nablah .

"ai inaganin  abinda mdm din tafi   tsana kennan a rayuwarta .
  "kishiya.... uhm zata iya yin komai akan mijinta. ba kya ganin ko inda mijinta yake bata son  ana zuwa ,ke ko kananan kaya kika saka wlh  Sai takawa mutun  miki birki da guzirin  Harare da zagin .

,kinji ba , ai abinda yasa  kikaji nace miki ,  Ina mata kallon kwarkwar  ,Dan some time sai inga kmr  tana  hararata byn ban mata komai ba inji cewar nablah.

Laraba ta numfasa sannan tace shiyasa  lamarin  zaman gidan Sai kin kara da  hakuri. nabla ta sauke naunauyen ajiye zuciya sannan tace indai   hakan kike fama da matar nan  Na jinjina miki dan gsky kinyi kokari wlh.

, ai a Haka ma   bakiga   komai ba indai mdm ce  inji cewar laraba , Dan naga kmr ke  kina da wani      matsayi a  gidan" tunda har an barki kina ganin mai gidan ,gashi km har  special room  aka baki a sama.

" Mtssss nablah taja wata muguwar tsaki  matsayi ko walaha byn  bakada wata  darajar a idanun masu gidan. "nabla ta sake yin kasa kasa  da muryarta  Dan kar wani yajiyo abinda zata ce sannan tacigaba abinda zan fada din nan  Dan Allah bana son ki fadawa kowa" Amman  Allah nayi mugun tsanar mdm  Zeenat  din nan byn Haka km Ina fatan  Allah Yasa mijinta ya kara aure.
, Dan kawai nayi  kallon irin  kalar haukar da zatayi koda yake ma ,may be by the  time din   da zai kara  auren ma ,na dade da   barin gidan Dan bana jin zan  dau wani   lokaci a gidan nan .
, laraba tayi saurin marairaice fuska   haba nabla Dan Allah kada kiyi Haka ,Karki tafi ki barni na rigada na saba dake banzan so ki tafi kibarni ba .hakuri kawai zakiyi da halinta ,kiyi abinda yakawo ki.

laraba  da nabla suka cigaba da aikinsu  suna hira sama sama laraba Na sake  cigaba dabawa nablah labarin gidan dama estate din gabadaya ,Da yake  ita  tana fita sosai .
nabla sai murmushi take km tana kwadayin fita taga yanayin estate din  Dan tun zuwanta gidan ko get bata sake lekawa ba .

Washegari  gabadaya da gyre gyre  aka tashi  dashi a gidan.
koina ka kalla a  hargitse  yake saboda wani gyara da  za'a a sama da km zuwan  bakuwar daza suyi daga kasar  India, kmr yadda  nabla taji  zeenat nafawa wata friend dinta datazo .

   kai kawo nablah ta dinga yi tsakanin upstairs da downstairs , kallo daya zakamata  ka gane tsansar yadda ta fita haiyacinta tsabar gajiyar dake tattare daita dole ma  kaji ta baka tausayi .

tsaye take kusa da  zeenat ta takure jikinta waje daya , byn ta gama waken kayan da Zeenat din  tayi amfani dasu ,banda harara da kallon banza bbu abinda take jiho mata .

,A zafafe Zeenat din ta kallo inda nablah ke tsaye   kinzo kin wani  tsayamin a kai kmr zaki tsotsemin jinin  jiki   ki dauki plastic ki kawai my hrt.. takarasa fadar Haka tana watsawa nablah wanimugun harara .

Nablah tasa  'hannu  kennan zata dauka  sai ga laraba tashigo kitchen  wasu kayan wando jeans da Riga   Tayi gurin  frij  .

zeenat ta kallite  ta kalli kayan jikin laraba sannan ta watsa mata wata uwar  harara ,har  nablah ta ji hantar cikinta sun cure gurin daya  .

Fuskarta a yatsine Tace meyye haka kuma  laraba ...kinsa   bana son wannan iskanci a gidana .
bama na hanaki saka  irin wayan nan  kayan ba?

  Nablah ta dago ta dubi aunty laraba  jens ne a jikinta sai riga iya gwiwa .

   ok  karuwanci  kika zo yimin a gida ko me?
  , da sauri laraba  tasoma bata hakuri .
dan Allah madam kiyi hakuri wlh  bazan sake sanya su  ba wannan mistake ne .
,da hannuta mdm Zeenat  ta dakarta da ita ya isa bana son jin komai  daga yanzu ma na kashe sa irin iriin wayandanan kaya muddin kina son zamanki ya daure  dani. sannan ta kallo inda nablah   tsaye  har lokacin bataje inda ta aiketa ba ,tsawa ta buga mata  ke kuma  tsayuwar uban  me kikewa mutane da bazaki wuce ba   kin wani tsareni  da shegun idanuki masu kama dana mayu..  bazaki wuce inda na aike ki ba.

