A GIDANMU SUKE Labari ne aka...

By pinky__leemart

436 31 2

A gidanmu suke littafi ne Mai tattare da dumbin nadama inda musulmi ya aure arniya batare da sanin kowa ba ga... More

chapter 1
chapter 2
chapter 5_6
chapter 7_8
chapter 11_12
chapter 13_15
chapter 16_20
chapter 21_25
CHAPTER 26_30
chapter 31_35
chapter 36_40
chapter 41_45
chapter 46_50
chapter 51_55
chapter 56_60
chapter 61_65
chapter 66_70
chapter 71_75
chapter 76_80
chapter 81_85
chapter 86_100

chapter 9_10

22 1 0
By pinky__leemart

*بسم الله الرحمن الرحيم*


*🏡A GIDAN MU SUKE🏡*

®️🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[  '''Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women''']
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/ 110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

                *_Z• W• F•🏝_*

MALLAKIN MARUBUTA BIYU:- 👇
*MRS BASAKKWACE*
           _AND_
*LEEMART PINKY💖*

_WANNAN LABARIN DAGA FARKON SA HAR ƘARSHEN SA SADAUKAR WA NE GA IYAYEN MU ALLAH UBANGIJI YA ƘARA MUSU LAFIYA DA NISAN KWANA,DA DUKKAN MUSULMAI BAKI ƊAYA,YA ALLAH KAJIƘAN IYAYEN MU TUNDAGA ZAMANIN ANNABI ADAM HAR ZUWA YAU._

*MAƘIYA MASU KAN MANGWARO🥭KUDAƊE KUYI LASTING KUYI SHEKARU IRIN NA DABINO KU ƳAƳA IRIN NA RIƊI,MUNANAN DAI😛🤣*

JINJINA GA -: _MASOYAN MU GABA ƊAYA_

*PAGE 9&10*

*CIGABAN LABARIN*
Daɗi ko kamar ya kashe Jahdah don ta tsani suna zaune yarannan na kusa ,jitake  kamar ta kamo su saƙesu su.

Zaune suke suna riƙe da bible  suna addu'a.
Our father who at in heaven haloet be thy name ,thy kingdom come ,thy will be done earth  as it is in heaven give us this day our daily bread and forgive us out trespasses as we forgive those who trespass against us lead us not into temptation and deliver us from all evil Amen.

Bayan sun gama ne suka miƙe suka aje bible ɗin.


"Sister I have been very hungry since we came back to church and we didn't need anything".

_Sister yunwa nakeji sosai tunda muka dawo dawo coci bamuci komi ba._

Faɗar Jessica da take ƙoƙarin hawa kan gado.

Taɓa baki Juliet tayi tana cire ɗan kwalin kanta tace,"I'm also hungry, wait until later when they wake up and we will go to bed or, because I do not want to be humiliated".

_"Nima haka yunwar nakeji, kibari zuwa ɗan anjima in sun tashi sai muje muci namu ko, don bana son wulakanci"._

Zama tayi baki gado kafin tace," although he let me bring our muci here, for I did not want to join them".

Ok Jesica ta faɗa.

Miƙewa Juliet tayi ta fita tare da ɗaura ɗan kwalinta,don bataso sam tana yawo ba ɗan kwali.

Kai tsaye dianing room ɗinsu ta nufa.

"Sannun ku".

Ta faɗa a taƙaice.

Duk idanuwan su ya koma gareta.

Ƙarasawa tayi ta gaida iyayen su da yayyen su inda Hajiya Jamila,da Hajiya Juwaira,da Hajiya  Jumainah ko kallon ta basuyi ba.

Jahda ko siririn tsaki ta sake can ƙasa-ƙasa don kar iyayen su suji.

Jadidah a yatsine ta amsa.

Jawahir ko wani daɗi taji kamar anmata wani kyauta.

Jaheer murmushi kawai yakeyi yana kallon Juliet yace,"ina Jesica?.

Ƙasa tayi da kanta kafin tace,"She's in the room, right?.

"Tana ɗaki, dama zan ɗeba mana namune muje muci a ɗaki".

Mtsewww ,tawani miƙe ta wuce fuuuuuu.

Bakowa bace face Hajiya Jamila,nan Juwairah da Jumainah suka miƙe suka bi bayanta,don da ta bar waje suke bin bayanta,binta suke sau da ƙafa,fiye da yanda suke bin mazajen su.

Binsu da ido mazajen su sukai,Hajiya Jazmie ko jawo plate ɗin abinci tayi ta zuba,ta miƙa ma Juliet  ta  ,amsa tayi a sanyaye tace," tnx Momymie".

Juyawa tayi ta wuce.

Jaheer da ido ya bita,cike da tausaya musu halin  da suke ciki.

Haka iyayen su tau sayin ƴaƴan kawai sukeji.

*******
"Ke arniya mai warin ƙashi zonan".

Jahada  ce ke wannan maganan tana sanye da riga da siket na ƴan kanti duk ta matse jikinta kan nan ko ɗankwali babu ta riƙe belt ta nan naɗe shi a hannun ta.

Tsayawa Juliet tayi ta zuba mata ido ba tare da tayi magana ba.

"Dan uwarki arniyannan da ta mutu aka sata a akwati,ki wuce kije ki kwashe min under wear danai period ki wanke mi".........!

Saukan marin da tajine a fuskan ta  ne yai sanadin katse mata maganan  ta.

Jaheer ne  tsaye ranshi a matuƙar ɓace idanuwan shi sun canja kala zuwa launin ja,jikin shi  har makyarkyata yakeyi sabida tsananin ɓacin rai.

