Introduction.

822 46 54
                                    

      💕This is not a love story, but it is love that builds the story, and it is love that destroys the story.

The story of a cheating husband.
bad husband
cruel husband
A hypocrite husband. Come let's cry and laugh togethe, The story of Ridayya and Gidado. the destiny of Ustaz and Ustaza. the eternal love between Sadauki and Ridayya.

Have you ever found yourself in the pressure of life and the love of a cheating man put your life in a difficult situation? Have you ever felt in your heart that if there is no man you cannot live?. Kin taɓa shiga tsangwamar kishiyar uwa? Kin taɓa ɗanɗana zafi da uƙubar kishiyar uwa? ko kuma kin amsa sunan da Hausawa ke ce ƊAN KISHIYA ba ɗa bane?. Kin taɓa gani anci zarafin mahaifyarki a dalilin KISHIYA?. ke da gidan mahaifinki ya zame miki tamkar kabari? Ya zame miki tamkar ramin kumurcin maciji, da shi da gidan Ɗan"kande bambancin kaɗanne. This is something that is happening in our areas and in the community. Let's join our hands to solve this problem. A irin wannan matsalar wata yarinyar ke gudawa daga gidan ubanta, wata ta samu matsala Hakazalika wata ta samu tabon da har ta mutu ba zai goge daga zuciyarta ba, mu mata mune maƙiyan junanmu koda ake cewa ciwon ƴa'mace na ƴa'mace ne wannan tsararren zance ne kawai. Da ƊA da DUKIYA ba a san mai mora ba sai Allah. Ɗan kishiya zai yi maka abinda ɗan ka bai maka ba, idan taƙamar asiri ne Ubangiji baya bacci zai yi sakayya a lokacin da ba ki da tsumi balle dabara, idan mutuwa ce ki sani inda kishiyarki ta je, kema za ki wayi gari ki gan ki rufe cikin kabari. Wannan dalilin ya sanya ake wa maza da yawa kallon marasa adalci har a kira shi da MUNAFUKIN MIJI.

A girl was born a very much ugly.   She is very dark black with different an abomination nature like, big mouth, slide nose, wide open face, infact she is disgusting.

She has enchanted by her mother's rival. For that reason, Ridayyah is reluctant to be with anybody. She always wanted to be lonely, may be she stay in happiness when she is alone. Saboda girman muzanta halittar da Ubangiji ya yi mata, da yadda ake cewa ba zata taɓa samun mijin aure ba saboda kasancewarta baƙa mummuna ta faɗa komar ladama ta hannun Munafikin miji. Ganin cewa alfamar aure zai yi mata idan ya barta ba lallai ta samu mijin aure ba saboda baƙi da munin fuskarta ya saka ta amince masa har ya rabata da kowa nata duk a salon nasa kalar Munafurcin. Kar ki yadda soyayya ta zama rauninki You see that madly love? Wallahi ya fi talauci illa. Just follow my story MUNAFUKIN MIJI.

                 CHARACTERS

      RIDAYYA MUHAMMAD-BILAL RANO. (Ustaza)  Bilal's voice. Haƙuri, kawaici, rashin son magana, saurin kuka, ilimi da baiwa, cimma buri

MUHAMMAD-BILAL TAHIR RANO
Ustaz. (Abbiey, Ridayya's voice)
Miskilanci, ɗauke kai, zurfin ciki, rashin ɗaukan raini, girmama ra'ayi. Nuna soyayya a gaban kowa

ZAMEER MAHBOOB DOLLAR (Giɗaɗo) Ƙaryar arziƙi, sauyin asali, rayuwar ƙarya, MAYAUDARI maci amana yana da rauni ta gefe ɗaya (He decided to call her Mai sona)

TAJJ MUJID BAITA
Tausayi, kyauta, tsayawa a kan hakƙinsa. Miskilanci ƙulafuci.

KHAIRIYYA (Khairy)
Makirar yarinya mai kyau da siffa. Mai bin maza


HAMZA HAMDAN HAMISH
SADAUKI
Mayan jita da wasan cricket, rigimamme ɗan tijara naci taurin kai zuciya da kishin masifa. Ƙwallafa abu a rai (she decided to call her Shanshan)

Zan dawo da posting iya wattpad,
Shi ma bisa sharaɗin comment mai ma'ana bawai thanks ba. Ina son labarin ya samu top views a cikin sauran labaraina na wattpad.

Character waye yafi birgeka?
Waye gwaninka
Waye zai zama jarumi
Waye ƙaddara zata kashe shi?
Ku yi comment da ra'ayinku. Ina son ganin comment sama da 200

Nimcyluv luvs You guys ❤️😍
Share the link

MUNAFUKIN MIJIWhere stories live. Discover now