TALATIN

3.2K 179 4
                                    

*NI'EEMA*

Written by *Zulaiha Rano*

Page  *57~58*

Bayan ya idar da sallar zama ya yi, yana ta jerowa Ni'eema Addu'oi musamman yanayin daya risketa a daren jiya, bai tashi daga zaunen ba har sai da shidda ta gota, godon ya koma ya kwanta, tare da gyarawa Ni'eema bargon rufa, ya zubawa fuskar ta ido yana kallon yadda ta faɗa a lokaci ɗaya, yasan ba ƙaramin wuya ta sha ba. Da wannan tunanin barci ya ɗauke shi, can cikin barci ya ji motsin Ni'eema da alama tashi take son yi, ya buɗe ido yana kallonta ya ce " Khadija kin tashi?"  Ya yi tambayar yana tashi daga kwancen. da kai ta amsa, sannan ta ziro ƙafarta ƙasa a sonta taka kasa, wani mugun zafin da ta ji yasa ta yi saurin zama, wasu hawaye suka zubo.

"Oh! Sorry Khadija bari na kai ki, har yanzu kina jin zafin wajen ne?"  Muryarta na rawa ta ce "Eh"  Cak! Ya ɗauketa ya kai ta toilet ruwan zafi ya kuma haɗa mata masu zafi ya ce" Khadija ki shiga ruwan nan zafin zai ragu, sai kiyo wanka ki ɗauro alwala, gari ya waye tun ɗazun. Har wa yanzu dai bata ce masa komai ba, kamar yadda ya ce haka ta yi sosai ta ji daɗin ruwan don da ƙafafuwanta ta fito daga toilet ɗin, ta tayar da sallah, bayan ta idar ta tsuguna a gabansa tare da sadda kanta ƙasa ta ce cikin sanyin murya " ina kwana Yayanmu?"  Fuska sake har wani murmushi ke kwance a fuskar tasa, yasa hannu ya jawo ta jikinsa tare da rungumeta tsam a jikin shi ya ce" lafiya lau Khadija ya gajiyan jiya, na baki wuya ko?" Ya kai ƙarshen maganar yana sinsinar gashin kanta. Ƙara shigar da kanta jikinsa ta yi cikin kunya ta ce " Gaskiya ni dai Yayanmu ka bari, kwanciya nake son yi."  "Oh! Ashe baki gaji ba, to bari mu koma don ni ma ban gaji ba.

marairaicewa ta yi ta ce" Please Yayanmu ka yi haƙuri barci nake ji fa, har ma da yunwa." ta yi maganar kamar zata yi kuka. "Ok bari nasa a kawo mana abin break." Ya yi maganar yana cire hijjab ɗin da ta yi sallah da shi, hannun sa ya fara zagaye jikinta, ya sanya ɗayan hannun tare da  jawo wayarsa ya dannawa Aunty Mama kira, bayan sun gaisa ya ce "Aunty Mamana a kawo mini abin break yanzu." Yana gama faɗi ya kashe wayar. Kallon Ni'eemar ya yi tare da manna mata wani kiss a kumatu, hannunsa suna cigaba da aikin su. Babu ɓata lokaci ya ji ana buga ƙofar tare suka tashi da Ni'eemar wace ta yi saurin jawo hijjab ta sanya, falo suka nufa Abdul ne ya je ya buɗe ƙofar, sannan ya dawo ya zauna Ni'eema ta zauna kusa da shi ta ɗaura kanta a kafaɗar shi, don bata jin daɗin jikinta kwata-kwata, Suhaila ce ta shigo falon hannunta ɗauke da ƙaton tire da ta shirya kayan break din, gaisar da Yayansu ta yi, ya amsa fuskar sa babu walwala, ta kalli Ni'eema tare da cewa "ina kwana" Lumshe ido Ni'eema ta yi tare buɗewa ta ce "lafiya lau."