Duk da  nablah taji maseefar  tsoron  yadda taga  Zeenat Tayi Amman hakan bai sa ta nuna ta fito da tsoronta filli ba a dake sannan km fuskarta a hade   ta  bar kitchen  din  hade da tausayawa kai banta.

Domin bata  ganin laifi Zeenat   sai nata domin ita takawo kanta da kanta cikin wannan maseefa.

  Ta Dan tsaya kafin takarasa parlour mai gidan Tasa 'hijab dinta  tana goge hawayen daya yasoma bin kuncinta dan  iri irin abinda   zeenat takeyi musu  yana  taba mata zuciya  sosai .

'cikin sanyin jiki  tasoma tafiya har ta iso parlour da mai gidan yake tare da  bakinsa  da sallamarta tashigo. muryata fal cike da tsoro da fargaba.

   kallo daya DEENI yayi mata ya dauke idanunsa sai abokansa  guda biyu ne  suka amsa mata  sallamar.

, ahankali cikin tafiyarta  mai daukar hankalin ga duk wanda ya kalleta  , ta karaso ciki sosai ,  ta tsugunna ta ajiye plastic din da cup's .

Banda   kallon kasa ido  bbu abinda DEENI yake mata ,'ahankali tare da natsuwa ta soma tsiyaya  musu coffee .
cikin wata kwasatsiyar murya taji ance ke zaman me kikeyiwa mutane anan  .... oya live this place now...

   Gabanta ya dukan uku uku ,cikin tsananin tsoro hade da tashin hankali ta Mike tsaye , jikinta  ,har rawa rawa yake tasoma kokarin daga kafafunta yayinda  idanunta suka ciciko da hawaye tafff, ta bar parlour,  daidai bakin kofar main parlour  ta kusan ci karo da  zeenat da sauri taja da baya ta tsaya, tana mai sa  bayan hannuta tana goge hawayen dake bin  fuskarta.

  Zeenat ta tsaya kawai tana kallonta tare da nazarinta da kyau sannan tace  kukan munafurcin uban  me kikeyiwa mutane ,kmr ba aikin kudi kikazo yi ba tasoma maseefa tana  zaginta .

, duk yadda nablah taso hadiya damuwar dake zuciyarta  hakan yakasa samuwa , domin kuwa sabon Hawayen dake makale a idanunta ne suka samu nasarar zubowa .

  , uhmmmm daman Sai Dana gaya ummi tabari a sallemiki Dan nasan  bazaki iya tabukawa mutane komai Amman tace Sam...

Yanzu kukan iskanci me kikeyiwa mutane nablah ta girgirza kai tare da cewa bbu .

Zeenat ta tasoma kada kai cewa   zama ayi komai din sannan   ta Miko nablah wani karamin jug mai dauke suga  tace ungo Ni  ki kaiwa    mijinta baiwar banza kawai.

,jikinta a sanyaye  km  badan ranta yaso ba  ta sake koma parlour   ...

byn ta fito ne  ma abokinsa manir yace DEENI  ina kasamo wannan fine bby din mai tsabar kyau gaskiya tamin kyau sosai  .....

Take  DEENI ya hade rai tamkar Wanda yaji wani mugun abu .. meye matsalarka daita ?

Manir yace yarinyar ce tamun kyau kawai  , a  fusace deeni yace bakowa bace facce    house girl dina.

dayan abokin nasa ne  yace  gaskiya yarinyar tana da kyau sosai ba karya gashi Tayi maseefar ta haduwa dayawa .
irin  wayan nan Ai  nashiga mota ne  da kewaye kasashen duniya .

A zafafe DEENI yace  bafa nason iskanci nan naku idan abinda yakawoku kennan natashi nakama gabana .

Manir yayi dariya tare da cewa kai fa matsalar kennan to laifi ne dan mutun yaga abu ya yaba sai  km yazama abin damuwa.
Fahad  dake zaune yana nazarin deeni ya amshe da cewa   kai meyasa DEENI kike yin irin haka ne ? Kacika daukar komai da zafe.

DEENI  ya hassala  dan takaici Dan  Allah ni kun dameni da zance wata  banza yarinyar ni wlh duk na Raina da ajinku wlh .
  " da har kuka tsaya karewa wannan banzar yarinyar kallo "  fahad yace idan kai makahone baka gani  mu wlh muna  Gani ,kuma  dole mu yaba baiwar da Allah yayi .

  , 'Ahankali ya ture document din dake zube gabansa ,Coffeen  da nablah tasoma  siyaya a cup, din yasa 'hannu  ya dauka yasoma  kurba ahankali ahankali  tare da lumshe ritattun  idanunshi .

