Episode 28

69 4 0
                                    

KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

    
   🌼🌼🌼
Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.

Todays page goes to u.
Abdur-Rahman tnx for ur  contrubution.

Wannan page ɗin nakune ƴan Paiɗ group inayinku over comment ɗinku nasani nishaɗi.

duk masu comment na paid grp inajinjinamuku One love

Episode Twenty Eight✍🏻
Controversy( Rikitarwa)II

Tasan sarai kawai faɗa yake amma Halin Haleema da mahaifiyarsa na damunsa tasha kamasa yana hawaye amma sai ya waske,a hankali yace"Habeebatee i need you,cikin sanin halinsa tace"uhm a gidan mutanen kuma pls kabari sai munkoma,cikin turo baki kamar zaimata kuka yace"nagafa yau kinɗanji ƙarfi zande haƙura zuwa dare,cikin shagwaba tace"kai ba dama kaga naɗan warke saikace za..cikin murmushi yace"naji tashi muje muci abinci nasamu ƙarfi anjuma na..baiƙarasaba tajefamasa pillow ta tashi tana ƙoƙarin saka kayanta shiya taimakamata tshirya suka fito parlour ,mugun burge Saleema sukayi donhaka tayi saurin cire fuskarta tayi hawaye nazuwarmata cikin ranta tace"Allah ya isa tsakanina dake Haleema takuma kallonsu ta ƙaƙalo murmushi tace"sannunku har kunfito,zama sukayi akaci abinci aka hau fira,da daddarema haka saida akagama fira tukun kowa yaje makwancinsa,kamarde yadda Muhammad yamata alƙawari yacika don bai kyaletaba duk mammaƙewar datake da tureshi ,saida yagama bidirinsa ta zame ta juyamasa baya wai ita batada lfya don inbatamasa hakanba bazai kyaletaba don Muhammad badai naciba,sarai yasan wasa take amma ya kyaleta don sam baison rigimarta don sau dayawa yana faɗamata cewar Saleema takoyamata rigima tace"eh hakane ai dole nakoya hanta da jini.

KANKI KIKA CUTAOpowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz