Eid Mubarak❤️💫

684 26 8
                                    

Assalamu alaykum warahmatullah..

Inama daukacin al'umman musulmi barka da zagayowan karamar sallah..ubangiji Allah ya amsa ibadunmu yasa muna daga ciki 'yantattun bayinshi..Allah Kuma ya maimaita mana da rai da lafia..
Eid Mubarak to all of you once again.. asha shagalin sallah lafiya..

Ummu Ashraf loves and missed you guys sosae wlh💙🔐

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now