Kallon su kawai Suhaila take yi tana mamakin yadda har Yayansu ya sake haka shi da Ni'eema, amma kuma abin ya burgeta sosai, da alama kuma Yayansu ɗin yana son Ni'eema tunda kalli fa yadda ta wani lafe a jikin sa. Muryarsa ce ta katseta daga dogon tunanin, cikin faɗa ya ce "dalla tashi ki ba mutane waje kin wani zuba mana ido."  "Please Yayanmu ka haɗa mini tea ɗin wallahi ji nake kamar zan mutu tsabar yunwa." Ni'eema ke maganar idon ta a lumshe. Sumi-sumi Suhaila ta tashi ta yi waje jikinta ya yi sanyi. Kamar yadda Ni'eemar ta buƙata shi da kan shi ya haɗa mata duk abin da ta bukata, sannan ya ce  "Khadija ta so ki fara break ɗin nan. Ya yi maganar yana kallon ta." Ka kawo nan wallahi ban iya tashi kaina ke mugun sarawa. Ya ya iya haka ya ɗauko har zuwa inda take ɗin, da kansa ya ke bata har sai da ta ƙoshi, sannan ya barta haka.

Shi ma ya fara na shi miƙewa Ni'eema ta yi har a lokacin ba ta gama dawowa daidai ba, domin wani jiri ke ɗibar ta, ya ɗago da kai yana kallonta ya ce " ina zaki je?"  "falon Mami zan je, ina son na huta." ta ba shi amsa tare da fara tafiya. Ƙaramin murmushi ya yi ya ce " To a huta lafiya, zuwa anjima zan kira ki kin san fa ni ban da wani haƙuri."  Hmmm! Kawai Ni'eema ta faɗa tare da fita daga falon. Zaune cikin falo Mami da Aunty Khadijah, suna ta firan su hankali kwance Ni'eema ta yi sallama tare da kwanciya a kan kujeran dake kusa da ita. Amsawa suka yi suna kallonta, da ƙyar ta iya cewa ina kwana ko kafin su amsa tuni har barci ya kwasheta.

Mami bata ce komai ba, sai cigaba da abin da take ta yi, don dama sun gama aikin su na komai har shiryawa suka yi, suna jiran shigowar Ni'eema su tafi gidan Alhaji Yusuf, inda abokan Alhaji suka hallara suna taya shi murnan ganin yarta shi.

Ganin Ni'eemar ta kwanta barci yasa Mami ta ce "Tashi mu je kin ji Sister, ita wannan indan ta tashi mijinta ya kawota, don wannan barci sai Ummi ta kai la'asar bata tashi ba."  "Amma kuwa Aunty lafiya take jibeta fa kamar wacce tasha wani abun?"  Ɗan tsaki ta ja ta ce " Ina zan sani lafiyar ta lau, wannan barcin ya zamar mata jiki kullum sai ta yi shi."

**********************************

Dogon salati Hajiya ta ja ta ce " Yasser ina ka samu labarin nan, shin ta haifi cikin ko kuwa?"  sunkuyar da kai ya yi ya ce " Ni ma Hajiya ban san ko ta haifi cikinba, amma tunda ta tafi da cikin tabbas nasan Zainab sai ta haife shi, yanzu babban matsalar shi ne na je unguwarsu har na gaji da zuwa amma kowa sai yace bai san inda take ba."

Gaskiya dai Yasser ka je ka nemo duk inda take, don burina har kullum shi ne inga jininka, Allah yasa ta haifi cikin. " " Amin Hajiyata In Sha Allah yau zan sa a fara sanarwa a gidajen redi'o zuwa su Television har da jaridu." To Allah ya taimaka yasa mu dace."

*****
Lokacin da Ni'eema ta tashi barci babu kowa a falon da alama sun wuce, don haka bedroom ɗinta ta shiga, wanka ta soma yi sannan ta yi sallah, zama ta yi ta tsantsara kwalliya ta shirya cikin wasu riga da siket na atamfa, kayan sun yi mata kyau gashi sun kama ta bama kamar kirjinta wanda sanadin matsan da suka sha wajen Yayansu suka wani ciko, mazaunan ta ma ba'a magana turare kawai ta fesa duk da yunwar da take ji haka ta ɗauki hijjab ɗinta ta yi waje.

