chapter thirty

1.3K 74 5
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

I dedicated this page to my darling daughter♥️ Maimunatou Muneer Kibia♥️Mama Indo loves you so much💋

30

A hanyansu na komawa gida Taheer yai kicin kicin da fuska...itadai Layla bata kulashi ba don ta fuskanci kiris yake jira...saida suka shiga har cikin gidan snn Salim yai parking...maimakon ta bude motan ta fita sai ta juyo a hankali tana kallonshi...shima kallon nata yake..ta saki murmushi mai kyau snn tace"daddy I hope dai ba fushi kakeyi Dani ba..."murya a kasa yace"da zan iya fushi dake din ma ai da ba hakaba..haka nn kika kama kika sa wnn gown din..am sure babu Wanda bai kalleki ba a wurin nn"..Layla ta rausayar da kanta tareda kama kunnuwanta da hannu tace"am really sorry daddy..i don't mean to hurt you"...ya gyara zamanshi yana kallonta yace"kinaso in hakura"..ta daga mai Kai da sauri..shi Kuma ya saki wani smile yana nuna mata lips dinshi yace"kiss me indai so kike in hakura"...da sauri ta juyar da kanta tana fadin"you are not serious".. Taheer ya zare idanu yana dariya yace"ni kike cema am not serious koh..just wait and see"...yana gama fadin haka ya shiga kokarin janyota jikinshi..ta hade jikinta wuri guda itama tana dariya tace"ni da wasa nake ma fa daddy..kayi hakuri dn Allah"... Taheer ya koma inda yake ya zauna snn yace"toh indai kinaso in hakura abu daya kawai zakiyi"...tana kallonshi tace"and what's that"...Saida ya rungume hannayenshi a kirji snn yace"ki kirani da wani sunan apart from daddy"..ta zaro idanu tana faman girgiza kai tace"ni bazan iyaba gsky"...sai ya kwantar da kanshi kan kujeran motan yace"then sai muyi kwanan mu a nn"...kmr an fizgi mgnr daga bakinta tace"to hubby"...Saida ya saki wani malalacin smile snn ya mike zaune..idonshi kanta yace"you are free from me now..you can go sai da safe"...yana gama mgn ta bude motan ta fita tana turo baki..ko sallama bata yimai ba ta wuce ciki abunta..shi Kuma yai murmushi  yana girgiza Kai..Salim na ganin fitanta ta shigo motan shima snn ya jata suka wuce.

The following day suka tashi da Shirin mother's Eve.

Yau wani hadadden lace Layla ta sanya Red..head dinta da komai na jikinta ma is red..i think I don't have to tell you guys yanda kayan sukai suiting dinta..just imagine a very fair lady wearing deep Red clothe..kunsan ba karamin haskawa zatayi ba...
Shi Kuma angon nata milk din shadda yasa yau..yayi kyau shima sosae kmr ba tsoho ba🙊🤪

5pm sharp suka fara event din...qawayen ummi da yawa sunzo wurin..haka friends din umma ma sunzo all the way from kano..

Event din was very lovely..kowa ka gani zaka ga alaman yana enjoying abun...yau ma kememe Taheer ya hana Layla cashewa..duk yadda taso yin rawar hanata yayi..wai mutane zasu kalleta...sai daga karshe ummi da kanta ta jata sukai rawar tare..wnn Kam ba yanda ya iya dole yaja bakinshi ya tsuke yana binsu da kallo...baa tashi da wuri ba..don sai around 8 na dare suka tashi..

Daga yau kuma biki ya kare..waleema kadai zaayi gobe a nn cikin gidan nasu..zuwa dare kuma ango ya dauki amaryarshi su wuce don ba mutane ne zasu rakata ba.

Saturday...

Tun karfe 3 malama Aisha Ahmad wadda itace zata fadakar a wurin waleeman ta iso gidan...baa fara ba Kuma sai da akai sallhn asr.

Nan compound din gidan aka zuba kujeru..kowa ya zauna Kai..ita Kuma Malama Aysha tana daga dan wani wuri da akai matata danyi sama..yanda kowa dake wurin zai ganta zai kuma ji abun da zata fada.

Amarya Layla na sanye cikin lace fari qal..dinkin riga da skirt daya amshi jikinta sosae...sai aka kawo lafaya shima white  mai zanen black flowers a jiki..aka nannadeta cikin lafayan..ko fuskanta baa iya gani...tana zaune inda aka tanadar domin ita da kuma maids dinta.

Bayan an bude taro da addu'a malama Aysha ta ta dauki microphone dake kusa da ita snn ta fara kmr haka....."Rabbushrah lissadhri...wayasrili amri...wahlil uqlatan min lisani...yafqahu qauli..wa ba'ad Assalamu alaykum warahmatullahi ta'ala wabarakatuhu"...gaba daya mutane wurin suka hada baki wajen fadin"wa'alaikumusalam warahmatullahi ta'ala wabarakatuhu"...snn malama Aysha taci gaba..."Muna godia ga Allah SWA daya hadamu a wnn wuri mai albarka...wadan nn ma'aurata da Muka taru dominsu muna fatan Ubangiji Allah ka Sanya Albarka a cikin aurensu...ubangiji ka kade dukkanin fitina dake cikin wnn aure...Ya Allah ka basu zaman lfy mai dorewa...ubangiji kasa abokan arxikin juna ne snn Allah ya basu zuri'a dayyiba Allah Kuma yasa zamansu zai dore har gidan aljannah"...nan ma mutane suka sake amsawa da Ameen...

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now