Episode 33

85 3 0
                                    

KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

     ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

             🌼
Vote and follow me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.

Episode Thirty  Three✍️
(Sanyin idaniya)

A hankali tashare hawayenta da alƙawarin yana komawa zata koma gidanta,ko babu komai Saleem bai cancanci haka daga gareniba sam,haka ta kwana a ɗakin ,shikuwa Saleem a ɗakin Abass kasa bacci yayi dakyar bacci ɓarawo yasacesa  zuciyarsa fal tunanin Mrs Saleem.

Washegari da sassafe yabi jirgi saboda ƙiran dasu Abba sukemasa sakamakon Jiddo data hanasu sukuni takuma shaidamusu zataje kano daganan tazo lagos babu yadda basuyi da'itaba amma taƙi yarda,koda jirginsu ya ɗaga sai zuciyarsa tamasa nauyi kamar wanda yasan yabar Saleema agarin sam ji yake kamar yakoma kano don hankalinsa zaifi kwanciya.

8:00am

Ƙarfe takwas dai-dai yamata a ƙofar gidan ƴar tata,mai gadi na ganinta yahau washe bakinsa don suna shiri sosai, gaidata yayi ta amsa tare da basa kuɗi da goro ƙarba yayi yana godiya drivern kuma yaje yayi parking,fitowa tayi tanufi mashigar parlourn tana kwaɗa sallama tare da shigewa parlourn,tashi sukayi dukansu kowa yana mata sannu da zuwa,bata amsa ba ta zauna tana jifan Adda Saleema da Abass da wata hararar fitina da rigima,Abass yace"amaryata menayine zakina wani hararata kodan kwana biyu ban kawo kayan  shayi ba?daƙuwa tamasa tace"yimin shiru munafikai wato kunzo kun ɓoyeta harma mijinnata yazo amma kukaƙi faɗamasa hardake dake uwarsu ko nanfa tahau faɗa tun yaran suna dariya hardai sukayi shiru ganin da gaske take Saleema kam sai kuka wiwi,Ammi keta bata haƙuri amma duk yadda taso Jiddo taji bayaninta taƙi yarda saima cewa tayi"inkinaso nahaƙura ki haɗamata kayanta  gobe kimaidata gidanta imbaso kuke rai ya ɓaci ba,kuka Saleema tasake fashewa dashi nan kuma hankalin Jiddo yatashi ƴar gaban goshinta na kuka nan tahau lallashinta danusar da'ita haƙƙin mijinta akanta,nande ta yarda zata koma amma sai nan da sati acewar Ammi don tanason tagyara ƴartata dukda dama akwai tsumin da ajikinta amam dole ta ƙara mata ,dakyer de Jiddo tayarda akan sai sati mai zuwa ran asabar su tarkata su tafi tare,baɗon Saleema tasoba tayarda Jiddo da Ammi suka fara mata gyaran jiki irinna larabawan usul.

Ga tsumin da'ake ta bata ga ƙamshin daya zauna daram ajikinta ko'ina tazauna ta tashi sai tabar ƙamshi agun,Abass da ƴan biyu kam murna fal ransu ko babu komai zata koma gidan ɗan'uwansu mafi soyuwa agunsu,itakam Saleema sai faman shan mur takemusu su dinga mata dariya,haka suka dinga zama a kano har ya saura kwana uku tafiyarsu ,Saleema ta murje kamar ka lotsa jini yafito ga wani sirrin kyau dayake fita a fuskarta.

Haleema kam ana kaita akayi emergency da'ita da kyar aka tsaida jinin dake zuba daga jikinta don tayi asarar jini dayawa,gado aka bata don sanadiyyar faɗuwar gaba da zaburar datayi ɗinkin da'aka mata ya ɓarke sai ansake wani,wahala akan wahala don taji wiya sosai,bayan komai ya lafa aka kaita ɗakin hutu,ɗanta kuwa madara aka dinga ɗirka masa don uwarsa kam ba kanta.

