Episode 23

83 6 0
                                    

¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
http://

Blog:
prowritersnovels.blogspot.com

💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.

Episode Twenty three✍🏻
Skirmish(Fitina)II

Saleema kuwa tana laɓe abayan ƙofa Saleem yashige da Haleema ɗakin ai da gudu tafita zuwa gidan Ummi lokacin kuma Mama tana gun Ummin suna fira kawai sukaganta kamar anturota,kuka tafashe dashi nan hankalinsu ya tashi amma Mama batanunaba illa tambayarta meyafaru datayi,cikin kuka tafaɗamusu meyafaru taƙara da cewa Hamma Saleem zai daketa,nanfa Ummi tafara faɗa kamar ta ari baki ta inda takeshiga batanan take fitaba,Mama kuwa itana faɗa takama akan cewa mezaisa Saleema tamari Haleema koda itace da gaskiya sunahaka su Abba suka shigo Saleem na biyedasu Abban Saleem sai faɗa yake akanme don yayi aure zaina wulaƙanta Saleema inbayasonta yasaketa,zama sukayi amma Ummi taƙi shiru sai faɗa take a kufule tamiƙawa Saleem takarda da biro babu alamun wasa a fuskarta tace"ka rubutamata sakinta tunkafin nafaɗamaka mgna mara daɗi haka Abbansama yace"kasaketa Saleem kanunama duniya bamu isa dakaiba amma yaukam saika saketa inyaso kaje katare gun dangin matarka ta so,Abban Saleema yace"wai miye amfanin abinda kukeyi kai Naseeru haka akeyi taya zata dukarmasa mata ko albarkacin Saleem ɗin aizata barta koda dukanta tayi,Mama tace"rabu da mara mutunci akanki akafara kishiyane,cikin faɗa Ummi tace"eh ba shakka wato su sudaketa ita takasa ramawa naga databarta datadaketa to wlh Saleem ko bayan raina bazan yafemakaba inhar hannunka ya taɓa jikin Saleem da sunan duka,Mama tace"eh kinnunamin kekika haifi Saleem to nima innice nahaifi Saleema wlh bataisa ta raina mijintaba,Abban Saleem dashine babba yace"Aisha,Zainab miye hakan mekuke nufine to wlh karnasake jin bakin kowaccenku aciki inhar naisa daku,Saleem kam shiru yayi zuciyarsa na tafasa yama rasa tunanin dazaiyi,itakam Saleema kuka take ganin yadda aurensu ke shirin kawo rikici a danginsu,cikin kuka tace"Dan Allah Ummi kuyi haƙuri kuyafemana hakan bazai sake faruwa,cikin ɓacin rai Ummi tace"eh aike kinaganin mutuncinmu zaki iya bamu hƙuri kije gidanki Allah yamiki albarka ya sakamaki akan duk wanda yacuceki,tashi Saleema tayi tafice don inhar Ummince tayi magana akan Saleema to babu mai ja ,Saleema nafita itama Ummin tayi shigewarta tabasu guri yarage daga Abban Saleema ,Abban Saleem sai Mama,Abban Saleem ma bayan matarsa yabi yana zabgawa Saleem harara,cikin nasiha Ummi take tunasar dashi nauyin dake kansa dakuma yin adalci,shiru yayi yana tuna cin mutuncin dazaima Saleema,gdya yamusu yatashi yabar parlourn,Mama da Abban Saleema suka girgizakai suka wuce sashinsu cikeda alhinin wannan lamarin.

Tana komawa gidanta ta tadda Haleema zaune a parlour ko kallonta batayi tashige ɗakinta itako Haleemar sai faman yada maganganu take tanajan tsaki,fiyowa Saleema tayi tashige kitchen hartakai zatakama handle ɗin Haleema tace"kigama kizubomin nawa don yunwa nakeji,cikin murmushi Saleema tace"oh cemiki akayi yadda kika shanyeshi haka zakishanyeni to wlh ni nafi ƙarfinki kuma Hammanama qaddarace inagujemiki komai zai jagulemiki ranar saikinyi danasaninki zuwa duniya,abincikuma ko uwarkice bokar duniya bazakicishiba wlh saidai ki mutu,wani uban ashar ts zabga tace"uwata kike zagi yau sainayi maganinki ta taso zatayikan Saleema,ke! Haleema miye haka mezakiyi da kujera haka,kuka tafashe dashi tace"wlh saina nakasata uwata take zagifa,cikin ɗaure fuska yace"ajiye kizauna kyaleta wlh zanyi maganinta,cikin kallon banzan datakemusu tace"daka kyaleta wlh dasaina karyamiki ƙafa kuma babu mai ƙarbarki daga haka taɗau abindatake buƙata tazo tawucesu tana girgiza jiki,saida tazo zatashiga ɗakinta tace"ahm sorry fa kigasa jikinki da ruwan zafi sannan ki tabbatar dacewa ayar Allah tafi ƙarfin sihiri shikuma dogara da Allah yafi makirci tasiri daga haƙa tawuce ɗakinta tana murmushi,bacin rai,baƙinciki,ƙunci yahaɗarma Haleema donhaka tafizge hannunta daga na Saleem tashige ɗakinta,shikuwa yama rasa abinyi cikin ransa yace"dama nasani nabar Haleema tanakasashi mayya kawai".

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now