Manir da fahad  suka bishi  da wani irin kallo ganin abinda yayi . yayinda manir ya cika da mamakin deeni .

Fahad   yace  mekake nufi yanzu  da haka sai da hadeye wanda ke bakinshi sannan yace ga abinda nake nufi nan kuwa ,  kowa ya yakama gabansa.

Manir yayi murmushi sannan yace to munji amman zai siyayyamu coffee to  , juyar da fuskasa yayi wani gefen sannan yace  ai duk kuna da 'hannu ,idan baku tashi Sha ba ,kubarshi .

murmushin fahad  ya sake yi yace  da alamun rashin mutunci  kawai kake son yimana .

DEENI  ya daga kafadunsa,  duka a alamun  I don't care .
nan dai suka mai da abun wasa atsakaninsu  suka cigaba dayin  abinda ya kawo su byn sungama ne DEENI ya Mike yace yana zuwa .

Zuwa yayi   ya canza kayan jikinsa zuwa kanan kaya  sai kamshi  mat Hamilton 27  yake zubawa   part din ummi  yashiga yana kiran sunanta  .. first lov..  were are you .

jin shiru bata amsa bane yasashi  kutsa kansa cikin bedroom dinta kai tsaye batare da yayi tunanin wani abu .

Ita  kuwa dake   zaune  tana jerawa  ummi  kayanta  da mai wakin yakawo dazu  a Waldrop ta  zabura ta Mike  tsaye da   sauri,  duk ilaihi  jikinta bbu inda Bai dauki  rawa ba  saboda tsabar tsoron muryar data  jiyo.

Sosai kamshin turarensa ke kusanto dakin alamun yana gab da shigowa .   gashi   bbu  komai ajikinta  daga ita sai  daguwar riga   mai 'hannu harmless  cikin sauri sauri ta  soma neman hijab dinta .
data cire amman tarasa inda ta ,ajiye   .

har yashigo dakin , cak ta tsaya ta kasa kwakwarar motse ,jin tsayuwarsa jingine da kofa yasa take kirjinta ya buga yayinda  zuciyata tashiga  ..
  aikin da tasaba a duk  sanda , ta kasance tare da DEENI.

shima tsaye cak  yana Kare mata   kallo  tsab wanda in ba lura mutun yayi   da kyau ba.

,ba za'ice  ita yake bi da wannan mayataccen  kallo ba .
shida kansa yasan in yace yarinyar batayi ba , tabbas karya yake km  son ranshi ya fada .

    ahankali   yakaraso dakin  sosai yana sake kiran sunna ummi . kainta  a sunkuye a kasa yayinda  zuciyata ke  wani irin bugawa da sauri  cikin siririyar muryata mai cike da in inna ... tace ta.. tana.. bathroom ...

Bai ma tsaya wani sararonta ba ballanantana  ya nuna alamun yaji abinda tace ba ,  tunda shima yaji alamun haka.
juya kawai yayi yabar dakin cikin takunsa ,na tsanyaye namiji .

  Numfashi ta sauke tana may sa dukka  'hannuna ta dafe kirjinta dashi  tare da  sauke ajiye zuciya.

wayyo Allah  wannan mutumin  ba dai  frigita mutane  ba .
numfashi ta dinga  fitarwa  'ahankali 'ahankali har  ta dawo normal .km Sai a lokacin taga  hijab din ta washe   a gefen 'tsabar rudewa ce tasa  takasa Gani.

  fitar shi  bai fi da minti uku ba ummi  tafito tanawa nablah  sannu da aiki sannan tasamu  waje ta zauna,  tana dan Jan nabla  da hira , itama  dai ba laifi  takan dan saki jikinta ummi dan tafi zeenat sau dubu har aka kira sallah suna  tare da ummi  dan dakin tadawo yanxun saboda aikin da za'a yi Wanda ya hada  har da dakin nablah.

Mikewa tayi nablah Tayi tare  cewa ummi Ina son  naje  nayi sallah .

murmushin ummi Tayi  haba nablah yanzu sallah ma sai kin tambaya ,ummi girgiza kawai tare da cewa  ,jeki kawai kiyi sallahrki kinji  ..

MMN SUDAIS CE

Continue Reading

You'll Also Like

32K 2.3K 21
Ta zaci gamo tayi da aljani ashe ba aljani bane mutum ne kamar ita , soyayya ce kawai tsakanin su
109K 7.8K 38
Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da ya...
102K 3.4K 40
Y/N was a teenage introvert who enjoyed having her own space and being alone. She loved listening to music in her room, which was a great escape for...
64.1K 1.8K 31
STORY OF A GIRL THAT STRUGGLE WITH HER BEUTY, she believed that her beauty is her curse.