chapter twenty three

1.2K 119 6
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

This page is dedicated to#Ummu Widad...Maman Aryan...Maman Two...Hafsah Kura...Khadija Yobe.. thanks for the love nd support Allah ya bar zumunchi.. Ummu Ashraf loves u😻💯

23

Karfe 9 duk sun gama shiryawa don flight din 10 zasubi...su Al'ameen nata fita da kayansu cikin mota...Layla ta fito daga dakin ummi sanyeda  riga da skirt na atampa..ta daura dankwalin kayan a kanta snn ta kawo mayafi ta yafashi a kafada...hanunta rikeda wayarta...fuskan nn nata fiyau..da gani ba karamin kuka taci ba.

Da sallama Taheer ya shigo parlon...ya shiga binta da kallo kawai... ganin yanda tayi kyau cikin shigan da tayi...he feel like hugging her right now..ko kadan bai kawo da ita zaa tafi ba..sai Kuma ya kalli su Nafisa duk sun gama shiryawa suma...ya karasa kusa dasu...ya gaida ummi ta amsa a takaice...snn ya gaida umma...yana Shirin barin wurin Nafisa tace"inason yin mgn dakai bro"...ya dakata nn inda yake...ta karaso kusa dashi tace"mu danje daga waje"...ba musu ya shiga gaba tabishi a baya...a balcony suka tsaya...Nafisa na kallonshi tace"nasan bakasan tareda Layla zamu tafi ba..ummi tace mu tafi da ita and kar mu kuskura mu bari ta dawo har  sai tace mu dawo da ita da bakinta"...a gigice Taheer ke kallonta yace"I don't get you...u mean tareda baby zaku tafi wai"...Nafisa ta daga Kai alaman eh...ya firzar da iska a bakinshi tareda zira hannayenshi cikin aljihun wandonshi murya a raunane yace"but how could ummi do this to me...why zaace zaku tafi da ita... u know am not used to living without seeing her around..in Ina ganinta at least zan samu sauki unlike ace bata gari gaba daya...I don't know why ummi ke punishing Dina haka...tasan babu abinda zatamin inji ciwonshi kmr wnn...wlh Nafisa idan baby ta bar gidan nn bansan ya zanyi ba"...shiru kawai Nafisa tayi tana kallonshi cikeda tausayi...ya mance da duk wani zancen kunya at this point...iyakan gskyrshi yake fada mata...a hankali tace"wlh na sani bro...nasani ba karamin sabawa kayi da itaba..Amma ba yanda zamuyi da ummi...nasan bacin raine yake sata aikata komai...and InshaAllah da zaran ta huce everything will be back to normal again..so kar ka damu kanka plss...anytime you feel like seeing her sai kazo ka ganta...ba Wanda zai hanaka wnn..after all Matarka ce...snn zaka iya kiranta a waya duk kaso yin mgn da ita...da sauri Taheer yace"she won't pick my calls I know...she hates me to the extent that ko ganina bata sonyi...this whole thing is killing me...ban San ya rayuwa zai cigaba without seeing baby ba...ban San ya zanyi da raina ba"...Nafisa da taji hawaye na ciko idonta tace"don Allah take it easy on your self bro...kar wani ciwon ya kamaka"...Taheer na kakalo murmushi yace"do me one favour plss...kar ki ringa bari tana fita anyhow...snn duk zata fita make sure tasa hijab da zaiyi covering dinta complete...kar ki bari ta fita ba tareda hijab ba plss"...Nafisa na daga Kai tace"InshaAllah I will bro...just take it easy...I promise zanyi iya bakin kokarina inga tayi accepting dinka as hubby...duk wnn abun da takeyi a yanxu nasan she's shocked ne.. InshaAllah bazata dawwama a haka ba...zata soka da izinin Allah"...wani murmushi yai escaping lips dinshi...shi sai yanxu ma ya tuna da wa yake mgn...idanunshi sun rufe that ko gane me yake cewa ma baiyi ba...Nafisa data lura kmr kunyar abinda ya fada yaji...sai tayi murmushi tace"bari muzo mu wuce bro...nace mu jira ka kaimu ummi tace driver yayi dropping dinmu kawai"...ya daga Kai yace"ba matsala zan biyoku a baya"...Nafisa tace"to shknn...snn ta juya ta koma ciki...cikin ranta tana tunanin wane irin so Taheer kema Layla haka...dubi yanda ya fita hayyacinshi kawai sbd zata bar kusa dashi...tausayinshi sosae ya kamata...ta kumayi alkawarin zata taimaka wajen fahimtar da Layla faidan auren Taheer din da ita.

Shiko Taheer binta kawai yai da kallo yana shafa Kai...he wonders abunda ya hau kanshi har ya saki maganganu a gabanta haka...yanxu shknn bai kara ganin baby...ummi knows exactly how to deal with him...ko a haka ta barshi ma is enough...yana ganin it's the worst punishment of his entire life...babu abinda zai wahalar dashi fiyeda rashin ganin nata.

🤍Dr.TAHEER🤍Où les histoires vivent. Découvrez maintenant