Announcement!

602 62 20
                                    

Ra'ayi na yi, wajan faranta muku da sanya zuƙatanku cikin nutsuwa, sai dai me; a koda yaushe zan iya janye niyyata na cewa free book ne. Na mayar da shi Paid book.

Shuka na son ban ruwa,
Ɗa na son kulawa,
Kamar yadda ciki ke buƙatar abinci.
Haka ni ma nake buƙatar supporting ɗinku, comment da voting nake so, ina buƙatar littafin nan ya fi ko wanne book ɗina yawan voting da comments.

Amma banga alama ba, juma'ar da zata yi kyau tun daga laraba ake ganeta, tambaya! Shin za a ku yi comment a ci-gaba ko a mayar da shi paid book?

MUNAFUKIN MIJIWhere stories live. Discover now