AUREN SIRRI COMPLETE

By HauwaAUsmanjiddarh

1.2M 37K 742

Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai... More

1
2
3
4
5
6
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36
37
38
39
40
41
42
43
44
45
46
47
48
49
50
51
52
53
54
55
56
57
58
59
60
61
62
63
64
65
66
67
68
69
70
71
72
73
74
75
76
77
78
79
80
81
82
83
84
85
86
87
88
89
90
91
92
93
94
95
96
97
98
99
100 FINAL (THE END)

7

12.1K 441 4
By HauwaAUsmanjiddarh

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 13-14

Bangane fita zakayi  ba byn ko breakfast bakayi  ba ina fa hankalce dakai fa  duk kwanakin nan bakason  cin abinci, 
ina  zaka ma tukun danaji kace fita zakayi   naga week end ce  yau .ta hade fuska ta mau hade da zuba masa idanunta.
Ya dan yi murmushi gefen baki har  dimple dinsa ya lotsa" kyaunsa ya sake bayyana" ya mike daga kan cinyarta ya zauna sosai shima  yana kallon yanayin  umminsa"  yana jin yadda soyayyar Ummi nasa  fiyye da komai nasa  "yana sonta baya son damuwarta itace duniyarsa sannan itace ke  tattare da duk wani farincikinsa  tana tsantsar " son  shi da nuna masa duk wata kulawar da uwa kadai zata iya yin haka  .

Hannuta yakamo duka cikin nasa ganin yadda ta damu muryasa a sanyaye  kmr koda yaushe  yace am so sorry my first lov muje zanci tayi murmushi tace kai ko hade da  dan dungure masa kai "dan bazata iya fushi dashi "shi kadai Allah yabata " batada. Kmr sa  duk duniya  . Cikin dan daga murya  Ummi   tayi kiran  zeenat .
DEENi ya  yamutsa fuskar sannan ya langwabar da kai   yace kibarta kawai  "first lov .
ki zuba min da kanki nafi son naci dagareki dan ma banson wahalar dake ne ma  da sabon girki zaki min yakarasa fadar  maganar cike da shagwaba " ummi ta dubesa ta sake yin dariya tace  Allah yashirya min kai  yace Ameen  yana kashe mata idansa .

byn yagama cin abinci duk da bawani abin kirki yaci ba "Amman hakan yatiwa ummi dadi ko bakomai ya dan saki ranshi ba kmr  kwanaki ba"  wayarsa ce ta sake  karade parlour da  kara wanda tun soma cin abincinsa  yake jin kukanta  "Amma ya" share.
ahankali yasa hannu ya  dauki wayar  yana kallon screen din " sunan FK yagani rubuce yana wayo "tabe baki  Yayi kana ya  manna wayar da kunnenshi , , FK najin alamun an daga wayar yace Yayi angon zeenat da girma "kujerarka . DEENi yaja tsaki yace ya'akayi  ne" sarkin matsala.

  bangaren  FK kuwa shekewa Yayi da  dariya    sannan yace ina waje ina jiranka fa dan  banson nashigo muyi westing time dan nasan halinka da son jikin tsiya " shima DEENi  bay wani damu da shigorwasa ba  dan baya son ummi  tasan inda zashi  ,

  'Umminsa yake kallo har sanda yagama" waya sannan yace mata shi zai fita sai ya dawo  tayi masa a dawo lfy  " mikewa  Yayi tsam cikin tafiyarsa ta kaisata ya nufi hanyar kofar fita ya daura hannushi kan handle ummi takira sunansa ya juyo yana dubanta tace kar kade fa  yayi murmushi yace love you mum ya  murda kofar  ya fice  .

Tsaye ya iske FK shi kadai jingine da jikin motar DEENI hannuwansa rungumeta da kirjinsa DEENi  ya Mika masa suka gaisa sannan suka  wuce kai tsaye gidan big dady.

  FK na gaba DEENi na biye dashi a baya har suka karasa cikin gidan  suka nufin  inda suka san zasu  tarar da  big dady .

zaune suka hango  tsohon mai tarin shekaru da dattako,sai dai" ya dan manyanta kadan  domin shine "dan"  Muhammad bello khaliyal na farko  Kuma shi ke yanke  hukunci ga duk abinda yataso dangane da   komai" na cikin family  .

