chapter twelve

1.1K 126 5
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

12

Suna tafe a hanya ba Wanda ke mgn sai Layla dake fakan idonshi tana mai dariya time to time...duk yana lura da ita basarwa kawai yai...sai da suka isa gida bayan yayi parking sai yasa lock a motar ya juyo yana kallonta yace"so na zama abokin wasanki koh"da sauri ta girgiza Kai still dai dariyan takeson yi....yai murmushi kawai snn ya Mika hanu ya dauko ledan daya ajiye a baya ya Mika Mata....tasa hanu ta amsa snn tace"mene a ciki daddy?...ya cire lock din dayasa snn yace"towels dinki ne...ki ajiye wadancan ki dena amfani dasu kwata kwata infact ki debosu ma dukansu ki kawomin...wnn sunada girma so dasu Zaki na amfani yanxu...no more kuncewan towel a gaban jama'a....lol(kunji mutuminku bai manta ba😆)Layla tadan turo baki tace"a gaban jama'a Kuma daddy...a gabanka nefa kawai...and ni zan iya cire kayana ma a gabanka ai Kai babana ne ba kunyanka nakeji ba kum....da sauri ya katseta da fadin"naji baby jeki dasu ciki toh Nima yanxu zan shigo....bata sake mgn ba ta bude motan ta fita...shima ya fito ita tayi part dinsu hanunta rikeda towels din nata shima yai nashi part din yana murmushi.

Bayan kwana Hudu....

Tun safe ummi ta tafi asibiti sakamakon Ramla dake labour...tun safen Kuma take fama har zuwa yanxu da ake sallar magrib Allah bai yanke ba...Layla ce kadai a gida sai mama hauwa...tun dazu take zuba idon ganin daddyn nata tace mai itadai ya kaita asibiti wurin ummi amma har yanxu bai shigo ba....ta mike for the third time ta duba part dinshi har yanzu a rufe alaman bai dawoba knn...ta juya knn zata koma taji tayi karo da abu...aiko ta kwallara Kara zata diba a guje yai nasarar kamota ya rungume a jikinshi...gaba daya jikinta rawa yake don ta tsorata sosae ba kadan ba....Saida yaga ta Dan nutsu snn ya dagota yana kallonta yace"matsoraciya...meya fito dake?tace"daddy I came to check on you ne...tun dazu nake zuwa baka dawoba and inaso ka kaini wajen su ummi plss....ya shiga girgiza Kai yace"baby dare yayi ki Bari da safe...ta kamo hanunshi har ta fara hawaye tace"nidai daddy ka kaini yanzu dn Allah...ai ba dadewa zamuyi ba zamu dawo plss"...dukda baiso ba haka ya juya yace ta dauko hijab sai ta sameshi a mota....ta koma ciki da sauri ta dauko hijab din snn ta sanar da Mama hauwa zasuje asibiti.

Basu suka dawo gidaba sai after ten...Layla har tayi bacci a mota...har zuwa lokacin kuma Ramla bata haihu ba....ya bude motan ya fito bayan yayi parking ya dauketa zuwa ciki...mama hauwa na parlo da sauri ta mike tace"tun dazu naketa zuba ido najiku shiru likita...Allah dai yasa lfy"..yace"lfy Lou mama hauwa...haihuwar cedai har yanxu da saura..zuwa Safiya dai in bata haihuba inaga kawai cs zaa Mata...hauwa tace"oh Allah dai ya yanke Mata yarinyar nn Allah ya rabasu lfy...ya amsa da Amin snn ya nufi dakin Layla....ya kwantar da ita kan gado tareda zare Mata hijab din jikinta...ya shiga binta da kallo yanaso ta sa sleeping dress dinta Kuma bai son tadata a bacci...a hankali ya zame gown din dake jikinta...Allah ya soshi akwai inners a jikinta da baisan ya zaiyi ba...rigan bacci kawai ya dauko ya sa Mata tareda gyara Mata kwanciya...ya lullubeta ya Mata addu'a snn ya kashe Mata wuta ya fita.
(Asuba ta gari babyn daddy😁).

Ramla bata haihuba sai wurin 2 na dare...ummi taso kiranshi a Daren Amma tace Bari zuwa Safiya tasan yanxu bacci yakeyi...

Washegari...

Bayan ya dawo daga masallaci ya dauki wayanshi ya shiga Kiran ummi...nan take sanar dashi good news ta sauka lfy..snn an samu baby girl...a lokacin yace gashi nn zuwa...ko wanka bai tsaya yi ba yasa kaya kawai ya fita...lokacin da yaje an gama musu komai sallama kawai suke jira...da kanshi yaje office din doctor ya amso sallama snn yazo yace an sallamesu...mijinta dake wurin da wata aunt dinshi sukace zasu tafi da ita gida zasu kula da ita a can tunda haihuwan fari ne...ummi ta roki alfarman a barta ta tafi da ita...haka suka daukota suka nufo gida mai gidanta Kuma yayi alkawarin zai biyosu da kayanta Dana baby.
Wannan knn

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now