Author's Note

3.2K 108 39
                                    

Bani da tabbacin zai muku yadda kuke so, yaƙini na shi ne ƙarfin qwwar labarin zai zauna a zuƙatanku. Ba kowa nafi ba, Al'ƙalamina tabbatacce ne, kamar yadda da yawanku kuka gasgata hakan.  SADAUKARWA LubnaSufyan

        MUNAFUKIN MIJI
Mene ya sanya ta zama matacciyya bayan da numfashi a ƙirjinta?

Lallai bayan mutum akwai wata halitta a jikinsa,kamar dai mai hankali amma ɗan shekara huɗu ya fita cikakken nutsuwa.

Ashe budurwarsa take rayuwa da ita cikin gidan aurenta na sunna da sunan ƙanwa? Bayan budurwar Jaririn na waye da take ɗauke da shi?.

Ban yi alƙawarin ƙarshe mai kyau ba, al'ƙalamina bai yarda da hakan ba, ina da tabbacin duk yadda ƙarshen yazo ku saka hannu bibbiyu ku amsa, zallar Gwagwarmayar Aure ce, tsakaninsu ma'auratan.

Free book ne
Zai fara zuwa soon kuma iya wattpad
Comments da votes sune ƙarfin qiwwar Sarauta.
Kafin kammalawa ina son a ƙalla 50k views comment ya je irin 100k ɗin nan.
Kun shirya?
Mene ra'ayinku?
#FREE BOOK
#MA'AURATA
#SUPPORTIG
#NIMCYLUV
#MASOYA
#WATTPAD

            ZAMEER (MEER OR ZAM)
          WANNE CHARACTER KUKE TUNANIN ZAI YI DAIDAI DA SUNAN SHI? FAƊI RA'AYI.

MUNAFUKIN MIJIWhere stories live. Discover now