Ɗaga hannun shi yayi ya ƙara kasheta da marin da saida yayi sanadiyar ta sake fitsari a wandon ta.

Ƙara ta saki,take jini ya fara biyo hancin ta.

"Lafiya mai nakeji?,wake ihu?.

Hajiya Jumainah  ce kemaganan nan da fitowar ta daga kitchen kenan.

Turus tayi sanda taga Jaheer tsaye  gaban Jahda ga Juliet a tsaye gefe ga Jadidah ta natsu,yanda taga yanayin shi saida gaban ta ya yanke ya faɗi.

Ƙara ɗaga hannu yayi zai kai mata mari,Juliet tai saurin riƙe hannun shi,bin hannun ta yayi da ido ,yayinda ita take girgiza kanta.

"Munafuka don kinganni dole ki riƙe mai hannu,Jaheer mai ta maka ka mareta ka fasa mata hanci?.

Banza yayi da Hajiya Jumaina don ba ƙaramin jin haushin ta yake ba,ji yake kamar ya bugeta ya huce ta kaici.

Jahda ba abinda take face ihu,tana sa hannu tana toshe hancinta don jini ya dena fita,gashi jikinta duk ya ɓaci da jini don sosai yake fita.

Fisge hannun shi yayi daga riƙon  da Juliet tayi masa a zuciya ya ɗaura ƙafan shi guda kan kujeran da Jahdah ke zaune  ya ɗaura guywar hannun shi kan cinyar shi ya buga tagumi yana binta da wani mugun kallo na tsana.

"Jaheer ninake maka magana kana banza dani?.

"Donni ba uwar ka bace ban haife kaba?.

"Tou bari in je inkira Hajiya tazo s kanta tama magana".

Ko kulata baiyi ba,harta juya ta fita.

Kallonta yake a lalace kafin ya fara murza yatsunsa na ɗayan hannun.

Atsorace Jahda ke kallon shi,don bata taɓa ganin shi yayi fushi  irin na yau ba,cikin ta wani mugun murɗawa yayi,jitake inba ta shiga toilet ba zawo zai iya zubo mata,gashi ya tare ta ya mata rumfa.

Ƙara murɗawa  yayi  take ta sake shi a wajan a wondo gashi mai ɗan banzan ɗoyi,take ya turniƙe ɗakin.

Da sauri yaja baya yana toshe hancin sa.

Miyasa Jaheer ba........!

Da sauri Hajiya Juwairah tayi baya sanadin warin da taji ya daketa.

Jadida da gudu ta tashi ta fita.Juliet ficewa tayi da sauri,da sauri ya fuce shima.

Tsuru-tsuru Jahdah tayi tare da sauke nauyayyan ajiyar zuciya ga wata zufa mai ɗumi da ta keto mata duk da AC dake kunne bai hana zufa fito mata ba.

Akunyace ta miƙe ta shiga toilet ɗin falon tai zuba tutun ta  ta cire kayan tai wanka ta ɗaura towel  tafito,har yanzun falon akwai warin kashin,buɗe labulaiyya tayi don yafita.

Fita tayi ta nufi part ɗinsu,ɗaure da towel ko kunyar ƴan aikin gidan maza da suke zaune a haraban gidan ta nufi part ɗinsu Jadida na ganin ta ta wani kwashe da dariya tare da zubewa a ƙasa.

Tsaki mtsewww Jahda taja ta wuce bedroom ɗinsu.

Jadida ko sai dariya sosai har da taji cikinta na niyan ɗaurewa.

*********
"I've been waiting for you for a long time".

Jessica dake zaune kan kujera tana danna wayarta take ma Juliet wannan tambaya.

"Aunty Jahda ce ta tareni tana ta zagina, yayah Jaheer ya sameta ya mareta, sai da ta saki kashi a wando".

Taɓa baki tayi  tace,"What is wrong with them because they are not of the same religion.

_wai menene abun da baza mu iya magana game da shi ba, su da suke musulman ma basa shiga irin na musulinci, shiga da suke suna fita komu bama_, _Allah ya_
_kyauta Amen_
********
"Woow Baby ji wasu kyawawan ƴaƴa da suka fito daga gidan ku".

Saurayin Jahda Jamil da suke zaune a acikin motor yana shafata,yaga fitowan Juliet da Jesica,suna sanye da dogon riga abaya pink colour sunyi rolling ɗin ɗan kwalin akan su da yafito musu da tsan-tsan kyawunsu.

Da sauri Jahda ta ɗaga kai taga ko suwa gaban ta na faɗi,ganin sune yasa taja dogon tsaki ta ɓalla ma Jamil hara-ra

Mtseww dogon tsaki ta sake da taga su yakebi da kallo,har sun isa ɗan shagon Mallam Idi.

Shiko sai wani lashe baki yake kamar tsohon maye.

Aƙufule tace..........!


MORE COMMENTS
MORE TYPING
*PINKY 💗💕& BASAKKWACE*

Continue Reading

You'll Also Like

He is... By ;)

Short Story

17.8K 1.3K 23
Where Ishan stumbles into Shubman's life one day and changes the latter's life forever. Shubman takes pity on Ishan but will the pity turn into some...
90.7K 2K 49
Alissa Iris De León the daughter of both the Spanish and Italian Mafia. A week after she was born she was sent away from her 2 brothers to live with...
32.5K 671 41
Short scenarios for your favorite characters! (Well the male characters at least) The characters included are Alastor, Angel Dust, Sir Pentious, Husk...
404K 7.2K 41
Emily Addison has been abused and neglected by a man she thought was her father. What happens when she gets saved by her brothers? Who has been searc...