chapter twenty five

1.3K 89 10
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

25

Not Edited

Taheer dake kallonta da mamaki yace"meyasa Zaki wani turata kitchen sbd Allah..ba girki fa ta sabayi ba konewa kawai zatayi a banza a wofi..don Allah ki kirata ta fito kije ki karasa girkinki da kanki"...kafin Nafisa tayi mgn Layla ta kwala wani uban ihu daga kitchen din...lokaci daya Taheer ya rikice yace"you see..na fada maki ba saba yin girki tayi ba...jeki duba meya sameta"...Nafisa na murmushi ta mike zuwa kitchen din...dariya yake bata wlh...tana shiga ta iske Layla dake tsaye tana zubda hawaye...ta karasa kusada ita tana dubanta snn tace"lafiya kika cika ma mutane gida da ihu haka"...Layla dake kuka kmr Wanda akama dukan tsiya ta shiga nuna Mata finger dinta tace"kingani mai ne ya zubomin a hannu na"...Nafisa taja tsaki ta ajiye wayar kan cabinet snn ta karasa ta kashe gas dinta...tana kallon Layla fuska a tsuke tace"zanyi maganinki ne"...Layla ta sunkuyar da Kai tana hawaye... Nafisa ta karasa tareda daukan wayanta..tana kokarin fita daga kitchen din Taheer da duk yaji abunda suke fada yace"meyasa zakiyi Mata fada plss...tace maki ta kone ko hanun nata baki dubaba kina kokarin tafiya ki barta Kuma"...mamaki sosae ya sake kama Nafisa... Laylan sai kace wata karamar yarinya...kafin tayi mgn ya sake cewa"bata wayan muyi mgn"...Nafisa ta mikama Layla wayar kawai snn ta fita daga kitchen din...Layla ta janyo stool ta zauna tareda share hawayenta snn ta kalli screen din..lokaci daya Kuma tayi kasa da kanta tace"daddy Ina yini"...Taheer dake aikin kallonta ya koma ya zauna..yanajin farin ciki na lullubeshi kafin yace"muga wurin da kika kone din"...ba musu ta dago dan yatsan tana nuna mai...ya girgiza kai ya sake cewa"sorry kinji...nayi Mata mgn bazata kara cewa ki shiga kitchen kiyi Mata aiki ba"...yana rufe baki Layla tace"na kusa barin gidan ma"...ya Dan bude ido yace"Ina zakije"..."Abuja"..ta fada a hankali...Taheer ya sake bude idon nashi da kyau snn yace"u mean kin kusa dawowa gida knn"...ta daga mai kai a hankali...ya saki wani murmushi yana shafa gemu kafin yace"alright kai Mata wayan zamuyi mgn"...da sauri ta mike zata fita daga kitchen din taji a hankali yace"I can't wait to see you"...ta sake yin kasa da kanta ba tareda cewa komai ba ta fita daga kitchen din...ta samu Nafisa a parlor ta Mika Mata wayan snn ta bar wurin...Nafisa na amsan wayan yace"da gaske baby ta kusa dawowa gida"...Nafisa na daga Kai tace"eh mana..ummi bata fada maka ba"...daga kan shima yayi yana fadin"she never told me"...tace"aikam dai da an samu available flight zata taho..zuwa gobe ko jibi"...yai murmushi yana cewa"thank God she's leaving..bazaki barni da fargaban kina can kina turata kitchen kina sa tana konewa ba"...Saida ta girgiza kai snn tace"wai don Allah idan Layla bata koyi wnn abubuwan yanxu ba sai yaushe kke so ta koya..kafi son ayita biye Mata duk abinda takeso shi zaayi Mata knn"...tana rufe baki yace"eh nafison ayita biye matan..babu ruwanku"... murmushi kawai Nafisa ta saki tana mamakin wnn al'amari...ace mace bazaa koya Mata girki ba idan sunje gidan nasu zata ha idan shi zai hakura da aikin ya ringa yanayi musu girkin a gida..sai yanzu ma take tunanin wani irin zama zaai duk randa akace ta tare gidanshi ai abubuwanta Kara lalacewa zasuyi...wnn sangartawa har Ina.

Taheer na ajiye waya bayan sunyi sallama da Nafee ya shiga murmusawa shi kadai..he's super happy baby ta kusa dawowa gida..Allah sa a samu available flight din gobe kawai ta biyo ta taho..he can't wait to see her..he missed her like crazy.

Bayan kwana biyu...

Tun safe Taheer ya gama shiri don zuwa dauko Layla a airport...ko aiki yace bai zuwa yau..zai zauna a gida kawai yayita kallonta...duk saiya fanshe kwanakin da tayi ba tare dashi ba..

Ya mike daga dinnig bayan ya gama  breakfast..ko abincin kirki baici ba sbd he's eager yaje ya ganta...ya kalli wirst watch dake hanunshi yaga it's 10:30...yai deciding gara yaje ya jirata a can kawai tunda by 12 flight dinsu zaiyi landing...sukaci karo da umma a parlor tana kallonshi with smile tace"wnn kwalliyan Taheer duk na Laylan ne haka"... murmushi kawai yai tareda shafa kanshi baice komai ba...Saida umma ta nemi wuri ta zauna snn tace"ba dai tun yanxu zaka tafi airport din ba"...Taheer yace"yanzu zan tafi mana umma..i can't wait to see her you know..gra inje in jirata a can"...umma tai murmushi tana gyada kai tace"to a dawo lfy son"...Yana murmushin shima yace"Ameen Umma..na tafi"...har ya juya za fita ummi da fitowanta knn taji conversation din nasu tace"Kai tsaya"..ba musu Taheer ya dakatar da tafiyar da yakeyi tareda juyowa gareta...tana binshi da kallon from head to toe tace"where do u think you are going"...a takaice yace daita"airport"...sai ta shiga girgiza kai tana fadin"kar ka soma..yaushe kaji nace kaje ka daukota..na riga na tura driver yana can yana jiranta..sbd haka kar ka kuskura ka daukota a motarka kaji na fada maka"...da mamaki sosae Taheer ke bin ummi da kallo..wnn wane irin Abu ne for God sake matarshi ta sunna ummi ke cewa bazaije daukota ba sai kace guduwa zaiyi da ita...ba tareda yace komai ba yasa kanshi kawai ya fice daga parlon..ranshi ba karamin baci yai ba wlh..like how on earth ma ummi zata wani tura driver yai picking matarshi bayan he's around...Kai tsaye Inda motarshi ya karasa..ya shiga tareda yi Mata key ya fita daga gidan...ya dauki hanyan airport direct..idan tasan wata ai bata San wataba..

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now