Zaune yake  idanunshi manner da  medical glass "da Gani kasan nakara lafiyar ido ne.
suka karaso inda yake da sallarmasu ,da  fararsa yake dubansu.
ya ajiye   jaridar daily trust  din dake hannushi gefe cikin sakin"  fuskarsa dauke da murmushi ya amsa sallamar sannan suka gaidashi ya amsa yana tambaye aikinsu" suka ce alhmd .
shr yabiyo baya tsawon lokacin kafin da tsohon ya dago ya sake dubansu.
da  fk, suka hada ido dan DEENi tun byn gaisuwar da Yayi masa Yayi kasa da kansa yana kallon yatsun kafarsa" tsai Yayi yana nazarinsu duka sannan   yace lfy  dai naganku haka duk da yana ganinsu koda yaushe "amman wannan zuwan nasu  da dan banbanci "sai daya sake maimaitawa, tambayarsa sannan fk Yayi gyaran murya yasoma yi masa bayanin abinda ke tafi dasu.
Sannan  yakara danashi maganar tsakaninsa shemah .
  big dady yaji dadi Sosai matuka da jin haka  duk da yasan kusan irin aure da akeyi kennan a family din .
Amman duk da haka yaji dadi fiyye da kowani aure da'akeyi family din.
Yana murmushi  yace har kun daidaita junan ku kennan ?
fk Yayi tsuru tsuru yana kallon big dady" yayinda   shi  DEENi har zuwa yanzu kansa na soke a kasa" yana jin  duk abinda big dady ke cewa. take  yaji karfin gwiwarsa tayi kasa big dady yace    uhmm kun gama daidaita kanku  ?
still fk ne ya sake bashi amsa  yace A'a sai dai shi DEENi ya sanarwa umminsa" amman bata amince da abun ba.
big dady ya kira sunansu daya byn daya, a tare suka dago, suka zubawa masa ido.
big dady yace kuje ku nemi amincewarsu ku daidaita tsakaninku  inyaso sai asan abin yi

DEENi zaune tamkar an dasa shi ji yayi kmr  kasa ya tsage  ya shige  ciki haka yaji " dan wani irin kunya yaji tamasa rubdugu dan haka  da kyar yasamu ya iya Mikewa  tsaye    suka bar part din  jikisu duk  a sanyaye barin ma fk da bai taba tunanin haka ba .

Suna fitowa daga part din big dady" DEENi yasoma zagin fk yana bude masa wuta , yace daman ka kawo ne a sake nuna min iyakata ?
,fk yace haba DEENi ka natsu mana musan abinyi  "wlh ko ni kaina bansa haka zata faru ba dan Allah kayi hakuri ka sausauta  wlh na dauka  komai zai zo da sauki shiya gaji nace muje . wani irin duba DEENi ke jifansa dashi " DEENI yace  ok wani sabon  rainin wayon  zaka sake kawo min .
gabadaya fk yakasa cigaba da magana illa idanu daya zubawa DEENi yanzu yace son zeenat  yake" yace masa sam ba haka ba .
DEENi ya tsaya sosai suna kallon juna shi  da kf  .
a fusace yace kasan Allah kasan yadda zakayi da haukar, damuwar da kaman nami   dan ban ai keka kabani irin wannan gurbataccen shawar ba.
Gabada ka rusa min komai ,  fk dayaga hassala shima  jin zantuttukan da DEENi ke furtawa .
A harzuke yace  ai bani  nace kazo min da shawarar taka ba " iya abinda naga  zan iyayi  ne" na sanar maka.
Kai tsaye ka fito  kace  daman can kana son yarinyar" bancin haka daga baka shawarar , meye naka na damuwa daita .
DEENi bai san sanda ya  dunkule hannushi" zai kaiwa fk naushi a baki  ba.
Take   fk ya goce yana kallonsa gabadaya  yanayinsa yagama canzawa sai huci yake kmr mayuncin zaki .
Fk  yace wai meke samunka ne ?
kodai  kasha wani abu  ne yau , a fusace DEENi yace wuta nasha ba wani abu .
Sai daya furzar da huci mai zafi  sannan yace  kasan Allah sai dai kasan yadda zakayi da tashin hankali daka jefani ciki .

fk yace idan ba  haka ba Kuma fa "DEENi Yayi kyacci yace I will finish you....  ya wuce fuuuuuu kmr wani zaki .fk yabi bayansa da sauri yana kiran sunanshi  yayi banza dashi yacigaba da tafiyarsa da sassarfa har yacimasa ya ruko hannushi "da sauri DEENi ya juyo, ya bige masa  hannu " fk yace haba DEENi meyasa kake daukar komai da zafi ? DEENi yace da fetir ne kasan Allah idan har kana son zaman lafiyarka  dani " wlh ka nemo solution ya wuce nan yabashi .

