chapter thirty six

1.4K 75 4
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

36

Hanna ta kamo hanunta tace"calm down plss..ki dena wnn kukan ba shine solution ba"...Layla tace"ya kike so inyi Hanna..baki san halin daddy da kishi bane..am sure idan yaji mgnr nn ba karamin damuwa zaiji ba"...tana rufe baki Hanna tace"the only solution to this problem is ki fadama daddy da bakinki..idan kika mai bayani yadda ya kamata nasan zai fahimce ki"...da sauri Layla ta shiga girgiza kai still tana kuka tace"bazaki gane bane Hanna..bazaki taba ganewa ba wlh..baki san kishin dady bane..nidai I can't tell him gsky..kawai come up with another solution"...Hanna tace"nidai iya solution din dana gani knn Jakada..kina ganin idan kika boye mai mgnr nn yajishi a wani wuri bazaku samu matsala ba..nidai a ganina it's better yaji daga bakinki kan sai abu ya lalace nan gaba kizo kina dana sani"...shiru Layla tayi tana tunani cikin ranta...mgnr da Hanna ta fada gsky ne amma tsakani da Allah bata san ta Ina zata tunkareshi tace dashi wai wani yana sonta ba..inaa ai bazama ta iya bane..bazata bari yaji wnn mgnr ba..za dai tayi kokari taga mgnr AY din baije ko inaba..she will do what ever it takes taga wnn mgnr baije ko inaba...Hanna dake kallonta tace Mata"Hey..tunanin me kikeyi"...Layla ta dawo da idonta kan Hanna tareda kamo hanunta ta rike snn tace"kin San me Hanna..bazan iya fadama daddy mgnr nn ba..amma InshaAllah bazan bari mgnr da AY Gambo ya fada yaje kunnenshi ba..zanyi duk abinda zanyi inga ya dena son nawa..kema ki rikemin sirri banso kowa ya sani pls"..Hanna na gyada Kai tace"as you wish..ba Wanda zaiji daga bakina InshaAllah"...

(This is the biggest mistake da mata ke tafkawa a zamanin nn..da yawa mata suna samun irin wnn problem..ko a makaranta ko wurin aiki ko a Ina ma..namiji zai ganki yace Yana sonki.. instead of ki sanar da mijinki ya san duk matakin da zai dauka wai sai tayi kokarin hiding it from him which is very wrong...it's better yaji mgnr daga bakinki yanda ko zai jiyo mgnr a waje ba zaiyi blaming dinki kan kin boye mai ba...baa hiding abubuwa irin wnn wa miji shiyasa kullum akeso mace ta kasance mai fadama mijinta iya gskyrta..idan kika sanar dashi tun farko ba wanda zai shiga tsakaninki dashi wlh..amma idan kika boye mai kuma daga baya ya gano da kanshi..ko me Zaki fada da wahala ya yadda dake...zaiga har tunda kika iya boye mai to maybe kinada laifi a ciki...amma ida kika fada mai sai koga komai yazo maki da sauki...Allah yasa mu gyara.)

Layla har ta koma gida bata bar tunanin maganganun da AY Gambo ya fada Mata ba...gaba daya tsoro ya baibayeta amma har yanxu bataji zata ita fadama Taheer abinda ke faruwa ba..tasan yanada kishi and bata son yin abinda zaisa kishin nashi ya motsa.. InshaAllah ma bazai taba samun lbrin nn ba da izinin Allah.

Taheer daya lura da yanda tayi sanyi..ya tambayi meke damunta amma tace mai nothing...haka nn ya rabu da ita ba wai don ya yadda da abinda ta fada ba...bayan ya gama duk abubuwan da yakeyi before going to bed...ya kwanta kusa da ita tareda janyota zuwa jikinshi..tun dazu ta kwanta pretending she's asleep amma yasan she's not...a hankali ta zare jikinta daga nashi tareda dan matsawa daga kusa dashi...Taheer ya saki murmushi kafin yace"come back here..I want to tell you something"...Layla tayi shiru ita a dole she's sleeping..ya sake cewa"idan baki zoba zanyi maki abunda kike gudun"...sai ta juyo da sauri tana turo baki tace"nifa bacci nakeyi daddy"...ya Mika Mata hanunshi Yana murmushi..ba musu ta kama hanun nashi gabanta har ya fara faduwa...ya janyota jikinshi..suna facing juna..murya can kasa yace"I want to make you mine tonight"...ta zaro idanu tana kallonshi a tsorace tace"nifa bacci nakeji daddy..don Allah kayi hakuri"...bai sake cewa komai ba sai yai cupping face dinta da hanunshi..idonshi cikin nata yace"then kiss me"...ta sake zaro idanuwa tana girgiza kai tace"ni ban iyaba daddy..pls am sorry"...tana rufe baki yace"baby ba zanyi maki alfarma har guda biyu bafa..if you really don't want me to have you then kiss me..shknn"tana dubanshi kmr zatayi kuka tace"Allah ni ban San ya akeyi ba"..yace"kawai bakinki zaki sa a cikin nawa..it's not a big deal"....a hankali ta shiga  matso da bakinta kusada nashi..Saida tazo dab snn ta tsaya tana kallon yanda ya wani lumshe ido yana jiran kiss..sai ta zame daga jikinshi zata gudu yai saurin dawo da ita..dama he's expecting that..and without wasting of time ya hade bakinsu wuri daya...Layla ta lumshe idanunta ruf..tana sauke numfashi da sauri da sauri..batayi kokarin hanashi ba this time around as he made it clear to her that bazaiyi mata alfarma biyu ba...tayi shiru tanajin yanda yake tsotsan lips din kmr ya samu sweet...shima nashi idanun are closed and tana jin yanda heart dinshi ke beating very fast..sun dauki almost 7 mins a haka..ganin yana kokarin wuce gona da iri Layla ta fara turashi tana kokarin kwace kanta..amma mutuminku ko gezau baiyi ba...ta shiga dukan kirjinshi tana girgiza mai kai amma Sam bai ma San tanayi ba..Saida yaji ta fara hawaye snn yai pulling out da sauri...sai kuma ya rungumeta gam a jikinshi kmr zai maidata ciki..itadai shiru tayi tanajinshi as Allah ya kwaceta hanunshi...a hankali taji ya kwantar da ita kan gadon shima ya kwanta yana sake kankameta jikinshi..kmr abunda take jira knn ta rufe idanunta da sauri tana son bacci ya dauketa..duk wnn abun dake faruwa bata bar tunanin maganganun AY Gambo ba...she's just praying Allah ya ganar dashi cewa she's married..Allah yasa ya rabu da ita cox bata son duk wani abu da zaizo ya shiga tsakaninta da mijinta..she loves him to the extent that bata son bacin ranshi ko kadan...ta dauki tsawon lokaci kafin bacci yayi nasarar dauketa...shiko Taheer Sam bai samu baccin ba sai cikin dare sosae...kawai yana tunanin maganganun da sukai da umma...yasan for sure yana cutar da kanshi amma bazai iya hurting dinta ba...duk yanda yaso wani abu ya faru tsakaninsu yanajin hawayenta zuciyarshi ke karyewa..sai yaji bazai iya cigaba da abinda yakeyi din ba don baison abunda zaiyi hurting dinta...he prefer shi yaita suffering indai ita zata samu farin ciki..indai ita bazata takura ba he's ok...yasan InshaAllah Allah zai duba niyyanshi ya saukaka mai al'amura cikin sauki.

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now