Episode 31

79 5 1
                                    

KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

     ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

             🌼
Vote and follow me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.

Episode Thirty One✍️

"ka kwantar da hankalinka Saleem Insha Allah komai yazo ƙarshe kadaina kuka ve a man mana,sam yakasa tsaiɗa  hawayensa how could this happen to him he betrayed Saleema and got married to her best friend and also an enemy,kuka yasa jikinsa har karkarwa yake ,Umminsa da Abbansa sai tausayinsa yakamasu Mama ce tayi ƙarfin halin yimasa magana don tasan ahalin yanzu zuciyarsa nacikin raɗaɗi da zugi saboda gane abinda yafaru dashi ga abar dayafiso tayi nisa dashi tace"haba Son  kazama jarumi kadaina kuka insha Alla komai yazo ƙarshe  kuma Alla ya ƙarbi  addu'armu ta hanyar tonan asirinsu,ka kwantar da hankalinka kaji ɗana,jikin Umminsa yafaɗa cikin kuka yace"Ummi kiyafemin dan Allah wlh bazan ƙaraba kidawomin da Saleema natuba,cikin lallashi tace"nayafemaka tunba yauba kuma ni bakamin laifiba Saleema kama laifi kuma bamusan inda takeba amma kaci gaba da addu'a insha Allah zamuganta ,Mama tace"Insha Allah zamuganta nan kusa,cikin share hawaye yace"Ummi muna waya da'ita kuma tasanadiyyar tane warakata tasamu nan yakwashe komai yafaɗamata ,kuma sunji daɗin hakan amma Ummi tayi hamdala da Saleema batafaɗamasa inda take ba,a hankali yace"Mama bansan meyasa Saleema taƙi faɗamin inda takeba wlh inbangantaba zanshiga wani hali,haƙika Ummi taji tausayinsa amma dole ta ganar dashi kuskuren wasa da ibada amma afili tace"insha Allah kabani numbarta zanmata magana kaji,kai kawai ya gyaɗa yazauna jugum Mama sai basa baki take da insha Allah za'a sameta su Abba kam sai hamdala suke da Allah yakawo ƙarshen komai.

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now