Ade yakamata mubar ilorin mukoma lagos nifa nagaji da wannan ɓuyar ai yanzu kam na tabbata anmanta da maganar fyaɗen kuma ma ai su kaɗai suka sanmu ko,cikin jinjina kai Ade yace"wataƙilma inda rabo yanzu sun haihu wlh jikina yayi sanyi sosai na tuba zuwa ga Allah,wlh duk ni na buɗesu a leda musamman wannan ta biyun tafi wahaltuwa aguna,zankoma lagos kodan na nemi yafiyarta 😭😭😭Allah sarki bai san FAREEDA anrigamu gidan gaskiyaba, astagfirullah Allah kayafemin,abokinnasama jikinsa yayi sanyi yace"hakane Ade mukoma ga Allah mu tsaida sallah ,mu daina shaye-shaye,nan de suka nitsu suka maida makaman jahilci da ta'addancinsu.

Saleem fa abu ya gagara don sunyi neman duniya amma abu yaci tura,kaɗan-kaɗan kuma yafara ciwo wanda harya kwantar dashi asibiti,su Mama kam hankalinsu ya tashi Ummi ce kawai hankalinta ke ɗan kwance don tasan insha Allh gobe komai zai zama tarihi.

Duk sun shirya kayansu da komai na buƙata kawai jira suke gobe asabar tayi suɗau hanya don mota zasubi lahadi su isa karsu samu goslow don lagos duƙ ran aiki ana samun cunƙoson ababen hawa,Saleema kam gabanta sai faɗuwa yake don tanajin kunyar haɗa ido da Ummi,wacce tasota kamar ranta kuma take kan goya mata baya amma ita take nuna batason ɗanta tsabar ɗanyen kai irinnata.

Rana bata ƙarya sai dai uwar ɗiya taji kunya yau kam gasu Saleema a hanya za'a koma gidan miji 🤪🤪,agida kuma Ummi tasa angyara gidan Saleema tas komai na Haleema kuma an kulle a ɗakin dake waje,panti aka sakema gidan tare da canza komai na ɗakunan sabo fil har ɗakin da Haleema tazauna da ada babu komai yanzu ancikama Saleema kaya aciki na Saleem ma an gyara gidan yakoma kamar sabo,babu wanda yasan me Ummi ke aikatawa saboda Saleem yakoma gida gun Mama a ɓangarensa nada sam yadaina zuwa gidan,don ko yazauna baya masa daɗi.

Washegari

Su Mama sai aikin girki suke na taryar baƙinsu na kano da Jiddo babu wanda yasan da zuwan Saleema sai Ummi saidai kawai Mama taga tana faman haɗa abincin da Saleema tafiso batakawo komai ba sukaci gaba da aikinsu,koda suka iso su Abba suka nemi suzo ɗaukarsu Jiddo tace su bari zasu ƙaraso.

Agaban gidan mai taxi ɗin yasauƙesu kowa yaɗau jakarsa aka nufi gate ɗin gidan,mai gadi ne ya buɗe musu gate ɗin yana musu sannu da zuwa sai faman wahse baki yake,dukansu suna zaune a parlour sukajiyo sallamar Khadeeja,tashi sukayi sukazo tarbar Jiddo ,surukannata sai murnan ganinta suke dukda itama a mazaunin mahaifiyarsu take,zana sukayi su duka nan akafara gaisawa,Jiddo takalli Saleem tace"ragon miji ya jikin,murmushi yayi yace"JIDDO na matar yakike kinzo lfƴa,lfya ƙalau,sallamar da'aka yine yasashi yin shiru tare da saurin tashi ya nufi ƙofor,haka sauran mutanennma suka tashi banda waenda sukazo tare.

Taku a kullum

Young-Novelist.

Kubina a wattpadd plss
Youngnovelist4

Vote
Share
Comment

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now