Cikin tsanyi jiki zeenat ta mike tsaye  byn taci kukanta ta koshi . bathroom tashiga ta wanke fuskarta tukun  sannan  ta fito' ta murda handle din kofar ' daidai lokacin da shemah ta mike tsaye itama " tasa byn hannuta tana  goge fuskarta " yayinda  wasu ke sake silalowa" wani irin kallon zeenat  ke binta dashi  ,kmr takasheta haka take ji wanda kallo daya shemah tayi mata "tarasa dalilin dayasa zeenat ke mata irin wannan kallon  haka  .

Zeenat  tace munafuka ashe zuwan dakike mana gidan" ba dan Allah kikeyi ba.
Shemah tace lfyr kuwa , bangane nufinki ba.

zeenat tace zaki gane manufakar banza kawai daga karki sake shigo mana gida tunda kinada manufarki ta zuwa .

jin haka yayi mugun  hassala shemah, gashi daman tana  tare da  haushin abinda DEENi Yayi mata , hannuta  tacire ta dauke zeenat da wani  mari wanda ya frigita zeenat  .
ai kafin ta sauke hannun  zeenat bata tsaya wata wata ba" ta damki makonshi shemah tace ni kika mara.. kika mareni daga bazaki sake marin wata ba ,wani irin nishi shemah ke fitarwa tana mutsu mutsun kwatar kanta har hawayen wahala take fitarwa ,zeenat tace   ba kukan soyayya kikeyi  ba zan aikaki   abarzahu inyaso kya ji dadi yin kukan da tushe .
Km still tana damke da makoshinta  " tace nufinki kice kina  son yaya DEENi ko .

  Wlh yarinya  karyar tasha karya " da kyar shemah tasamu tasa iya karfinta ta kwace kanta  daga rikon da zeenat ta mata .
Take suka suma kwokuwa da juna gabadaya  hayaniryasu  ta cika gidan ,a tsorace ummi takaraso gurinsu ta shiga tsakanin" zeenat da shemah wacce har shedewa take saboda kukan dayaci karfinta gabadayansu  fuskarsu  tayi jazir,.
zeenat na kuka shemah na kuka cikin fushi da bacin rai ummi ke tambayar su abinda ya hadasu fada amman cikin bbu wanda yabata amsa har sanda   " DEENi yashigo gidan ya samesu  tsaye cirko cirko , yaja ya tsaya  yana jan tsaki dan tun shigowarsa yake jin hayaniryasu yanzu ma  ganin ummi ne yasa ya tsaya ,  da kallo yabisu dashi " ummi  na  ganinsa tace yauwa gara ma  daka shigo , ta sanar masa abinda faru ummi nagama fada masa takama gabanta  .

   ai yana gama jin abinda umminsa tace ya fara dauke zeenat da wani mahaukacin ,mari dayasa taji dan guntun fitsarin dake makale da mararta zubowa ,  itama shemah bata nata sannan ya gwara  kansu gabadaya  waje daya jikake gum.......  Bbu wacce tayi kokarin yin kuka cikinsu dan sunan halinsa sarai  bakaramin aikinsa bane ya hada musu da punishment.

tsawa ya daka musu   yace kowace ta takama gabanta  tun bai sabauta musu jiki  ba , hade da cewa yan iskan yaran kawai  .

Dakinsa ya  wuce yasoma  zariya daga farkon daki zuwa karshe  hannuwansa duka yasa yana balbale botura rigarsa" wani irin zafi yake ji  a zuciyarsa tamkar ana zuba masa barkono , gumi ke tsatsafo masa takoina kmr ba dazu yayi wanka ba " sai daya balle botura rigar ya cire yayi jifa daita ya  fada   kan bed   idanunshi na kallon sama  celling dakin ahankali .
Ahankali yasoma runtse idanunshi  har ya rufesu ruf  gabadaya tunani mafuta kawai yake tabbas indai sai ya tunkari yarinyar nan da sunan yana sonta to wlh ya hakura daita har abada kai auran ma yafasa gabadaya  .

MMN SUDAIS CE

Continue Reading

You'll Also Like

80.8K 6.5K 44
Labarin budurwa mai rayuwar Kwad'ayi da buri, cike da rashin godiyar Allah,........................
13.7K 1K 47
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa...
68.6K 2.3K 77
BANG... BANG..... BANG I jumped up out my sleep to three gun shots. I creep up to my door, opening it up just a little, seeing my father go to my...
48.7K 1.9K 45
Labarine kan matsalolin da ake samu agidajen aure daga bangaren Matan dakuma Mazan. Series ne dazan dinga kawo muku duk ranan ASABAR DA LAHADI