Episode 39

95 5 2
                                    

TnxKANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

     ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

   
Vote and follow me on wattpad
@YoungNovelist4

Blog:https://khadeejahthydaryoungnovelist.blogspot.com/?m=1

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad

Vote nd read via this link on wattpad
https://my.w.tt/ZxkqnOOO2bb

Like, join and comment to read this novel from page one.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

Wannan page din nakune yan amana masu comment,Maman Afnan kinacan sama koluluwa ag gaba ina jinjina maki sosai Allah yabar kauna.

Episode Thirty Nine
My Everything II

Da asuba tun kafin 5:00am  ita tafara tashi tafara  ƙoƙarin zame jikinta daga nasa amma yaƙi barinta saima ƙara ƙanƙameta da yayi cikin raɗa yace"stay with me pls sanyi nakeji,cikin mamakin furucinsa tace"Hamma sanyi kuma ko bakada lafiya ne,cikin raɗa yace"ki kwanta kinji,komawa tayi yasake shigar da ita jikinsa yana sauƙe ajiyar zuciya,a zahirin gaskiya ba sanyi yake jiba kawai yana buƙatar tane amma yarasa yazai mata don yana bala'in tausayinta,bayaso tafara tsorata dashi tun daga yanzu,haka yacigaba da ƙankameta yana sake mannata da jikinsa,baccinta ta koma shikam ina yaga ta bacci yana fama,can jikinsa ya saki alamun ya ɗan samu nustuwa ya gayara kwanciyarsa yana mai sassauta riƙon daya mata,a hankali ya tashi ya shige banɗaki,wanka yayi ya tsarkake jikinsa  sannan tazo zai tasheta,tana zaune abakin gadon yasameta a hankali yace"je kiyi alwala ,tashi tayi tawuce banɗaki shi kuma ya wuce masallaci sbd har anshiga sallah,babban hijab ta saka sannan ta tada sallah,tana idarwa tayi azkar ɗin da annabi ya umarce mu da muyi bayan sallah,bayan astagfirullah(3)subhanallah,walhamdulillah,Allahu akbar duka (33)kowanne,sai ka ɗaura la'ilah illallah wahdahu la shareeka lahu wa ash hadu anna muhammadan abduhu warasu luhu,,sannan annabi ya umarcemu da mukaranta,,AYATUL KURSIYYA ƘAFA ƊAYA DA KULHUWALLAHU,FALAQ WAN NAS ƘAFA UKU SAI LA'ILAHA ILLA WAHDAHU LA SHAREEKA LAHU,YUHYI WA YUMEETU WAHUWA ALA KULLI SHA'IN ƘADEER,A KOWACCE SALLAR (ASUBA DA ISAHA'I)sauran kuma duk ɗaya ɗaya,Allah yasa mu dace ameen.

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now