Yana zaune da jarida a hannunsa yana karantawa, turarenta shi ya soma sanar da shi isowarta, yana ɗago da kai yaga irin kwalliyar da ta yi sai da gabansa ya faɗi da sauri ya ya yi wulli da jaridar tare da buɗe hannunsa alamar ta je, cikin wani salon tafiya ta isa inda yake a kan cinyarsa ya mata mazauni yare da rumgumarta har wani gwauron ajiyar zuciya ya saki, bai tsaya komai ba ya zuge zip ɗin rigar ta tare da ɓalle breziyar ta abin da yake muradi suka bayyana a fili, bai jira komai ba ya tallafosu tare da kai bakin sa wajen ya fara kai masu agaji.

Sakar masa jiki Ni'eema ta yi, yadda zai samu relief a hankali ta kai bakin ta wajen kunnen sa, halshen ta ta zura ciki ta lasa, numfashin Abdul-Nasir har kusan ɗaukewa ya yi da salon Ni'eema " Please Yayanmu tashi ka kaini gidan Alhaji su Mami suna can, sun tafi lokacin ina barci...” Bata gama rufe bakinta ba wayarsa ya soma ringing. A kasalance ya ɗauki wayar ganin mai kiran yasa shi daidaita nutsuwar sa, bai daɗe yana maganar ba ya kashe wayar.

Hannunta ya ja ya ce "Khadija Ogana ya kira ni yanzu yana son ganina, don haka yanzu zan wuce, amma please mu je na ƙara samun nutsuwa."  Ƙwalalo ido ta yi waje hankalinta a tashe don ta tuno wahalar da tasha jiya murya na rawa ta ce "Please Yayanmu ka yi haƙuri wallahi ban warke ba."  "ki daure a hankali zan yi maki kinga tafiya zan yi kuma ban san ranar dawowa ba, da ƙyar ya lallaɓata ta yadda, bedroom ɗin suka shiga cikin lalama ya bi da ita amma fa duk da haka data ji wahala sai dai bata kai ta jiya ba. A gaggauce  ya yi wanka suka gama shiryawa.

Suna fita ya shiga falon Aunty Mama don yi mata sallama, har da Ni'eema suka shiga, Aunty Mama tana zaune a falon dasu Suhaila, fuska sake Aunty Mama ta amsa, zama suka yi Ni'eema ta soma gaidata. Da ƙyar Aunty Mama ta amsa, Abdul ya ce "Aunty ni kam Abuja zan wuce yanzu Ogana ya kira ni ya ce duk abin da nake na bari na wuce Abuja, zan sauke Khadija a gidan Alhaji Yusuf sai na wuce." "To Allah Ya tsare hanya ya bada sa'a." Amin suka amsa sannan suka miƙe, "Yayanmu zan rakata gidan Alhaji Yusuf ɗin." Suhaila ta yi maganar kamar mai jin tsoro.

"Ok ki same mu a mota."  ya yi maganar suna tafiya, cikin zuciyar Ni'eema daɗi ta ji da ganin yadda Suhaila ta sauya hali lokaci ɗaya, lokacin da Abdul-Nasir ya ajeyesu Suhaila fita ta yi, ta bar Ni'eema da Abdul wanda ya kamo hannun Ni'eema yi tare da manna mata kiss ya ce "Khadija zan tafi please ki kular min da kanki In Sha Allah ba zan daɗe ba kuma zamu ke yin waya, ga key ɗin ɓangarena in kina da buƙatar kuɗi ki ɗauka."  Wasu hawaye suka tsiyayo daga idon Ni'eema ta ce "To Yayanmu Allah Ya kai ka lafiya ya tsare hanya."  a haka suka yi sallama.



Kai Ni'eema yaushe kika san miji haka har kike kukan rabuwa da shi?




Mu je zuwa.

NE'EEMA COMPLETEOpowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz